← Book details Tambarin Talaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 59

Sashe 48

Tambarin Talaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Tana dariya juyo da ita yayi tare da fadin muje in nuna kayan da za'a sa, wajan kayan suka nufa suka fara budewa wannan top din ya dauko tare da 3quater yace tashi in sa miki ido ta bude tare da noke kai alaman a'a dariya yayi tare da matsawa kusa da ita ganin dagaske yake yasa ta dauki kayan ta nufi toilet Da gudu dariya yayi, jim kadan sai gata ta fito ido ya bita Dashi domin ganin yanda kayan ya mata mugun kyau wani irin Sha'awanta yaji lokaci daya, tashi yayi ya dauko wayanshi ya fara daukanta dariya take tayi matsowa yayi kusa da ita ya fara daukansu tare sunyi kyau sosai, a hankali ya jata zuwa kan gado tare da zaunar da ita yace tel me tunanin maiya hanaki cin abinci? Kallonshi tayi taga irin kallon da yake mata tayi saurin kawar da kai Tana murmushi tare da fadin baka manta ba? Yace taya zan manta da wani abu daya shafi lamarinki plz tel me Baby a hankali tace tunaninka ya hanani cin abinci, dago mata kai yayi tare da goga hancin shi akan nata yace I love You itama a hankali ta furta mai I love you too, Lokaci daya yasa bakinshi cikin nata ya fara kissing dinta tare da shafata tako ina itama ganin yanda yake mata yasa ta fara mishi irin yanda yake mata saida ya bari ta kamu sosai kafin ya saketa tare da dagota jikinshi nan akayi babban aiki baka jin komai sai karan AC da nishin su sun dauki lokaci daya suna abu daya kafin suka dawo hayyacinsu, kowa kwanciya yayi ta gefe tare da sauke ajiyan zuciya cikin jin dadi da nishadi janyota yayi jikinshi tare da matseta da karfi a hankali yace I need more dan ture mai hannu tayi alaman ya barta dariya yayi tare da fadin ina son yau in baki gift din baby's ne, dariya tayi tare da fadin ba yanzu ba ni, yace nikam yau zan baki Baby May be ma ya shiga tun ranan farko kokarin tashi ta farayi dan Tana jin kunyan zancen nashi dariya yayi tare da janyota jikinshi yace idan kika tashi bazan iya bacci ba, babu yanda ta Iya haka ta dawo ta kwanta a jikinshi, har bacci yayi gaba dasu, basu tashi ba sai gab da asuba shiya fara tashi yayi wanka tare da alwala motsin shine ya tasar da ita itama wankan tayi tare da alwala, bayan ta fito yace Baby bari inje masallaci tace ok, fita yayi itama tayi sallah bayan ta idar kitchen ta nufa dan ta daura breakfast Dan tana ganin ya dace ta fara girki, koda ya dawo motsinta yaji dan haka ya nufi kitchen din jeans ne da top gajeran hannu tasa sai hula, kallonta yake tayi yanda take aiki komai cikin nutsuwa rungumota yayi ta baya ta saki kara dariya yayi tare da fadin sarkin tsoro ajiyan zuciya tayi tare da fadin nifa ban san ka dawo ba hancinta ya lakuta tare da fadin muje mu kwanta kin san bana jin dadin bacci ni daya dariya tayi tace breakfast din fah? Yace you r my food ai rufe fuska tayi da hannu tare da tureshi alaman ya saketa, dariya yayi yace plz let go and slp, tace bari in gama sai muje kaje inna gama zanzo kin tafiya yayi yace sai dai suyi tare dariya tayi ganin kaman wasa yakeyi amma ganin ya amshi knife din data dauka ya fara fere dankali kallonshi take tayi ganin yanda yake zaftarewa lokaci daya kuma tasa dariya kallonta yayi tare da fadin kinga na iya koh? Tace bafa haka akeyi ba janyota yayi yasa ta a gaba tare da manneta ta baya yace toh gashi ki koyamin in gani daukan wukan tayi ta farayi yana kallo amsa yayi amma still zaftarewa yakeyi daka firan dankali zance ya fara canzawa domin gogan jikinta da yakeyi yasa stick dinshi ta fara harbawa dama yana bukata nan ya fara romancing dinta tun tana dan sharewa dan tana son hada breakfast harta fara mayar mishi da martani a kitchen dai akasha love, indo tana mamakin mijin nata yanda ya iya sarrafa Mace da juyata ta yanda yake bukata yanda duka zasu ji dadi,sannan tana mamakin yanda baya gajiya idan yana sex, shiko ta gefenshi yana kara jin sonta a ranshi domin tana mishi yanda yake so sannan ya lura tana da dauriya sosai, hannunta ya kamo sukai falo zamar da ita yayi tare da fadin ki bari anjima sai muyi breakfast din yanzu ki huta kin san bamu ci amarci ba sosai, zaro ido tayi tare da tashi da sauri tayi dakinta dan taga idan ta biye mishi sai yayi ta abu daya ba tare daya gaji ba, murmushi yayi tare da tashi yabi bayanta, koda ya shiga a kwance ya ganta kwanciya yayi kusa da ita tare da fadin Baby ya kamata muje honeymoon London dariya tayi tare da fadin Wow ina so inje London kuwa, yace shikenan cikin month dinnan zamu tafi.... Dan shuru yayi can yace Baby Zainab zata dawo gidan nan zata zauna a dayan gefen can Dam taji gabanta ya fadi wani irin abu taji yana taso mata........
Chapter 48 · 0% Book details