← Book details Rubabbiyar Igiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 43

Sashe 38

Rubabbiyar Igiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

shin a duniyar mafarki take ko kuwa a duniyar zahiriyya. Alhaji Tahir bai bi ta kan ta ba illa iyaka ya ora maganarsa da cewa. "Abu na farko sa o ne da yake damfare da ke ma'ana ina nufin ke ce ba uwa a gidan nan dole ki san dokokina tun da su abokan zamanki tuni sun da e da sani, jajayen idanunta ta aga tana kallonsa garau da ita tamkar wata sakarya ta rasa ma'aunin da za ta ajiye duk abubuwan da yake fa a mata. "Dokar ta farko ki sani part ina ba a shigarsa matsawar bana nan, ki kiyaye da wannan babban al'amari ne karya dokar nan babu ke babu part ina sai in har ni ina ciki!" Kallon tuhuma ta shiga jifansa da shi a wannan karon tana ganin an zo ga ar da aka shallake tunaninta. A iya saninta ta yaya za a ce mace an saka mata dokar shiga angaren mijinta sai in yana ciki sai ka ce wani marar gaskiya. "Sannan abu na biyu a saman akwai akuna guda uku a jere wannan akuna in har ina part in don kin shiga babu laifi sai dai akwai wani aki daga gabas shi ka ai a ware a gefe guda, ko a jikin bangon akin daga saman ofa an rubuta AKIN ALHAJI TAHIR, to wannan akin ni ka ai ne mamallakinsa ni ka ai ne nake shiga babu wani mahlu i da zai ta a shiga, ko ya ta a shiga ina garga inki a kan kar gigiwa ko rawar kan ki ya sa ki shiga rufaffan akin wannn" Ya ce yana nuna ta da yatsa alamar kashedi, ita gaba aya a sanyata a tsaka mai wuya yanzu kam mugun tsoron Alhajin ne ya arsu a zuciyarta a gefe aya tana tuhumar anya yana da gaskiya? Idan har yana da gaskiya mene ne dalili lo hujjarsa na cewa kar a shiga angarensa sai yana ciki kuma kar a shiga wani aki guda aya tal da ya ke ance shin mai zai faru idan an shiga? Take ta yawo da tambayoyin a zuciyarta tambayoyin da bata da wanda zai amsa mata su shi wanda zai amsa mata ba shi da salamar da jin ai irin na mijin da za a fa a masa abu. "Sannan ki sani ba a haihuwa a gidana!!! Wannan wani oyayyan sirri ne, kuma ba don ana tsarin hana haihuwa ba wato palaning sai dai wannan ni na san dalilan da ba na bayyanawa kuma duk son ki da haihuwa ba za ki haihu ba kuma babu wanda zai haihu" Dumm kunnuwanta suka yi, nan ta shiga tunano inplan in da ta saka har sau biyu a gidan ABBAS don kar ta haihu a gidan talauci yanzu ta cire ta zo gidan ku in da nufin ta bu e mahaifa ta yi ta barba a in son samu ne ma an maza don su ci gado mai tsoka. Sai dai kash! Kenan babu haihuwar a masu rarrafen cafet to zaman mai za a yi babu haihuwa a aure? Ga ya ce babu fita daga gidan ma shin wane irin bahagon gida ta shigo, wane irin angin rayuwa ta kawo kanta?. "Ga mukullin part in nan wannan naki ne idan ranar bakin ki ta zo za ki yi amfani da shi wajen bu e babbar ofar part in ta farko don a rufe take" Ya ce yana jefa mata wani mukulli waya aya jal kamar rai. Kallon mukullin take da idanunta da hawaye ya mata shamaki da ganin mukullin ra au, hannu ta kai ta auka. "Za ku iya tafiya " Ya ce cikin bada umarni. "Godiya muke Allah tsare ka ya kawo amarya lafiya" Hajiya Khadija da Hajiya Aina'u suka ha a baki wajen fa a cike da ladabi. SALIMAH samun kanta ta yi da kasa furta komai ta tashi tsaye jiki babu wari wannan ita ce rana ta farko da ta ji ta tuna zamanta a cikin gidan ABBAS zama ne wanda ta yi cikin kwanciyar hankali kulawa tare da nuna soyayyarsa gare ta duk da tana wofantar da komai nasa amma bai ta a gajiyawa ba!. "Yawwa na manta" Hajiya Aina'u da take tsaye ta mi a hannu za ta bu e handle ofar ta dakata tare da juyowa, ita ma Hajiya Khadija dakatarwa ta yi suna masu juyowa a tare suka dawo tare da komawa suka zauna. SALIMAH amarya ma ko a ce amarya mai barin gado ita ma sai ta dawo wannan karon ma a cafet ta zauna. "SALIMAH" Ya kira sunanta ba tare da ta amsa ba ta ago kai tana kallonsa don zuwa yanzu magana ma wahala take mata "Ba da ke nake magana ba?" Ya tambaya a zafafe. "Na'am" "Idan kin koma part inki ki za a ko sama ko asa ki auki aya ki bar wa anwarki amarya mai jiran gado aya gidanta na yi niyyar ware mata kasancewar nan in iya part uku ne sai nawa to amma sai ta ce mini ita a nan gidan take so ta zauna tare da ku an uwanta don haka ki auki aya tun da ke ce arama a cikinsu kuma sama ko asa ka ai ma ya ishe mutum rayuwa akwai isassun faluka da akuna da kicin da bayi da komai na bu ata " Tun da ya fara maganar take kuka wannan karon ta kasa hana kanta zubar hawayen bata ma so ta dakatar da hawayen saboda so take ta zubar da su ko ta samu sau in ra in abin da aka mata!!!... FREE BOOKS RAYUWAR MARYAMU GIDAN MIJINA AN UBANCI MAI FARAR SANADIN KISHIYA NE AR YARINTA. PAID BOOKS ANWATA 500 BEELAL BOOK 1 free book 2 paid 500 AR ZAMAN WANKA 500 ARA'IN INNA DELU 500 JALLI JOGA 600 UNGOZOMA 700 AN ADAIDAITA SAHU 500 MAMAN AFRAH 09013181851 IYAR IGIYA*
Chapter 38 · 0% Book details