← Book details Rubabbiyar Igiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 43

Sashe 43

Rubabbiyar Igiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

akin ya fi kama da a kira shi
akin duhu don duk hasken fitilar hannunta ta waya sai ta ga tamkar an dushashe hasken bata gani sosai. Abubuwa da ta gani ne suka kusa tarwatsa
walwa da zuciyarta,
warangwal
in uban jikin mutane,
warangwal
on kan mutane, wasu jajayen kaya a rarrataye ga wasu
warya masu
auke da wani abu ja tana haskawa ta ga jini ne a
waraken. Zuciyarta tamkar za ta fasa
irjinta ta fito yanzu ta gane dalilin hana shiga
akin, wani abu ta gani jikinsa duka glass ne tana haskwa ta ga jarirai guda biyu suna wutsil-wutsil sai da ta toshe bakinta ganin bata saki ihu ba, tana cikin wannan halin ta ji
aran bu
e get
in gidan bata kawo komai ba duk da ta ji shigowar mota ta san Alhaji ba ya gari sai dai ko Khadija ko Aina'u don ASEEYA tuni ta haye sama ta san bata fita ba tana nan. Ita dai bata san ya aka yi ba amma ta ji an bu
ofar part
in Alhaji sai gabanta ya yanke ya fa
i tashin hankalinta ya ninku, Alhaji Tahir da
aukan wani muhimmin abu a
akin sirrinsa ya dawo da shi, bai san
ofar part
in a bu
e ba don da ya saka mukulli ya bu
e sai ya mur
a ta bu
u ya shigo, sama ya haye don
aukan abin da ya kawo shi.
Yana dab da shiga
akin wayarsa ta
ara, ya
aga.
"Oga babu wani abu da
ungiya za ta nema ban bada shi ba ko mene ne kuwa, ai in dai dodo ya fa
in jinin wanda zai sha a shirye nake na bayar kar ka manta fa uwar da ta kawo ni duniya ma na sadaukar da ita ga
ungiya dodon tsafin ya yi awon gaba da jininta ta bar duniya ban ga wanda zan gagara bayarwa ba ai in dai a kan ku
i ne to ba gudu ba ja da baya"
SALIMAH tun da ta ji an hayo sama ta shiga wani tsoron da tashin hankalin da ya fi na da, musamman da aka tunkaro
akin da take ciki,
aran wayar ya sa ta kusa zauncewa saboda ta san ringtone
in Alhaji Tahir ne bata gama sanin tashin hankali ba saka masa rana ba sai da ta ji maganar da yake yi. Jikinta muguwar karkarwa yake fitsarin da ya cika mata mara ne ya kufce yana bin
afafunta.
"Surukata? Wacce daga ciki ka san an bada jinin babar Hajiya Khadija fa, au babar ta ukun na gane babar SALIMAH kenan?" Wani bugawa
irjinta ya yi da
arfi nan take duniyar ta shiga juya mata jin ana maganar sadaukar da jini uwar da ita ka
ai ta rage mata, karkarwar hannunta ce ta saka wayarta ku
ucewa wayar ta fa
a kan wani kofin glass da yake ajiye a wurin cike da jini a take kofin ma ya fashe, wannan
aran ne ya daki kunnuwan Alhaji Tahir hakan ya ankarar da shi akwai wani mai
ararran kwanan a cikin
akin...
*A NAN NA KAWO MUKU
ARSHEN BOOK 1 WANDA YA KASANCE FREE MAI SON JIN YADDA ZA TA KAYA A LABARIN, MAI AKA SANAR DA ALHAJI BUKHARI HAR YA FA
I BABU RAI? WANE SAKAMAKO ZA SU FUSKANTA A RAYUWARSU? MAI USMAN ZAI YI WA ABBAS? SHIN SOYAYYA TANA
ULLUWA TSAKANIN ABBAS DA HAWWA? WA ZAI AURI ABBAS HAWWA KO AMRAH? YAYA USMAN FA? YA ZA TA KAYA DA SALIMAH??? DA WASU TARIN AMSOSHIN TAMBAYOYIN SUNA CIKIN BOOK 2 WANDA ZA A BIYA NAIRA 500 KACAL AMMA GA WANDA ZA SU BIYA DAGA YAU LAHDI 12/12025 ZUWA 14/1/2025 ZA SU BIYA NAIRA 400 DAGA NAN ZAI KOMA 500*
*ZA A BIYA TA ASUSUN FAIZA ABUBAKAR 9030283375 OPAY SHEDAR BIYA TA 09013181851*
*NGD SOSAI TAKU MAMAN AFRAH AL
ALAMIN MAMAN AFRAH BA YA RUBUTA SHIRME*
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
2de97427bea54d109cff162fe3a49242
Chapter 43 · 0% Book details