← Book details Rubabbiyar Igiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 43

Sashe 39

Rubabbiyar Igiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

NA
MAMAN AFRAH
*First Class Writers Asso*
Hame of Qualities And Trusted writer's of The Nation
*GARGAGA
Ban yarda kuma ban amince a juya mini labari ko ta wace siga ba, sannan ban bada lamuni a
ora mini littafi a kowane kafar sadarwa ba sai da izinina a kiyaye
JAN HANKALI
Kirkirarran labari ne ban yi shi don wani ba, idan har ya yi daidai da labarin ki/ka to arashi ne.
SADAUKARWA
Kwacakwan labarin daga farkonsa har karshe sadaukarwa ne ga kawata HASSANA B.S Allah saka miki da alkairi ya raya zuri'a.

*END OF BOOK 1*
PAGE 15
*ALHAJI BUKHARI*
Rayuwa ta yi musu da
i tun bayan da aka gama zaman makokin su HAWWA bayan suna raye, amma su da basu tabbatar ba babu wani ko
ar a zuciyarsu don ko inda aka yi ha
arin basu je ba bare wajen
an sandan da suka yi binciken yadda abin ya afku ma'ana ko ba komai ai sa ji yaya ne tun da ba
an mutum ba ko akuyar da kake kiwo ce ka bi bayanta ka ji kadin abin dabba ma kenan bare
an mutum, ko don ba
an su bane da
ansu ne da har yanzu tabon mutuwar bai bar zukatansu ba kuma ba zai bari ba har abada don ma dai su suke ki
a da rawarsu su HAWWA suna can cikin
oshin lafiya.
Zaune suke a falo suna ta
a hira Hajiya Baba sai Lawisa da take zaune tana cin meet pie ga dambun nama a gefe. Yaya Umar ne ya shigo babu ko sallama don dama su basu yi wa
ansu tarbiyar yin sallama ba tun da dama yaro sai kana koya masa ne zai koya ko da shigowa ya yi bai yi sallama ba sai ka ce ya koma ya yi sallama, idan ya yi ka amsa sai ka ce ya shigo yau da gobe har zai zamana ba ya iya shiga wuri ba tare da ya yi sallama ba ita tarbiya sai an dage an jajirce.
"Baba ku
i nake so" Ya ce yana yin kalar tausayi.
"Kamar nawa kake so?"
"Baba duka fa shekaran jiya ka tura masa miliyan biyu amma yau za ka
ara masa gaskiya ni ma sai an
ara mini" Lawisa ta ce tana zun
ura baki.
"To mene ne na
aga jijiyoyin wuya ku
i akwai su mu ma facakar mu muke yi dama dukiyar marigaya ne wato
an uwana da matarsa da suka bar kadarori da ku
e sai aka ba marigaya su HAWWA
ansu to su ma sun riga mu gidan gaskiya kuma basu da masu cin gadonsu sai mu kun ga kuwa dole mu fantama, baki ga ko shi Umar da yake ikirarin yana son ta ba yanzu ko zancenta ba ya yi shegen yaro ya samu duniya!" Baba ya ce yana dariya.
"Ni ma fa ba son gaskiya bane kawai dai ina son in san wace ce ita to ita ba yarda za ta yi mu ke ba wai ita mai tsoron Allah, mu ma ai muna tsoronsa istigfari muke, da a ce dama an yi auren ma da na gama samun komai zan sake saki uku" Umar ya ce yana fashewa da dariya. Saboda sakarci yanzu ba a
auki zina a bakin komai ba zina ta zama ado wayewa iskanci kala-kala ba a tuno ranar mutuwa da kwanciyar kabari azabar kabari nauyin
asa kai makomar ma gaba ki
aya ita mutuwar da ba sallama take yi ba yama daga cikin hikimar ubangiji
oye mana sanin ranar mutuwar mu mai ya kamata mu yi? Istigfari da sanya tsoronsa a zukatanmu ma'ana mu aikata alkairi ko don gobenmu. Idan kana ganin shi mai gafara ne za ka aikata sa
o da gangan ka nemi gafararsa shin kana da tabbacin idan kana aikata sa
on ba za a
auki ranka a lokacin ba idan ka je ka ce mai?.
"Wannan yaron ya san ta kan tsiya" Hajiya ta ce tana kallonsa tana dariya.
"Ke ma kuwa to ba mu muka haife sa ba ai dole ya san ta kan tsiya" Baba ya ce yana
aukan wayarsa. Yanzu ku
in nan da suke wada
a da shi sun ma daina ganin laifin shaye-shaye da laifukan da Umar yake aikatawa munin abin da yake ya
aci hatta Lawisa mu'amala take da maza amma saboda suna cikin iyaye masu sakaci da saka wayewa a gaba babu abin da suka fuskanta, duk wasu kadarori na su HAWWA sun sayar sun zuba a kasuwanci suna cin wasu.
"Yeee sai Baba" Lawisa da ta ga shigowar miliyan biyu ta ce tana tashi ta je ta rungume Baba, shi kuma sai cewa yake
"Ai babu ku babu talauci yara dole in ke cika muku aljihu don ni ma nawa a cike yake"
"Yihuhuuuu" Yaya Umar ya ce yana murna ganin na shi transper da Baba ya masa sun shigo.
"Kai ku
in shan ice cream
in kuke yi wa ihu, ai ba wasu ku
i bane wannan na zuwa wajen sha
atawa da abokai da
awayenku ne don kar ake raina muku hankali yanzu akwai wasu ku
i da za su shigo na kamfani da na saka a kasuwa za ku sha mamakin kyautar da zan muku" Baba ya ce yana fasa musu kai.
"Kai mutuwar wani tashin wani, rabon wani shi yake kashe wani, yanzu duk rabonmu ne ya kashe masu ku
en nan amma su lokacin suna raye basa wannan wada
ar komai a sannu cikin nutsuwa da taimakon talakawa da gina masallatai da gidan marayu duk da suna yi wa
ansu gata amma basa iya mallaka musu
aramin ku
i to a duniya in
anka bai ci ba waye zai ci" Hajiya ta ce tana ta
e baki.
auyanci dai da rashin wayewa ai ku
i da miciji maganinsu a kashe kawai t...
aran wayarsa ya katse masa maganar da yake ganin abokin kasuwancin sa ne wanda ya kwashe ma
udan ku
e ya tura masa zai taho musu da kaya a jirgin ruwa, ya sanar masa jirgin ya taho ma nan da kwana biyu zai iso da kayan.
"A yi shiru zan yi waya kun san harkar arzi
i wallahi Alhaji Lawal cewa ya yi muddin kayan nan suka zo muka siyar to ni fa na sha kwana, don sai an shigar da ni sahun gaba na wa
anda suke da muhaukacin ku
i a Nigeri'a " Ya ce yana kallon Hajiya da sauran yara.
"Ka wayyo mun kusa daina zaman
asar ba
en fata" Hajiya ta ce tana wani murmushi.
Hannu ya
aga mata ganin kiran zai katse ya
aga ya kara a kunne.
"Alhaji Bukhari akwai matsala fa" Aka fa
a daga
aya
angaren.
"Wace irin matsala, haba Alhaji Lawal na tsani a ambaci matsala a ko ina bare a wajenka kayan ne ba za su samu zuwa ba sai nan da kwana uku a maimakob biyu?"
"Ba wannan bane Alhaji Bukhari" Alhaji Lawal ya ce hankali tashe. Wani irin war
ar da Lawisa da ta jingina da jikinsa ya yi gaba
aya gumi ya karyo masa tsaye ya tashi don jin wannan abu da aka kira da suna matsala, yana ganin ba zai iya fuskanta ko sauraronta a zaune ba shi ya sa ya mi
e tsaye. Hajiya ma tsaye ta mi
e tana kallonsa a ki
ime don ta san babu lafiya, Lawisa da Yaya Usman sai zare ido suke suna son sanin mai za a fa
a wa Baban nasu da duk ya rikice haka.
"Na shiga uku!!! Na lalace, wayyo jama'a... Cewar Baba da
arfi tamkar zai fasa gidan da
ara yadda ya yi maganar gaba
aya sai da gidan ya amsa, jif ya yanke jiki ya fa
i wayar da ban shi da ban.
Hankali tashe su duka ukun suka yi kansa, suna faman jijjiga shi amma ko motsi ba ya yi lumfashinsa ma ya
auke cak!.
Chapter 39 · 0% Book details