← Book details Rubabbiyar Igiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 43

Sashe 36

Rubabbiyar Igiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

NA MAMAN AFRAH *First Class Writers Asso* Hame of Qualities And Trusted writer's of The Nation *GARGAGA Ban yarda kuma ban amince a juya mini labari ko ta wace siga ba, sannan ban bada lamuni a ora mini littafi a kowane kafar sadarwa ba sai da izinina a kiyaye JAN HANKALI Kirkirarran labari ne ban yi shi don wani ba, idan har ya yi daidai da labarin ki/ka to arashi ne. SADAUKARWA Kwacakwan labarin daga farkonsa har karshe sadaukarwa ne ga kawata HASSANA B.S Allah saka miki da alkairi ya raya zuri'a. PAGE 14 *HAWWA* Siyayyar da suka yi kaya sun yi kyau sosai Yaya Usman sai wani shishshige mata yake yi, yana so ya fara fahimtar da ita akwai oyayyan sirri a zuciyarsa sai dai ba wai da baki yake son fa a mata ba so yake ya fara nuna mata a aikace ta yadda za ta fara fahimta da kanta, ma'ana zai ke yin abu wanda za ta fara gane ya mutu a kan soyayyarta duk da yau ya ji haushi sosai abin da ta yi wa ABBAS amma kuma ganinsa gata ga shi sai ya wanke duk wata damuwarsa. Sun biya shago ta bayar da inkinta amma na SABEER sun bayar sai Yaya Usman ya ce zai kawo shi su gwada shi, da yake shagon inkin akwai masu yin na zama da masu yin na mata. Baffa ya yi murnar ganin kayan, SABEER kuwa sai murna yake an siyo masa kaya, bawan Allah cewa yake "Na huta da saka tsohon kaya yagagge" Wanka HAWWA ta masa aka saka masa aya daga cikin kayan sai murna yake yana farin ciki. Baffa ma da i ya ji a ransa ganin ya faranta zuciyar maraya. Ku in zoben nan HAWWA ta akko ta ba Baffa tare da masa bayanin ku in zoben ta ne Baba Sadiya ta sayar mata, suka yi ku in motar ta sanar da shi ta ba Baba Sadiyar wani abu daga ciki. "Wannan ku in ai naki ne Hauwa'u zan mayar da wanda kuka auka kuka yi ku in motar sai a juya miki sauran" Ya ce yana kallon ku in wanda shi ne ka ai ya yi saura daga cikin ma udan ku e da adarorin da suke da shi, mararsa tsoron Allah sun cinye ku in ba tare da tunanin makomarsu ko azabar da Allah zai musu a kan cin dukiyar marayun ba. Islamiyar unguwar da Amrah take zuwa nan aka kar owa HAWWA form za a saka ta, har an bata hijabin inkakke da suke siyarwa tare da form in, har asa hijabin. A wayar Baffa ta saka lambar Baba Sadiya da ta haddace ta kira ta da daddare cikin ra a ta ce. "Baba Sadiya" Da sauri Baba Sadiya ta tashi zaune daga kwancen da take cikin farin ciki ta ce iyata!" "Na'am Baba" "Baba babu kowa a kusa da ke?" "Babu kowa duk suna waje ni ma ban da e da shigowa akin ba" Nan suka gaisa cikin tsananin farin cikin jin muryar juna. Baba take tambayar yadda suka je Kadunar nan take fa a mata lafiya suka je, ta shiga bata labarin yadda suka samu sauyin da suka, samu sosai ta ji da i da farin cikin dadda an labarin tana son yaran tamkar an cikinta tana son ta ga sun samu rayuwa mai inganci sun yi farinciki, abin da ya gagari anin mahaifinsu ya basu kulawar da ta dace ko don maraicin su. HAWWA ta tambaye ta yadda suka yi da suka fuskanci basa nan, Baba bata oye mata komai ba da ya faru har sanarwar mutuwar su ta hanyar ha arin da mota ta one da zaman makokin da aka yi. HAWWA har da kuka tana mamakin duniyar nan da take sabuwa dal a wajen wasu mutanen, da basa ganin arshen ta ya zo ga tsoron Allah ya yi aranci a zukatan wasu ta yadda suka yi watsi da zumunci har a ce an uwanka uwa aya uba aya amma ka ci amanarsu har ka sanar da barin su duniya ba tare da ka tabbatar da sun mutun ko suna raye ba. Lallashin ta Baba Sadiya ta shiga yi har ta samu ta yi shiru, ita HAWWA ba komai take tunowa ba sai yadda Baba ya nuna musu soyayya da auna lokacin iyayansu suna raye, hatta Hajiya Rayyanatu ta nuna musu auna tamkar an cikinta ashe dai so ne na ganin ido so ne da zai gushe ya juya zuwa iyayya a bayan asa ta rufe idanun iyayan nasu. "Baba takarduna suna nan?" "Haba Hauwa'u ai takardunki suna nan na oye miki su, yadda na sanki da son ilimi ina zan yi wasa da takardunki" "Dama Baffa ne zai sama mini admission shi ne nake so ki kai tasha ki saka mini a mota wannan lambar da na kira ki ita za su kwafa idan sun kawo su kira sai a je a kar a a basu ku in motar" Sosai Baba ta ji da in maganar ta san yadda HAWWA take da son karatu amma iyayan ri onta suka da ushe mata ba don komai ba sai don su tauye su a ko ina suna son nuna maraya bashi da galihu. Sun yi sallama cike da kewar juna kasancewar an saba ana tare kullum. Sai da ta yi kuka mai isarta ta ta share don ta ji ciwon zaman makokinsu da aka yi bayan suna raye, kenan da ba wurin Baffa bama suka nufa wata uwa duniyar suka nufa shikenan ba za su neme su ba, tun da har sun tabbatarwa da duniya mutuwarsu kai duniya ina za ki damu?!. Fitowa ta yi daga akin ta kai wa Baffa wayar ta fa a masa yadda suka yi da Baba Sadiyar a kan takardun, sai dai ganin yanayinta ya sauya sai da Baffan ya tambaye ta, wani kuka ne ya wace mata lokacin da take bashi labarin shi ma sai da ya yi hawaye Goggo kuwa kasa tsayar da nata hawayen ta yi saboda abin ya yi matu aure musu kai, lallai su Alhaji Bukhari sun ci dubu sai ceto. Ha uri ya bata tare da nuna mata cewar gwara ma hakan don wannan zai basu damar rayuwa babu fargabar za su neme su bare su katse musu walwala da jin da in da suka samu bayan dawowarsu Kadunar Amrah yau ma wunin gidan Mamansu ta yi tun zuwanta ta ce da yamma za ta aike ta gidan awarta da suke islamiya aya, da yammar kuwa ta bata sa on turaren wutar da za ta kai mata. Sanye take da hijabi iya gwiwarta ta nufi gidan kamar yadda ta kwatanta, sallama ta yi bayan an amsa ta shiga zaune ta samu Mamar ABBAS a kan tabarma tana yankan farce, ladabin kunamar nan dai da take a idanun wanda ta ga dama shi ta yi wa Mama domin har asa ta dur usa ta gaishe ta amsa mata Mama ta yi tun bata san daga inda take ba ta ji yarinyar ta kwanta mata a rai. Bayan ta ce ta zauna a tabarmar dakyar ta zauna daga gefen baranda alamar ba za ta ha a wurin zama da babba ba, sosai hakan ya ara burge Mama. "Ga shi in ji Mamata ta ce na kawo miki" Ta ce tana mi a mata da hannu biyu. "Lah wai yarinyar wajen Habiba ce? Amrah ko?" Gya a mata kai ta yi tana murmushi ha e da wasa da yatsun hannunta. "Ah ma sha Allah" Ta ce tana jinjina tarbiyar yarinyar. Ko ruwa da Mama ta kawo mata in sha ta yi, da za ta tafi Mama ta ce ta mi a mata sa on godiya tare da bata ari biyar ta hau napep duk da ba wani nisa bane tsakanin amma ta i kar a hakan ya ara saka wa ta ji yarinyar ta ara kwanta mata. Tashin da ta yi za ta tafi abin da idanunta suka mata tozali da shi, sai da ta kusa kasa sha ar numfashi. 'ABBAS' Ta ce a zuciyarta hango hotonsa kafe a akin Mama, dakyar ta saisaita kanta don kar Mama ta gane. "Yes! Tsuntsu daga saman gasashshe lallai na samu wurin kamun afa, wannan mutumin mai taurin tan tsiya da nuna mace bata dame shi ba Allah ya kawo mini sassau ar hanya" Ta ce a zuciyarta lokacin da ta fito daga gidan. *SALIMAH* Wata irin bugawa zuciyar SALIMAH ta yi fat-fat jiri ya fara ibanta duk da a zaune take, gaba aya tangameman falon ya shiga juya mata tamkar jirgin sama yana shawagi a sarararin samaniya, jikinta ya auki rawa tamkar mazari cikin zafin nama ta fusgi jikinta ta fara arin raba shi da kan kukerar duk da tana jin yadda sagaggun afafunta suke barazanar gaza aukan gangar jikinta, saboda mugun kashe ta da mamaki da Alhaji Tahir ya yi. Duk da ta ci nasarar tsayawar a kan afafunta amma karkarwa suke mata, za ta iya cewa tun da ta ba unci duniya ba a ta a mata abin da ya bata mamaki ba ya daki walwarta lokaci guda lissafi ya rikice mata ya wace mata ba, sama da wannan furucin na Alhaji Tahir. Gaba aya sai ta ji kalaman da ya furta sun dame tare da shanye laifukan da take ta amar ya mata, na rashin zuwa gare ta tun daga ranar farkon da aka mata masauki a gidansa kawo yau da ta cika kwanaki uku!. A nata ra'ayi da tunanin wannan ne laifi mafi muni da ya mata wanda take ganin ba zai ara mata wani makamancinsa ba, sani ne bai yi ba a duniya tana da mugun kishi ta tsani kishiya, kai ko sunan kishiya aka ambata aci take ji a zuciyarta!. Abin da ya sa ma ta yarda za ta aure shi bayan yana da mata har biyu saboda amanna da ta yi da kyau da zubin halittar da Allah ya mata, a nata bahagon tunanin tana ganin babu wani gida da za ta saka afarta da sunan zaman aure idan har da mace a gidan face matar ta zama sorry, ta sakar mata akalar mijin. Ganin za ta zama tauraruwa mai haske a gidansa da yadda yake nuna so da aunarsa gare ta wannan dalilin ne ya
Chapter 36 · 0% Book details