Sashe 27
Rubabbiyar Igiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta SABEER arama irin ta an makarantar kwana, da yake da wuri ya yi bacci sai ta kai shi ta kwantar bayan ta saka leda ta masa shimfi a. Sai da suka sha hira kowa ya shiga aki a lokacin ne HAWWA ta ga ikon Allah don Amrah tuni ta sauya fuska ta fara mata tijara. "Ba an lalla o cin arzi i ba kar fa a zo a takurawa rayuwata, an zo kalen dangi da can baku san da Baffan ba sai da ruwa ya arewa an kada? Kun ta a kun ji maraici babu da i ko? To bari ki ji in fa a miki ki sani bauta kika zo yi gidan nan wankina share akin nan ke komai ke za kike mini kar ki ga an ha a mu aki aya ki zata aya muke to ki sani baki da galihu" Ta fa a cikin wani iko da izza. Wani ruwa ne ya taru a idanunta ganin ba a rabu da bukar ba za a haifi habu tana ganin sun baro angin rayuwa a Zariya sun taho Kaduna ashe dai a nan in ma ba za ta sauya zani ba. Da wutsiyar ido ta kalli inda SABEER yake a kwance tana jin tausayinta saboda muddin Amrah za ta hana ta rawar gaban hantsi to shi ma ba zai samu sakewa ba tun da ta ga hatta Goggo ma ba raga mata take yi ba sai Baffa yana nan shi kuma namiji ba an zaman gidan bane koyaushe. Shirun da ta yi ta an yi nazari cewa dole ta auki mataki dole ta tauna tsakuwa aya ta ji tsoro dole sai ta zagine dantse za ta wata musu anci ita da an uwanta maraici ba hauka bane ai maraya kuma yana da dama da ancin da zai rama koma mene ne in ba haka ba sai ya zama ahi da kashi basu da maraba wajen yama. "Amrah!!! Ina so ki sani duk wani maraya ba shi ya za arwa kansa maraici ba Allah ne ya addara masa. Sannan kuma da kike batun kalen dangi ai mu munfi arfin kalen dangi tun da uwa aya uba aya ba wasa bane mu anwar Baffa ne kin ga ba za a kira mu an kalen dangi ba, ku da kuke an abokinsa ku ne za a kira da masu kalen dangi, kuma maraici tun da ku in ma ubanku ya mutu su waye ku in ba marayun ba? Kuma ke baki isa in miki wanki ba ko da kuwa wankin pant ne bare na kaya, duk wani haya i da kan ki yake ina so ki sani nawa ya wuta yake yi" Amrah da ta za i take cin aniyar Amrah a gefe a gaban su Baffa kuma ta mata walai-walai kamar yadda take wa mutane dama masu iya magana sun ce idan ka je gari ka ga kowa da jela to ko ta tsummace kaima ka aura dole sai ta yi mata zabu-zabu ta yi maganin rashin mutuncin da ta mayar da shi abin yi. Amrah sosai ta sha mamaki jin kalaman HAWWA saboda a iya saninta da HAWWA tana da ha uri da kawar da kai kuma tana girmama na gaba ko da kuwa da kwana aya tak! Ya girme ta amma yau ta shayar da ita ruwan mamaki sai dai ba za ta bada kai bori ya hau ba dole ta nunawa HAWWA cewa barazanarta babu abin da ta mata. Dakewa ta yi tana mai yin taku aya biyu ta zo gaban HAWWA. "Ke sa'ar yinki ce ni?" Ta tambaya tana sanya idanunta cikin na HAWWA amma sai ta ga ko gezau HAWWA bata yi ba, hakan ya sa ta fara tunanin to ko dai bayan mutuwar iyayanta ta samu wasu wanda suka koya mata rashin mutunci suka wanke ta. Hannu ta aga don ba za ta juri raini ba wai har tana cewa su ne an kalen dangi, fuskar HAWWA ta nufa ta sakar mata marin bazata, a gefen hagu kafin HAWWA ta dawo daga duniyar mamakin da ta shayar da ita ta aga hannun za ta bata marin a karo na biyu. A fusace HAWWA ta kaiwa hannun Amrah dam a, tana mai sa aya hannun ta wanke fuskarta hagu da dama da mari tare da wujijjiga ta, ta yi wurgi da ita a tsakiyar aki... *SALIMAH* Da wani irin farinciki ta juyo tana kallonsa tamkar wanda ya mata albashir da kujerar hajj. Ta ji da in wannan kalami na shi don haka babu wani dogon tunani ta amince da auren a sati guda. "Amma da shara in za ka mini lefe na kece raini, lefen da za a da e a unguwarmu ana maganarsa domin kaya nake so na aukan magana kaya wanda suka amsa sunansu kaya" Ta ce tana kallonsa wata ar dariya ya yi irin tasu ta mantya yana mai juyowa kocakwam yana kallonta ya ce. "Haba gimbiya ai fa a ma ata baki ne ni ganinki nake baki da bambanci da budurwa kin fi wata budurwar ma lefe zan miki na gani na fa a kar fa ki manta da Alhaji Tahir kike magana bana tsoron ku i kuma bana jin komai don na kashe ku i dama masu iya magana sun ce da ku i da miciji dukakaninsu maganinsu kashewa! Bare kuma a kan tauraruwata wacce nake jin mallakarta ya fiye mini mallakar wani aton zinare" Ya fa a yana kashe mata ido, wani gingiringim kanta ya yi ya mata nauyi tamkar an ora mata dutse domin ya fasa mata kai sai yanzu ne take ara jin da in mutuwar aurenta ga shi tana sabuwar rayuwa bare kuma idan ta je gidansa ta zama mallakinsa tabbas wata ila ta kan naira za take bi tana wucewa a lokacin ne za ta taka wanda take so. "Shi ya sa nake jin ka fiye mini dubu dukkaninsu ina musu kallon taron yuyuyu, kai ne na za a kuma kai zan ci gaba da za a" Ta ce tana jin tamkar ta ha iye shi saboda so don ita sai da ta ji baya jin ciwon kashe mata ku i ne ma ta ji tana aunarsa saboda ita duk wanda zai bata ku i shi ne nata. Nan suka zauna suna tsara yadda komai zai kasance daga nan suka yi sallama ta kwaso siyayyar da ya mata tana fitowa ta samu Alhaji Abdullahi tsaye a gaban motarsa. "Big girl, sun buga sun barki babban goro sai magogin arfe" Ya ce yana washe baki da are mata kallo tamkar idanunsa za su fito a jikinta bayanta ta waiwaya ta ga Alhaji Tahir ya ja motarsa ya tafi sai lokacin ma ta tuna bata auki kujerun ba. Juyo kallonta ta yi gare shi tana aika masa harara saboda wani message na banza da ta ga ya tura mata a waya azu hakan ya nuna mata mu'amalar banza ta kawo shi gare ta ba aure ba don haka gwara ma ta auri wanda ya nuna zai aure ta kuma ta tabbata za ta samu abubuwan da take bu ata na daga dukiya da yin duk yadda ta so na facaka da ku "Kin amincr mu tafi hotel in awanni biyu sun yi yawa zan dawo da ke ba kwana za ki yi ba, na miki al awarin ma udan ku i" Wani tsaki ta je ta masa kallon she e ta ce "Allah tsari gatarina da saran shuka ka je ka nemi daidai ya kai ni kam mun yi hannun riga da zina da kuma mazinaci!. Tana fa a ta juya ta bar shi baki sake yana mamakin ta a yadda ya santa lashe money bai ta a zaton za ta yamaci zina ba. Jiki ba wari ya shiga motarsa ya bar wajen. Tana shiga gida ta shiga labartawa Umma yadda suka yi da Alhaji Tahir sosai ta carara gu a tana tashi tsaye ta taka rawa ta juya ta koma ta zauna ta ce. "Kai Allah na gode maka da ka bani a mai goshi mai farin jini kin ga abin da nake fa a miki ko da yanzu kina can gidan talauci ahlil fu ara'u Allah baku mu samu" "Bari Ummata ta kaina yau ni ABBAS zai wa tashin balagar tsintsaye" Ta ce tana kwashe komai ta fa a mata. in ciki ne yake cinsa ya gane ki sarai ko ni uwarki ba zai manta da ni ba bare ke, so ya yi ki zauna a ashinsa ba in talauci ya miki kanta" Nan suka shiga tattaunawa yadda komai zai kasance don shagali za a yi. Bayan ta kwanta ta ta o EESHART a whatsapp ta shiga labarta mata yadda suka yi da Alhaji Tahir. Sosai ta ji ba in cikin za ta yi aure don ita a yadda ta taya ta ta kashe aurenta so ta yi ra yi ta yawo a kwararo a arshe ta i auruwa amma yanzum ma ta san dai ba za ta samu kamar ABBAS ba shi ne jin da inta. Nana ta shiga labarta mata yadda za su tsara komai. Ko RUKY da BASEERA bata kira ta fa a musu ba dama har gwara RUKY ita BASEERA ar bayan a koma gidan ABBAS ce sabon auren ba zai mata da i ba. Washe gari Alhaji Tahir ya kira ta ya ce su shirya su je siyan lefe waya ta yi wa EESHART dama mijinta ba ya gari ta kwaso ta taho ita ma RUKY da ta zo ta yi mamakin yadda aka yi SALIMAH ta samu miji hakan ya sa ta fara tunanin ko dai maganar SALIMAH ta tabbata da take cewa kyawawa basa kwantai. Yana zuwa ya kwashe su da motoci biyu ya zo aya direba ne kawai a ciki aya shi haka suka tafi sai dare suka dawo akwati dozin kaya na gani na fa a babu abin da babu hatta manyan sar ar gwal da ankunne da warwaro set uku ne a ciki, hassada sosai EESHART ta ji a ranta amma ta danne ita ma RUKY tana jin ina ma ita ce. Tun da aka ringa shiga da akwatuna Umma take murna tana carara gu a tana ta fama arta ta yi gashi arta ta kerewa sa'a ita a rayuwa aya ta haifa amma ta