Sashe 35
Rubabbiyar Igiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
a ke kuwa kar ki raga masa a gaban uban kowa ki fa i abin da yake ranki" Wani angare na zuciyarta ya bata wannan shawarar. afafinta ta sakko daga kan gadon ta auki takalmi plat ta saka tare da ora hijabi a kan rigar baccin jikinta. ofar ta bu e ta fito tana takawa tana jin yadda zuciyarta take zugi har wani ruwan hawaye yana taruwa a idanunta bayan hannunta ta sa ta goge wanda ya gangaro tana tafiya tana arewa girma da awatuwar tankameme kuma tamfatsetsen gida mai la abi da aljannar duniya sai dai ga ta a cikin gidan amma kuma a iya kwanani uku kacal ranta yana suyar da ta manta tsawon lokacin da ta auka ranta bai aci haka ba. 'Dama matan masu ku i ne suna shiga acin rai? Ai ni na auka basu san wani kalma mai suna damuwa ko acin rai ba, a nawa zaton talaka shi ne mai damuwa saboda talauci ashe dai kowa yana da damuwa ko dai a kaina ne hakan ya faru?' Ta tambayi hakan a zuciyarta lokacin da ta zo tangamemiyar ha iyar ofar da za ta sada ta da falon Alhajin don part in ya fita da ban da sauran duka ukun iri aya ne amma ban da nashi da zubin ginin ma ya sja bamban da sauran. Idanu ta runtse tana dam e fatar bakinta da ha oranta, so take ta danne acin ranta ta yi ar kissa ko yaya ne amma ina! Sai ta ji ba za ta iya ba dole ta nuna masa kuskurensa wai ita ce ma za ta je turakarsa ai ko da a ce a can za su kwana to ya ci a ce shi zai zo angarenta da kansa sannan ya fa a mata dalilinsa na atan dabin da ya yi tsawon kwanaki uku tare da lallashinta da bata ha uri in ya so idan ta ha ura sai ya kamo hannunta cikin so da auna in ma bai mata aukan jarirai ba yadda indiyawa suke yi wa mata. Dakewa ta yi ta tura ofar wani sanyin ac da amshin turare ya bu e mata hanci, shagala ta yi da kallon girma da awatuwar falon har ta manta da yin sallama yayin shiga. ofar ta mayar ta rufe tana ganin ta zama ba auyiya sai ta raina nata angaren duk ha uwarsa domin wannan ya dame shi ya shanye a komai. ago kai ta yi sai ta yi tozali da Alhaji Tahir zaune a kan kujera ya ora afa aya kan aya fuskarsa tamkar kumurcin miciji babu alamar walwala kai za a iya ala anta yanayin da tamkar wanda bai san sunan wani abu dariya ba bare kuma a ce ya ta a yin ta. Ko kallo bata ishe sa ba ai kuwa ta taho fuuu a fusace don ta zo ta ji amsoshin tambayarsa don gani take bu atarsa ce ta tashi sai yanzu ya san da ta saboda zai nemi ha insa a wajenta. Tahowar da ta yi tana arin arasowa wajensa da yake da an tazara tsakanin ofar da ta shigo da kuma inda yake tsakiyar falon a zaune kasancewar falon yana da girma sosai. "Ki samu wuri ki zauna ban baki damar furta ko da uffan ba!" Ya ce babu alamun wasa a furucinsa. Kallo aya ta ara masa ta ga ba wajen wargi bane yadda ya ha e rai sai ta sha jinin jikinta. Kanta ta samu da bin umarninsa ba tare da ta san dalilin yin hakan ba wuri ta samu ta osana mazaunanta tana jiran ta ji mai zai ce. Sai dai hankalinsa ya mayar wajen danna waya da alama ya ba bango ajiyarta!. Kallon fuskarsa take wani irin muni da ba i ta ga ya yi ga wani bajajjan hancinsa kunnuwansa tamkar na zomo. Tabbas ku i sun rufe mata muninsa har ta kai bata san mugun mummuna bane shi sai yazu yanayinsa ma sai ya ga kamar wani yare amma ba na hausa ba. aran bu ofa ne ya dakatar da ita daga kallon munin angon nata, aran takalmi was- was da ake takawa shi ne ya tunatar da ita mace ce ta shigo, waiwayawa ta yi abin da ta gani ne ya so zautar da ita ganin wata kyakkyawar mata gashinta har baya yadda take tafiya ugunta yana juyawa a cikin siket in jikinta shi ne abin kallo sosai nesa ba kusa ba ta ara SALIMAH a komai hatta mazaunanta sun san an yi dirarriyar mace, ko kallo SALIMAH bata isheta ba ta cire takalmanta tate da tako lallausan kafet in ta arasa har gaban Alhaji ta dur usa ta ce "Barka da dare shugaba, fatan an dawo lafiya" Ta ce tana mai sadda kanta asa. Baki ta saki SALIMAH tana kallonta da mamaki ko agowa bai yi ba sai hannu da ya aga mata idanunsa suna bisa waya, tashi ta yi ta koma ta samu wuri ta zauna. 'Kenan ma sun san baya nan a daren amarcina har sai yau ya dawo lallai mutumin nan ya bar mini abin gori' Ta ce a zuciyarta tana mamakin dur usawar matar wani aran ofar ne ya ara katsewa SALIMAH tunani wata ba ar mata ce atuwa ita ma ta shigo ta yi yadda ta farkon ta yi ita ma hannu ya aga mata ta tashi ta zauna a mazauninta. "SALIMAH wa annan su ne abokan zamanki" Ya ce ba tare da ya kalle ta ba" Ita bata samu damar amsa masa ba sai ya ajiye wayarsa ya yi gyaran murya tare da cewa. "Na tara ku ne a nan domin na sanar da ku gobe za a aura mini aure zan rufe ofa ma'ana zan cike mace ta hu u...!!!!" [1/11, 7:55 PM] MOM MASHKUR & AFRAH: https://chat.whatsapp.com/Duq93sLLgjCKV0uuildAH1 IYAR IGIYA*