← Book details Rubabbiyar Igiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 43

Sashe 33

Rubabbiyar Igiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

ta saka shi dama. "To sai dai abin da gogan nawa ya ce" Ta ce rana ar dariyar da bata wuce le enta ba. Haka suka sha zancen su kafin ta mata sallama ta tafi. Da daddare ta watsa ruwa ta saka doguwar rigar bacci tana kwance ta yi nisa cikin tunani tana tuna yadda duniya ta juya mata baya lokaci guda, dama mace farin cikinta da walwalarta yana damfare ne a wajen mijinta da ta rasa hakan sai ta ji duk ta rasa mai yake damunta. aran wayarta ne ya dawo da ita daga duniyar tunanin da ta lula banza ta yi da wayar har ta gama ringin ta katse, a karo na biyu wani kiran ya sake shigowa wani gajeran tsaki ta yi tare da mi a hannu ta akko wayar tana rayawa a ranta ko waye sai ta sauke acin ranta a kansa, sai dai mai? Tana duba fuskar wayar ta yi tozali da suna angon nata yana wayo a kan screen in wayar idanunta ta ara warewa ta tabbatar da shi in ne da sauri ta tashi zaune ta danna ok tare da kara wayar a kunnenta, tana jin wasu tambayoyin da ta shirya domin yi masa su suna bijiro mata, ina yake tsawon kwanaki uku, mai ya sa wayarsa a rufe kuma mene ne dalilin wofantar da ita a matsayinta na sabuwar amaryar da ya ce ta fiye masa budurwa a matsayinta na bazawara... *Gaba aya littafin RU IYAR IGIYA book 1 za ku karanta a free wato kyauta, idan mun gama book 1 za mu yi book 2 wanda shi kuma zai kasance paid book wato littafin ku i, wanda yake da hali kuma yake da bu ata* . NGD maman afrah 09013181851 [1/11, 7:55 PM] MOM MASHKUR & AFRAH: https://chat.whatsapp.com/Duq93sLLgjCKV0uuildAH1 IYAR IGIYA*
Chapter 33 · 0% Book details