Sashe 24
Rubabbiyar Igiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
wayar da ta ji Hajiya ta yi a kan an mantar da shi su. SALIMAH Har suka iso kofar gidansu ran SALIMAH a matukar ace da abin da ABBAS ya mata a ganinta ya watsa mata asa a ido a yadda ta san ya mutu a kan soyayyarta a nata zaton ko asa ta bashi zai rusuna ya kar a da hannu bibiyu, amma wai ita SALIMAH ya nuna tamkar Allah bai yi ruwanta a wajen ba. "Sarauniyar mata ina so mu tsayar da magana nan da sati guda a aura mana aure li tare gimbiya sarauniya mai mulkin zuciyata" Muryar Alhaji Tahir ta katse mata tunani. Wani mugun da i ne ya baibayeta jin maganar da ya zo danita duk da ba shi ka ai bane maneminta zawarawa gasu nan kamar jamfa a jos amma maganar auren da ya zo mata da ita ya yi sara a kan ga a, tana ganin kamar dai ABBAS ya mata abin da ya mata ne saboda yana ganin tana zawarci ne ya raina mata hankali amma za ta nuna masa kallon kitse yake wa rogo sai ta je har wajen kafintocin da yake ta ama da shi ta kai masa katin aurin aurenta in zuciya zai ha iya ma ya mutu ko ma dai ya yi mushe... https://chat.whatsapp.com/Duq93sLLgjCKV0uuildAH1 IYAR IGIYA*