← Book details Rubabbiyar Igiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 43

Sashe 28

Rubabbiyar Igiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

zame mata babban jari. Sosai suka rungumi juna ita da SALIMAH suna murna kamar wasu awaye, Umma bata zauce ba sai da aka fara bu e kaya ta ga tamkar za a bu e shago. Da daddare ya kira ta a waya yana shawarta ta a kan cewa gidanta da ban za a ware mata ko kuwa za ta zauna da matansa. "Haba Alhaji ai kawai ka kwatsamu tun da ka ce kowacce da angarenta, in ka ware ni ai ba za su san suna da kishiya ba gwara dai in je mu jera su ga ruwan kyau yana zuba don su san cewa ni ba kishiyarsu bace shugabarsu ce saboda ba za su iya kishi da ni ba basu da abubuwan fa za su yi kishi da SALIMAH" Sosai yake yi wa maganganunta dariya daga arshe ya ce babu komai kuma za a saka komai na bu ata ba sai sun kai ko da tsinke ba. A motar EESHART da ta zo gidansu suka auki katin aurin aure suka yi wa kafintocin su ABBAS tsinke. Zaune yake yana danna carbi ya ga mota ta tsaya a saitinsa da yake ba in gilashi ne kuma dai bai atawa kansa lokaci wajen sanin waye mamallakin motar ba. Jim ka an sai aka bu ofofin biyu, ba zato ba tsammani ya ga EESHART da SALIMAH sun fito. Mamaki ya yi amma sai ya oye mamakinsa suna doso inda yake bugun zuciyarsa yana aruwa sai dai ambaton Allah ya sa ya ji nutsuwa ta saukar masa. "Malam ABBAS ya kake ya wale- wale" SALIMAH ta ce tana wani murmushin gefen baki hakan ya tabbatar masa da wata manufa suka zo don ko ranar nan ya yi mamakin dalilin zuwanta na siyan kujera sai dai ya kasa gano dalilin da ya sa take bibiyarsa. EESHART kuwa kallo aya ta masa ta kauda kai gefe tana wani yatsina da ta e baki. "Lafiya Alhamdulillahi, wale- wale ga shi nan an fito tun da shi ne hanyar cin abincin kuma bamu raina wa ubangiji hakan da ya bamu ba, a koyaushe mu masu godiya ne a gare shi dama ya ce fazkuruni azkurkum washkuruni wala takfurun, wato ku ambace ni zan ambace ku, kuma ku gode mini kada ku kafice mini" "Allahu akbar!" EESHART ta ce . "Yo ai ba sai ka fassara mana ayar ba mu ma ba jahilai bane" SALIMAH da ganin bai wani damu da kasancewarta a wajen ba tamkar dai ba shi ne yake cewa in babu ita ba zai iya rayuwa ba ashe dai zai rayun tun da ga shi yana lafiya babu alamar damuwa a tattare da shi harnya samu bakin magana yana fa a musu ba ar magana wai yana godiya da matsayin da ubangiji ya ajiye shi kenan su ne basa godiya?. "Ki bashi mu wuce" EESHART ta ce tana kallonta, jakar ta bu e ta akko katin da yake gidanda mai kwalliyar yari- yari ta mi a masa. Kar a ya yi ya fito da katin ya shiga karantawa yana murmushi har ha oransa suka bayyana. "Inyeee SALIMAH amarya ma sha Allah, Allah sanya albarka ya sa abokin zama ne kuma abokin arzi in k... Ba ta jira ya arasa maganar ba fuuuu ta tafi cikin ba in ciki EESHART ta mara mata baya sun ga abin da basu yi zato ba. Shi ABBAS da ya fisu ma ko ago kai bai yi ba ya kafa idanu a kan katin yana murmushi a mugun guje EESHART ta ja motar don suna kallonsa ta gilas babu abin da ya dame shi da auren nata har ma ara karantawa yake yana murmushi sun auka zai yaga ya shiga kuka yana ro on ta koma gidansa. ABBAS kuwa ya ji babu da i da za su bu a zuciyarsa da sun ga yadda ta yi ba i amma ya danne hakan ne don kar ya ba ha arsu ruwa. Suna jan motar ya yaga katin yana mai raya wa a zuciyarsa cewa haka Allah ya addara kuma shi bai isa ya canja addara ba. Ta saya dai zannuwan gadon MAMAN AFRAH masu kyau da inganci wanda basa ku ewa kuma basa yin gashi, da turarukan wuta, da humra masu musulmin amshi, sai kuma sahihin maganin sanyi da kuma kazar sababi da aka dafa mata sai daka da original man ayu mai bu ata ga lambar MAMAN AFRAH 09013181851. Ta sha tsumi ta tsumu an sha unshi da gyaran gashi gyaran fata kuwa tamkar fatar jarirai haka fatarta ta dawo sai she i take ga laushi. An sha biki an kashe ku i an gayyaci masu hali an watsar da talakawa ta shiga ta fita kaya har da wanda bata saka ba daga cikin na fitar biki haka ma uwar amarya Umma. Da daddare motoci guda talatin ne suka layu a layin gidan su SALIMAH wata motar ma mutum biyu ne ko aya a ciki saboda motoci sun wadata!. Motar amarya sabuwa ce dal sai she in sabunta take haka aka tafi kai amarya da ta sha ado ta yafa mayafi sai farin ciki ya hana ta sukuni. A ogar wani tangamemen gida tamkar unguwa guda motocinsu suka yi masauki aka wangale tangamemen get in motoci suka fara shiga a laye duk yawansu amma sai da suka shige gidan duka. Part in ta aka nuna musu mai gadin ne ya nuna nan an kai amarya suka nufa suna sharara gu a, ta cikin mayafi take arewa gidan kallo aljannar duniya don gidan ya fi na EESHART nesa ba kusa ba. A bakin gado aka mata masauki ana ta yaba tsaruwar gidan da kayan alfarmar da aka zuba mata. Nana dai masu kawo amarya suka mata sallama suka kama gabansu masu motoci suka auke su ciki har da BASEERA kuwa ta rage daga ita sai EESHART da RUKY. Tun suna jiran ango ya zo a yi siyan baki har suka fara gajiya ga shi SALIMAH ta kira wayarsa ya fi sau shurin masa i a rufe duka layikansa. Mai gadi RUKY ta je ta tambayo ya ce ai Alhajin tun da ya fita da safe bai shigo ba hakan ya sa ta yi tunanin ko yana tare da abokansa. Ganin goma da rabi sai EESHART ta ce ita za ta tafi da yake da motar ta ta zo sai ita ma RUKY ta ce bari ta bita ta rage mata hanya, haka suka mata sallama suka tafi amarya duk ido ya raina fata babu ango ga an zamba i magunguna da kazar sababi. Bayan tafiyarsu ta haura sama ta shiga arewa gidan kallo ta sama, amma gidan shiru sai hasken wayaye da take gani daga kowane angaren guda biyu inda ta yi tunanin nan ne angaren matan nasa sai kuma wani guda aya da yake duhu dilim babu haske ta yi hasashen angarensa ne tun da ba ya nan shi ya sa ba fitilu. asan ta dawo wai kar ya dawo ya ga bata nan ga tana jin yunwa bata ci abinci ba a cewarta sai an kawo kayan ma ulashen amarya. Bakin gadon ta koma ta zauna tare da lullu a mayafinta ta zauna zaman jiran ango a haka gyangya i ya fara aukanta tun tana gyangya awa har aurin ankwalin ya kama gabansa jingina ta yi da allon gadon bacci ya auke ta tana cikin baccin ta falka duba wayarta ta yi ta ga karfe uku da rabi na dare. Sosai ta yi mamaki ganin ta kusa kwana a zaune duk ma ba wannan ba ina ango yake ya aka yi bai zo ba kuma mai ya sa wayarsa a kashe? Wa annan su ne himilin tambayoyij da suke umshe a zuciyar sabuwar amarya SALIMAH... Na rubutu yau 10 readmore wayyo ni MAMAN AFRAH 09013181851 https://chat.whatsapp.com/Duq93sLLgjCKV0uuildAH1 IYAR IGIYA*
Chapter 28 · 0% Book details