Sashe 30
Rubabbiyar Igiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai da yamma aka sallamo Baba daga asibiti abokansa wanda suke asibitin sun yi murna sosai don a yadda ya yanke jiki ya fa i wasu basu tsammaci zai tashi ba tare da ya samu matsalar shanyewar arin jiki ba. Ko da aka dawo da shi gida mutane suka ringa tururuwar zuwa duba shi, Umar kuwa sai da aka ura masa maganin bacci aka samu salama gaba aya ya haukace musu shi sai an nemo masa matarsa sai an aura musu aure. Sai da daddare Baba da Hajiya suka samu ke ewa inda ya shiga labarta mata yadda abubuwa suka kasance wato yadda ya shammaci mutane ya fa i wanwar don dakatar da aurin auren. "Ai wallahi Alhaji na tsorata sosai, duk tunanina fa uwar gaske" "Hahaha babu wani gaske kuma babu wanda ya gane shiri na ko shi likitan ina jin dukan iska ne bai san aikinsa ba domin cewa yake acin rai ne ya kawo hakan ko ubansa ne ya ata mini ran oho" Ya ce yana fashewa da dariya ita ma Hajiya dariyar ta yi ta ce. "Ai wallaho ta yi wa kanta kuma ta yi wa arzi o dundu na tabbata har ta mutu ba za a samu wani mai an mai o ya aure ta ba" Hajiya ta ce tana dariya. "Rabu fa sakarya ni ai na ji da in hakan, dama saboda jama'a kar a ce na kar i dukiyarsu na kore su amma ai da tuni sun da e da barin gidan nan, kuma da a ce na san idan za a mata auren guduwa za su yi da tun bayan bakwai in ubansu zan tarki aura auren kin ga da tuni wani batun ake ba wannan ba amma yanzu ma ta kwana gidan sau i lokaci bai ure ba abu aya na sani mun jefar da wallon mangwaro mun huta da uda su je can su gaishe da na gaba" Cewar Baba yana kishingi "Yo dama mana ai sun taimake mu sun taimaki kansu, dama in sun zauna ma za su rayu cikin u uba ne!." Hajiya ta ce. "Yanzu dai babu mai cewa ni na kore su za a ji da afafunsu suka gudu, kuma babu mai arsa zargin wahala ce ta kore su tun da ga shi arewar adalci ma an cikina zan aura mata, batun dukiyarsu kuwa yanzu ne zan kwanta a kan dukiyar na ci karena babu babbaka duk da dama babu abin da ya hanani wada a da dukiyar, to wa ma zai tuhume ni ai dai duk duniya kowa ya sani ni ka ai ne an uwan ubansu kin ga kuwa babu mai cin gadonsu sai ni" "Gado kuma Alhaji mutuwa suka yi?" "Yo sai sun mutu duk wanda ba a san inda ya dosa ba ba a san inda zai je ba, kuma ba a san inda yake ba shi da matacce duk aya! Ni nan zan tara mutane a yi musu sadakar uku da sadakar bakwai ke har da ta arba'in ma, idan shekara ta zagayo in musu sadakar cikon shekara don tabbatarwa da mutane sun mutu! Zan ce ruwa suka fa a ya tafi da su ko gawarsu bamu samu gani ba" "Allah dai ya biya Alhajina, shi ya sa kake ara shiga raina kan yin kane-kane kwakwalwarka tana ja" Hajiya ta ce tana ora kanta a kafa arsa. "Musamman a kan ku i!" Ya ce yana farawa tare da lakato hancinta. "Inda ara volume, kin ga ana labarai kuma ga shi ana nuno mota ta kama da wuta" Alhaji ya ce yana maida hankalinsa ga TV. "A safiyar yau ne wata mota sharon ta samu ibtila'in kamawa da wuta, motar dai ta haya ce ta akko mutane daga garin Zariya za ta ke Kano, motar tana auke da mutane da har yanzu ba a tantance yawansu ba, babu wanda ya tsira gaba aya ta one urmus" Mai karanto labaran ya gama fa "Allahu akbar! Rai ba on duniya HAWWA da SABEER lokaci ya yi" Hajiya ta ce tana murmushin jin da "Allah ji an musulmi yara sa'i ya yi" Baba ya ce yana kallon TV amma babu wani jimami a tare da fuskokinsu. "Dama lokaci ne ya kira su ko uban me za su je yi a Kano ai shikenan" "Kin ga ni yanzu na samu abin fa a zan tara mutane in fa a musu jiya yarinyar nan ta auki aninta sun tafi Kano sun yi ha ari mota ta kama da wuta sun mutu" "Shikenan urun us" Hajiya ta ce tana tafa hannu. Washe gari tun da aka yi sallar asuba Baba ya sa aka sanar d mutuwar a masallaci mutane suna ya masa gaisuwa gari yana wayewa aka shimfi a tabarmi aka zauna zaman makoki Umar kuwa sai da ya yi aramar hauka. Kowa ya yi jimami har da Baba Sadiya amma a zuciyarta ta san hakan ba gaskiya bane tun da ba gawarsu aka gani ba kuma ma ta san ba Kano suka tafi ba Kaduna suka tafi. *HAWWA* Amrah ta sha ruwan mamakin abin da ta mata kuma ya sha jinin jikinta ganin HAWWA ta zama fitsararriya, sai dai ta dangana hakan da rayuwar gidan da suke zaune bayan mutuwar mahaifansu. "Ni kika mara kika hanka e HAWWA" ",Ni tawa fuskar ba fuska ba ce kenan, to ki dawo hayyacin ki ba zan ta a saurara miki ba matsawar baki saurara mini ba" "Haka kika ce?" Ta ce tana tashi tsaye tana aikawa HAWWA harara. "Eh" "Mu zuba mu gani!" Amrah ta ce tana yin wafa. Washe gari haka HAWWA ta shiga gyara gidan tas ta share ta yi wanke-wanke. Ruwan zafin shayi ta dafa ta yi wainar fulawa haka aka zauna Goggo ta zubawa kowa Usman sai yaba da in wainar yake don shi ko biredin bai ci wainar kawai ya ci da shayin da ya sha kayan amshi. "Usman" "Na'am Baffa" "Zan ba HAWWA ku i ka kai ta za ta sayo kayan SABEER da nata sai ku biya ta kai inki sannan ta siyo da dogayen riguna kafin a hankali sai ake saya musu, da ka an-ka an shi ma SABEER in a yanko masa yadi da shadda duk sai ku bada inkin" Wani da i Usman ya ji a ransa jin zai fita da abar aunarsa. "To Baffa" Ya ce har ya kasa oye farin cikinsa. HAWWA ma ta ji da in abin da Baffa ya yi murna wajen SABEER kuwa ba a magana sai tsalle yake wai zai sa kaya mai kyau tun da Abbie da Ummie suka mutu tsohon kaya yake sakawa kuma yaggagu sai dai HAWWA ta inke masa da zare da allura. Tausayinsa ne ya kama Baffa da Goggo Amrah kuwa Allah ya ara ta yi a zuciyarta. Godiya HAWWA ta yi wa Baffa amma ya dakatar da ita ya ce ai shi Babbanta ne babu godiya a tsakaninsu. "Mun gode Baffa saura ka saka mu a makaranta" SABEER ya ce yana dariya. "Babu godiya SABEER kuma zan saka ku a makaranta kai duk wani abu da kuke bu ata da awainiya da ku zan muku daidai gwargwadon samuna, ban yi al awarin yi muku gata kamar na mahaifanku ba kasancewarku an gata kuma mahaifanku suna da dukiya amma ni ma zan yi iyar iyawata" Ya ce yana kama SABEER ya jingina shi a jikinsa. Idanun HAWWA ne ya ciko da walla, tana tuno irin rayuwar da suka yi a gidan Baba, babu tausayawa babu tausasawa babu ja a jiki tamkar wanda basu da wata ala a da su amma ga shi Baffa yana nuna musu su in ma suna da gata yana nuna musu cewa marayu ma a ne sa anin inda ake nuna musu maraya bashi da wani tun da iyayansa basa raye ya rasa komai. "Baffa in bi su mu siyo?"SABEER ya katse mata tunani. "A'a SABEER yanzu zan fita ofar gida wajen aiki an jima idan sun kawo maka kayan sai a auko riga da wando a maka wanka sai ka fito wajen ka ga yadda kayan jikin ka suke kunya zan ji a ce ka fita waje da antattu haka" Ya fa a yana shafan kansa. Tsalle ya yi yana ta murna. Hijabi HAWWA ta saka ta fito daga aki. "Amrah akko mata hijabi mana dogo wanda zai rufe mata kayan jikinta" Baffa ya ce yana kallon yadda hijabin jikinya ya tsufa ya ya une yana ta tunanin wai ar gidan ar uwarsa ce wannan da kayan kamar almajira rayuwa kenan duk yadda ka kai ga samun gata don iyayanka suna raye ne amma da zarar asa ta rufe idanunsu sai dai ka sa ido ka yi kallo saboda ba kowa bane bayan ransu zai mayar da kai mutum wani ma dama yana maka abubuwa ne saboda idanun mahaifanka da zarar sun gusa sai dai ka ga ana yi. Cike da ladabi da biyayya ta amsa wa Baffan ta shige aki a ranta tana une ba don Baffa bane ko ana ha maza ha mata babu wanda ya isa ya juya ta. Hijabin ta akko mata ta kar a ta cire na jikinta tana murmushi ta ce "Ya mini kyau Aunty Amrah" Wani takaici ne ya turnu e Amrah ganin yadda hijabin jalbab in ya yi wa HAWWA mugun kyau tamkar dama don ita aka yi kalar yadin ash. Murmushin ya e ta saki ta ce "Ai kuwa dai ya kar e ki anwata kin fito fes abinki" "Ni ma zan sayo irinsu idan muka je kasuwar" Ta fa a tana murmushi tana kuma fakar idanun su Baffa ta ta ewa Amrah baki, sosai Amrah ta ji tamkar ta tashi ta hau HAWWA da duka. Ita kuwa Goggo bata kawo komai a ranta ba kasancewar ta san HAWWA har zuciyarta take magana sa anin Amrah da take abu cikin kissa saboda ganin Baffa yana wajen bata san cewa ita ma HAWWA ta fara yi wa Amrar abinda take ganin za ta watawa kansu anci ba ita da an uwanta. Sallama HAWWA ta musu ta bi bayan Usman Goggo tana musu a dawo lafiya SABEER yana aga mata hannu har da bata sa on sweet Amrah kuwa dama tuni ta cikawa rigarta iska ta shige aki. "Wannan yarinyar ta zo gidan nan don ta kashe