Sashe 26
Rubabbiyar Igiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dai ru ani ne ya saka ya suma amma basu san ru anin mene ne yana waya dai ya yanke jiki ya fa i. Ganin tana kuka wiwi hankalinta a tashe likita ya bata damar ta shiga ta gan shi ko hankalinta ya kwanta ganin tana nuna ko dai mutuwa ya yi aka oye mata. Ita ka ai likitan ya ba umarni ta shiga ita ma ociyarta sai ta tsaya, shi dama direban yana can gefe don dama a wajen aurin auren ya ji suna fa ar sunan asibitin da za a kai Alhaji. A rikice ta shiga akin da yake tana ta faman share hawaye, Baba da ya ji shigowarta idanu ya yallara ya ga ita ka ai ce amma bai bu e ba saboda kar ya je wani ya biyo bayanta a gane gafar zaren da ya shirya. Tana zuwa ta dafa jikinsa tana kuka. "Hajiya!" Ya kira sunanta a hankali yana bu e idanunsa tarwai mamki take ganinsa ra ai tamkar dai lafiyarsa alau. "Ki kwantar da hankalinki lafiyata alau na yi haka ne don a fasa aura auren kin san in ban yi wannan dabarar ba babu wanda zai fahimce ni idan na ce kar a aura auren" Ya ce cikin ra a-ra a yana sakar mata murmushi, ido ta yafita masa tana sakin nata murmushin tare da aga hannunta tana jinjina masa da babban an yatsanta ganin abin bajintar da ya yi. A hakan likitan ya wasa ofa ofa da sauri Alhaji ya koma ya kwanta lifet tare da rufe idanu ita kuma ta ba likitan umarnin shigowa tare da cigaba da an share hawayen munafurci!. *HAWWA* Bayan sun gama tattaunawa da Baffa suka shiga hirar yaushe gamo tana ta bashi labarin irin halin da suka kasance na rayuwa a gidan anin mahaifinsu, sosai ya tausaya musu yana Allah wadarai da halin wasu mutanen da suke gallazawa maraya, bayan sun san cewa duk wanda ya raini maraya ya faranta masa zai zauna a aljanna da ma'aikin Allah kafa a da kafa a yadda manzo S.A.W ya kwatanta kusancinsa da shi, kamar kusancin yatsun hannu. Amma shi wannan ga cin amanar marayu ga kuma cin amanar zumunci duk yadda aka yi ta nuna girman zumunci da lada da matsayin da wanda ya sada shi yake da shi amma shi ya yi watsi da hakan. Goggo Salame ruwan wanka ta ha a ta yi wa SABEER wanka ta shafa masa mai sai ta bashi kayansa ya mayar. Sannan ta ha awa HAWWA ma ta ce ta yi wankan, kafin HAWWA ta fito ta shiga akin Amrah ta akko wata doguwar riga ta atamfa ta ajiyewa HAWWA da yake kusan sa'annu suke sai dai Amrah ta girmi HAWWA amma da ka Bayan ta fito Goggo Salame ta bita akin ta nuna mata rigar. "Ki saka rigar nan kin ga sai ku zauna a nan akin ke da ar uwarki Amrah" Gaban HAWWA ne ya bada sautin didim jin sunan da Goggo ta ambata saboda ta san basa ga miciji da Amrah gaba aya ma bata san mai ta mata ba ta tsaneta tun lokacin Ummie tana raye idan suka zo sai Amrah ta yi ta harararta ko take fa a mata magana bare kuma yanzu a ce ta saka rigarta ba ma wannan ne damuwarta ba wai da aka ce su zauna a aki aya. "To Goggo amma da kin bar mata kayanta sai na mayar da ma jikina tun da Baffa ya ce za a siyo mana kaya" HAWWA ta ce cikin sanyin murya don ta san muddin ta saka kayan sai Amrah ta mata wula anci idan ta zo ita kuma duk abin da za a wula an tata ko mene ne gwara ta ha ura da shi. "To shikenan " Goggo ta ce ita ma dama arfin hali ne arawo da sallama domin ta san Amrah bata da kunya ko ka an ita ma ba raga mata take yi ba dama an ce ri an wani sai mai ha uri, ko ka an Amrah ba ta ganin maraicinta kuma bata aukan Baffa da Goggo da muhimmanci da kuma godewa awainiya da su da suke yi duk da suna yi domin Allah na sai dai wani lokacin sai take ganin kamar ita mahaifiyar su Amrah in ce take zuga su da yake ita tana raye tana aure a wani gidan bayan mutuwar mahaifinsu. Fita Goggo ta yi daga akin ita kuma ta shafa mai ta mayar da kayanta ta fito,, lokacin Baffa ya fita, nan ta kar i girkin da Goggo take ta arasa dafawa dama wake da shinkafa ne bayan ta tace ta mayar da shi ruwan ya tsotse sai ta ora miyar tana gamawa tana cikin kashe wutar sai ga Amrah ta shigo gidan da sallama tana wani shan amshi, HAWWA ce ta amsa mata da kallo ta bi HAWWA da yar ta gane ta saboda kayan jikinta da suke antattu sannan lokacin a sunkuye take tana kashe wuta. "Sannu da ari Hauwa'u Allah ya baki masu yi miki" Goggo ta ce tana kallon HAWWA tabbas HAWWA ta samu tarbiya ta san girman na gaba da tausayawa komai nata a nutse tabbas Goggo ta san tarbiya ce kawai iyaye za su ba ansu ita ce har bayan ransu ba za su ta e ba domin tarbiya ita ce mutum. "To in ji mai tallar totuwa yau kuma marayu ne suka kawo mana ziyara wato an tuna da dangi an zo kenan... "Amrah ke mai ya sa har kullum tunaninki na ananan yara ne yanzu mene ne na ambaton marayu ne, ba sai kin fa a ba kowa ya san hakan ai amma maimaitawar bata fa wani amfani" Goggo ta katse wa Amrah zancen. "Yo arya na yi ba marayun bane Goggo kuma ai ba ni na kashe musu iyayan ba" Ta ce cike da fitsara tana shigewa aki, HAWWA shiru ta yi bata ce komai ba don in da sabo ta saba ita yanzu abubuwan da aka mata bayan mutuwar iyayanta sun ara ankarar da ita rayuwar duniya. "Wane mai arfin halin ne ya ta a mini mai waye ma ya shigo mini aki babu izinina?" Ta fito ta tsaya ri e da ugu. "HAWWA ce ta shafa man kuma ni na ce ta shafa sannan wannan akin naku ne ku biyu yanzu ita ma a ciki za take zama, kuma ba ziyara suka zo ba" "Ah to hakan ma ya yi" Ta ce cikin gatse ta kuya ta koma aki dama tun da safe ta fita wai ta tafi gidan babarta sai yanzu ta dawo babu tsiyar da take tsinanawa sai lokacin abinci ta zauna ta cika cikinta, sannan halinsu aya kuma bakinsu aya da Usman yayanta idan Baffa yana nan su ringa nuna su mutanen kirki ne amma idan a bayan idanunsa ne an iskan kan su ne. aki ta koma tana ji ana cewa ta fito su ci abinci da yake Goggo ha a musu ta yi da HAWWA amma ta ce tana zuwa kuma ta i fitowa. SABEER kuwa ya ce sai Baffa ya dawo za su tare. Sai da Baffa ya masallaci aka idar da sallah ya sannan ya shigo gidan, har lokacin HAWWA tana zaune da abincin a gefe sai ma ta auki murfi ta rufe tun da ita za ura Amrah ta i fitowa ita ma Goggo ya yi alwala ta shiga aki ta yo sallaj ya rage sai Amrah a kan baranda sai kuma SABEER yana wasa. Jin sallamar Baffa SABEER ya tafi ta gudu tana masa oyoyo hannunsa Baffa ya ri o suka araso cikin gidan. Amrah da take kwance tana danna waya jin shigowar Baffa sai gata ta yi wuff ta fito daga akin ta zauna ko kunya tana washe baki ta ce "Yi ha uri anwata sallah na yi kina ta jirana ko?" Ta ce tana janyo abincin ta saka a gabansu tana kallon HAWWA da murmushi a fuskarsa sosai HAWWA ta yi mutuwar zaune ganin abin da Amrah ta yi amma sai ta danne mamakinta tana sakin murmushin ita ma a zuciyarta tana mamakin irin kissa da kisisina na Amrah tana tunanin lallai idan aka ce Amrah kishiyarka ce ka shiga uku. Sosai Baffa ya ji da in ganin Amrah da HAWWA suna tare wannan ya ara sakawa ya ji da i a ransa. Abincin suka shiga ci, ko nisa basu yi da fara ci ba Usman ya yi sallama ya shigo ri e da ledar salad da ya taho fa shi, urrrrr ya kafe HAWWA da idanu yana kallon yadda ta ara kyau da kuma girma farin fatarta ya sa ya hangi anwarsa Amrah ta ara ba i, dama ba a ce sai fa in fuskar da wani hancinta kamar gajeran wando. Wani irin da i ya ji a ransa don dama sun ha u da Baffa a waje yake sanar masa da zuwansu ya da e yana jin son HAWWA ransa sai dai sanin ba sa'arsa bace wato iyayanta masu akwai ne sai ya ja bakinsa ya yi shiru amma yanzu tun da dai ga ta a matsayin marainiya kuma ta zo zama sannan uwa uba Baffa ne auwalin aurenta to shi fa ya ga matar aure. "Yaya sannu da zuwa" HAWWA ta ce ganin ya ura mata idanu. Am sa mata ya yi yana murmushin ya e don sai yanzu ya gane kato arar da ya yi. Amrah ganin da Baffa a zaune sai ta tashi ta kar a salad in ta je ya shiga yankawa ta saka gishiri ta wanke tas ta zuba a mataci ta tsakura musu ita da HAWWA. anwata kina so in zuba mana, in kuma bakya cinsa ni ma ba zan ci ba abin da kike so shi nake so" Ta ce tana murmushi dakyar HAWWA ta samu damar bata amsa saboda gaba aya ta shallake mata tunani. "SABEER ko da ni za ka ci abincin ?" Usman ya tambaya. "Ni dai da Baffa zan ci" Ya ce yana no e kafa a saboda bai manta ba lokacin suna zuwa da Ummiensa sai yake harararsa idan ba kowa a wajen ko yake zare masa idanu yana hantararsa yaro babu mantuwa. Da daddare bayan Goggo ta akkowa HAWWA katifar da za ta kwanta ta bata