Sashe 50
Tambarin Talaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
An kammala komai na asibitin indo harda doctors din da za'a su fara aiki a asibitin an tanada A Majeed yace bazata fara aiki ba har sai Sun dawo daka honeymoon Zainab ma ansa mata komai a gefen da zata zauna yana mamakin saukin kai da hakuri da Zainab ta koya lokaci daya sai yasa duk wani abu da yasan zai kyautata mata yakeyi yau zaibar gidanta kuma a yau dinne zai mata magana akan tafiya honeymoon da yakeso yaje da indo, tana zaune akan kujera yana ta gefenta yace dear inason inyi tafiya na 2week tace zuwa ina? Yace London zani dan shuru yayi itace ta katse shurun da fadin ya kamata ka tafi da amarya sai aci amarci a can dakyau, kallon mamaki yake mata ganin haka yasa tace yes dagaske nake my dear, tashi yayi ya kamo hannunta tare da fadin I love you Baby u r a darling, dan murmushi tayi tare da fadin I love you too, fira suka dan taba kafin tace yazo ya wuce kar aci hakkin amarya mamakin canjin Zainab yakeyi tare da kara ganin girmanta lokaci daya, kai tsaye gidan indo ya nufa a falo ya ganta cikin wata doguwan riga na less tayi kyau sosai hannu ya bude alaman tayi hugging dinshi dan murmushi tayi ba tare data tashi ba, yace shikenan bari in koma tunda am nt welcoming, da sauri ta tashi tayi hugging dinshi dariya yayi tare da fadin Baby kinfa kara kyau anya babu ajiya na a jikinki dariya tayi cikin jin kunya taja jikinta daka nashi tare da fadin muje ka zauna zama yayi tare da fadin am so tired kallonshi tayi tare da fadin mai kayi, murmushi yayi tare da fadin zirga2 tace plz yaushe zaka kaini gidan Mum yau fa wajan 1mnt fa, dariya yayi yace sai kinyi 3mnt zaki je ,dan bata fuska tayi tare da fadin haba mana 3mnt yayi yawa wlh ina missing Mum, yace toh naji amma sai anyi min abunda nake so da sauri tace mai kake so matsawa yayi kusa da kunnenta ban san mai yace mata ba naga ta tashi da sauri tana dariya kitchen ta nufa shima dariyan yayi, drinks ta kawo mai tare da fadin oga sir ko zaka dawo dinning ne, tashi yayi ya nufi danning din ta zuba mai tuwan semo miyan danyan kubewa yaji nama da dry fish ga farfesun naman kaza ,yana ci yana santi tare da fadin Baby kodai restaurant zan bude miki ne a fasa hspt din? Dariya tayi tace eh a bude indai zaka yarda in dinga yi, bata fuska yayi tare da fadin babu mai cin girkin Babyna sai ni daya hspt dinma dan anfi karfina ne yasa na yarda zaki aiki din, ni dama zaki hakura dana dinga miki albashi, tace haba ya zakace haka karka manta fah aikin asibiti taimako ne gaba dayanshi kuma ga lada, yace hakane amma ni bana so ana kallan min Mata, dariya tayi tare da fadin babu mai kallo na, yace da wannan kyan naki ni gskya nikaf zaki fara sawa daka yanzu ma, tace ni wlh bana son nikaf plz Dan tamke fuska yayi tare da fadin saboda a dinga kallan min ke koh? Tace nifa babu wani mai kallo na ni wlh nikaf in nasa zafi yake min, yace oh dama kin taba sawa koh? Tace toh ba'a Egypt bane nasa, nan sukai ta magana akan sa nikaf inda ya dage in zata asibiti sai da nikaf ita kam tana ta bashi hakuri akan karya daura mata sa nikaf.
A Majeed yayi musu komai da komai na tafiya, ana gobe zasu tafi ya kaita gidan Mum ba karamin dadi taji ba gata ga Mum wajan wata daya kenan sai dai waya, Mum taji dadin yanda taga indo ta koma ta kara kyau haske da fresh duk wanda ya ganta yasan tana cikin kwanciyan hankali bayan sun gaisa da Mum A Majeed yake tambaya ina Dad tace baya nan yana Kaduna sunje Kai sadakin Abdul kasan bikin ansa nan da wata daya ne, A Majeed yace shine bai gaya min ba, Mum tace kunfi kusa ai taja hannun indo sukai ciki shiko kiran Abdul yayi tare da fadin kana ina ne? Abdul yace ina office kai kwata2 bama ka zuwa office din, A Majeed yayi dan tsaki tare da fadin ina hutu ne ni bama wannan ba ansa bikin ka shine baka fadamin ba, abdul yace sorry Man so nake sai ankai komai kafin inzo muyi arranging, yanzu kana ina? A Majeed yace ina gidan Mum, yace ok gani nan zuwa, basu dade da gama wayan ba saiga abdul yazo nan suka fara tattaunawa inda yake fadamai gobe zasu bar kasar shida indo, Abdul yace Zainab ta yarda kuma? A Majeed yce itace ma tace yakamata muje tare da aysha din, Abdul yace kai Zainab tayi sauki ,A Majeed yace sosai kuwa ni har mamaki take bani wlh dariya suka sa su duka, bayan mum da indo an shiga daki Mum ta kalli indo tace aysha badai ya miki wani abu koh? Tace eh Mum baya min komai tana maganan ne cikin jin kunya ,mum dai tana zargin indo tana da ciki dan tayi mugun haske da kyau sai dai kuma bata tabbatar ba dan tasan amare suna irin wannan kyan musamman idan hankali a kwance yake yau idan akace aysha nada ciki ban san irin murnan da zanyi ba zanga jika na, A Majeed ne ya katse ma mum tunani daya budo kofar tare da fadin yanzu dai Mum ni baki da lokaci na dariya tayi tare da fadin toh yau kuma tanan aka bullo shima dariyan yayi tare da fadin Mum bari muzo mu wuce, Indo bata so ba dan basu wani dade ba, mum tace inkun dawo daka tafiyar nan saiku shirya kuje garin su aysha kaga danginta dan baka sansu ba yace hakane Mum, bayan sunyi sallama ne Mum taba indo su dambun nama dasu snack taso ta bata Magani amma Tana tsoro kar ace tana da ciki ya zube, bayan sun fito Abdul ya gaida Mum sannan suka gaisa da indo, inda take tsokananshi da angon watan gobe dariya yayi sannan suka fita su duka, A Majeed direct gidan Yusuf ya kaita taji dadi sosai tare da mamakin dama yasan gidan ne, kiran Yusuf yayi tare da fadin gamu a gate yace ku shigo mana bayan Sun shiga yusuf yasa aka musu tarba mai kyau indo tace yaya Yusuf ina Anty na? Yace Tana gidan abba bata san zaku zoba ma, tace ya jikin abba din yana shan Magani kuwa? Yace eh da sauki har ya fara dan jan kafa kinga sauki ya fara samuwa,tace Alhmdlh Yusuf ya kalli A Majeed yace a tayani yima dady godiya yasa an sako ma abbana kayanshi da costume suka kama, A Majeed yace Allah ya taimaka nan suka fara fira inda A Majeed yake Cema yusuf idan Sun dawo daka tafiya zasu garinsu yusuf yace Allah ya dawo daku lafiya nima inason inyi maka magana akan ya kamata aysha taje, yace tare ma zamu insha Allah sunyi fira sosai kafin suka koma Gida, a falo duka suka zauna A Majeed ya kalli aysha tare da fadin Baby wai miye labarinki ya akai kika san Mum? Dam taji gabanta ya fadi amma saita dake tace baka san koni wacece ba harka yarda ka aureni? Yace aysha plz tel me kin san yanda auren namu ya kasance tun farko inaso inji daka bakinki plz hawaye ya fara zubar mata......
Taku Maryam obam😘
*💅 TAMBARIN TALAKA 💅*
*NA*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}*
*Vote me on wattpat* *@maryam-obam*
*WWW.maryamobamnovels.com*
https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/
230to235
*DEDICATED TO....*
*NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*
Janyota yayi jikinshi tare da rungumeta yace Baby plz tel me ina bukatan sanin labarinki, a hankali ta fara magana zan fada maka..... Labari ta fara bashi da irin wahalan da tasha da yanda ta hadu da abdul har zuwa sanda akayi aurensu, A Majeed shuru yayi cikin matsanacin tausayin matar tashi lallai tasha wuya sosai amma zai zame mata uwa uba zai zame mata gata wani irin sonta yaji yana kara shigarshi lokaci daya lallai Abdul aboki na kwarai ne dama aysha ce yarinyar da zuka zubar ma kayan tallah Ashe itace abdul yake so amma ya bar mishi ita, kara matseta yayi a jikinshi tare da fadin kibar kuka Baby lallai labarinki abun tausayi ne insha Allah duk wani wahala ko maraici ya Kare dan zan zame miki uwa da uba zan baki gatan daba kowa ke samu ba, a hankali ta furta kalman nagode cikin kuka, hannu yasa ya fara goge mata hawaye tare da fadin ya kamata ki bude association na taimaka ma marasa galihu da wanda ake zalinta, tace inason inyi hakan amma nasan bazaka barni ba, yace zan barki baby jin labarinki yasa na kara yarda da matata nasan bazakiyi abunda zai ban kunya ba na yarda dake nasan zaki karemin mutunci na a duk inda kike, tace nagode da mijina ya yarda dani, yace amma ki bari komai za'ayi sai mun dawo hannunshi yasa akan kirjinta yana fadin ya naga suna kara girma anya babu ajiya na a jikinki? Dariya tayi tace babu komai tare da tashi ta haura Sama shima binta yayi yana fadin muje in duba in gani, sukai ciki.