Sashe 36
Mukaddari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dubeta. "Sis ba ki da lambar Ummi a kanki mu kira a gaisa?" Ai kuwa da sauri ta araso. Nan suka yi dialing suka ga ashe ma Anti Rahma na da lambar, basu wani ja lokaci suna hira ba, Abdallah ya fi kowa jin da in gaisawarsa ds Umminsa kasancewar shi ne Auta kuma mai ma on uwa. A rashinta ne ya sha u da Munira ya maida ta tamkar uwar. Ranar dai sun ji da inta warai, ko ba komai sun yi waya da wa anda suke so kuma sun ji da in yanda suka damu da lamuransu. A can asan ranta akwai damuwa da yanda ya manta da babinta. Akwai damuwa mai matu ar yawa akan yanda ta damu da shi, kulu yaumin soyayyarsa gaba ta ke ba baya ba. Tana sonsa, ta tabbatar da hakan. Bayan kwanaki uku su na bay akunansu ita da Munira da Batul su na wankin kayansu, Lauratu ta sanarwa Kurfi kiran Hajiya. Tana zuwa ta durkusa a gaban ta tana nazarin yanda ta murtuke fuska. Sai faman hure hanci ta ke yi. Ta nuna ta da yatsa. "Ke! Ki fita idona wallahi. Idan kuwa kin i barin shiga harkokina kina atamin to wallahi sai na sanya a nakastamin ke! Ko uwarki..." "A'a Hajiya, banda Mahaifiyata. Ba zan jure ba idan kin ta amin iyaye. Ki yimin zagin duniya, amman ba zan auki ki zagi iyayena ba!" Kurfi ce ta katseta a matu ar fusace murya a sama. Fushin da ta yi ba ta ta a zaton za ta iya yin kwatankwacinsa ba. Ba ta yi aune ba ta ji mari dama da hagu. Dukanta ta shiga yi ba ji ba gani har sai da ta ga ta mata lilis, banda kuka ba abinda Kurfi ke yi. Tun tashinta iyayenta basu ta a yi mata irin wannan duka ba sai Hajiya da iyalanta. "Gobe ma ki ara kwatanta gayamin magana, shegiya mara mutunci. An zaga in! Uwarki ubanki!" Daga haka ta ara kai mata hauri da afa a ciki sannan ta tsallaketa ta wuce sama. Jikinta duk tsami haka ta koma angarensu, Munira na hawaye ta tarbeta ganin yanda jikin ya yi ru u-ru u ya yi ja. Gaba aya har su Lauratu suka shigo don tayata jimami don kuwa sun ji duk yanda akai. Habiba da Lauratu sun ara sanin wacece uwar akin tasu. "Ki yi ha uri arnan, watarana sai labari. Wuyarta mijinki ya dawo, a yanda na san Khalid ba ya aunar ya ga an ci mutuncin an adam, to bare kuma matarsa, ni na san wallahi ba zai kyale ba." Habiba ke wannan furucin murya a raunane tsabar tausayin da Kurfi ta ba ta. Kurfi ganin irin kaunar da suka nuna mata da yanda gaba aya suka damu da damuwarta ya sanya ta share hawayenta tana murmushin ya e. Tana ji kowaccensu na fa in albarkacin bakinta har dai a arshe sukai nasarar sanya ta dariya sosai kafin su koma bakin aiki. Bayan fitarsu ta dubi Munira. "Mu godewa Allah, addu'armu ce ke tasiri har ta ke damun Hajiya ganin irin yanda aikinta ke rugujewa. Yanzu ne lokacin da zamu dage Sis Munira, komai zai zo arshe in sha Allah." Munira ta ji da i gami da murmusawa. "In sha Allah, kalli dai jiya Daddy da zai wuce muka gaishe shi ya amsa." Murmushin itama Kurfi ta yi, daga haka Munira ta mike ta fice arasa wanki bayan ta roki Kurfi akan ta zauna. Kurfi ta gya a kai kawai tana murmushi, bayan fitarsu ta jingina kai jikin bango gami da ha e jikinta guri guda. Kuka ta shiga rerawa mai cin rai, ashariyar da Hajiya ta yi ga iyayenta shi ya ke dawo mata a kwakwalwa. Tsananin kewar Maminta da Abbanta ke awainiya da zuciyarta. Mami na yawan cewa tana tausayinta, takan ce ita fa ba abar tausayi ba ce tunda tana da ita kuma ga Abbanta. Sai dai Mamin ta yi murmushi ta amsa da fa in kuruciya. A yau ga shi nan ba Mamin amman kewarta ya addabeta. Ta sha kuka son ranta cike da kewar iyayenta da tunanin makomar aurenta, karshe ta ha ura ta fawwalawa Ubangiji. *** A firgice ta farka daga baccin ji da ta yi muryar Maminta na kiran sunanta da karfi, can kuma ta ara jin muryar Abbanta. Ta mi e da sauri da zummar fita waje, da azama Munira ta ri o hannunta. Ta dubeta gami da mata nuni da waje da yatsa. "Ki kyale ni naje, muryar Mamina da Abba naji su na kirana. Idan na Mami ya kasance gizo, to na Abba ba zai kasance haka ba." Ta soma arin fisge hannunta jin muryoyin basu fasa kiranta ba gami da ihun ta taimake su, Munira kuwa da sauri ta mike ta kara dam o ta. "Ki yi addu'a Kurfi, ba gaskiya bane! Ki kira sunan Allah!" Jin haka sai ta zame ta zauna Munira ma ta bi bayanta, toshe kunnuwanta da ake barazanar kashemata su ta yi tana kuka tana girgiza kai gami da soma addu'ar neman tsari daga dukkan sharri a bayyane. Can kuma ta ora da Ayatul Kursiyyu. A hankali ta daina jin kiran sunan, ta ji garin tsit babu alamun komai. Daidai sadda Hajiya ta turo ofar ta shigo. Gaba aya suka kalleta, kallo na banza ta ke watsamusu tana jin kamar ta arasa ta sha e wuyoyinsu ta huta. Hanci ta ke faman hurawa sai kuma ta juya ta fita ba tare da ta ce komai ba. Sai a lokacin suka fahimci komai, Kurfi ta dafe kirjinta tana ambaton Allah. "Kin gani ko? Kin ga abinda nake fa amaki ko? Kar ki ara razana idan kin ji kiran nan ko da rana ko da dare, ki yi arin fa awa Allah, kar kuma ki sake ki amsa kiran fa duk sadda kunnuwanki suka tsinkayo." Gya a kai awai Kurfi ke yi cikin tsananin zufa, a hankali ta mike ta fa a ban aki. Wani irin wahalallan bacci ne ya fisgeta wanda ko alwala da adduar kwanciya bacci ba ta samu ta yi shi ba. Koda ta ora alwalar, hijab ta zura ta yi nafila kafin ta au Alkur'ani ta hau tilawa cikin zazza ar muryarta mai da in sauraro. Tana yi tsoron Allah na shigarta, a hankali ta ke fidda hawaye har zuciyarta ta yi sanyi, kaso mai yawa na damuwarta ta ragu. Sai dai ta yi karatun sosai, Munira ma na gefe ta soma sannan ta shiga addu'a. Ta godewa Allah ga dukkan ni'imar da Ya yi mata a baya, ta yi kirari sosai ha i da kamun afa ga Manzon Rahma (s.a.w) kafin ta hau ro o akan Ya kawo arshen matsalar da ke faruwa. *** *CORAL DEIRA HOTEL, DUBAI.* *Al Mura abat Street , Deira.* A hankali iskar da ake ke ka a shi a gefen awataccen wamin wankan (swimming pool) da ke a wata farfajiyar hotel in. Idanunsa a lumshe ya yin da kanshi ke jingine jikin (Lounge chair) ya rufe idanunsa da sunglass golden. Kamar daga sama ya ji muryarta a gefensa tana rera kuka ya yin da wata ke jan hannun tana fa "Ka cece ni Yaya, Yaya kar ka bar ni da ita za ta cutar da ni!" Ya mi e da sauri ya na dubansu sai dai bai iya ta uka komai ba banda kallon. Matar da arfi ta ke jan ta tana arin jefa ta cikin ruwa. Ya ji an kwala kiran sunansa daga baya. Ya juya da sauri, wata kyakkyawar mace ya gani ta sha fararen kaya masu kyau sai sheki ta ke, sai dai fuskar ba yabo ba fallasa ta soma magana. "Ina al awarinmu Khalid? Ina yake? Haka mu kai da kai? Mun yi da kai za ka wula anta jinina? Ko kuwa mun yi da kai za ka bar waccan azzalumar ta cutarmin da iyata? Kalli! Kalleta za ta kashemin iya! Ba ka kyauta ba Khalid! Ba ka kyauta ba!!" Ya bu e baki a tsorace. "Mami ba ni da laifi!" Ya furta murya a age cikin razana. Ya dubi angaren da matar ke arin cilla yarinyar ruwa, maimakon ya arasa gurinta sai ya ige da komawa ya zauna yana kuka ya na jin tashin muryar Mami tana zantukan da bai iya ya ri esu ba. Daga can ya ara jin arar fa awar wani abu ruwa, ya juya yana kallo, tuni matar ta jefa yarinyar ruwa ta tsaya tana dariya iyakar arfinta. Sai a sannan ya kira sunanta da arfi gami da mi ewa a gigice. "Lailah!!" A razane ya farka daga baccin yana arewa akin kallo. Duk kuwa da gudun Ac da ke manne a bangon akin, hakan bai hana shi yin zufa ba. A hankali ya kai hannu ya kunna bedside lamp yana ajiyar zuciya. Rana ta farko da ya tuna da addu'a irin wacce rabonsa da ita ya mance. Mafarkin ke dawo mishi a kwakwalwa, Laila, Mami? Ya yi shiru sakamakon kansa da ke masifar sarawa. Bai iya ya koma bacci ba sai kawai ya mi e ya nufi ban aki ya ora alwala. *** Abin duniya ya addabi Hajiya, ta rasa yanda za ta yi, ta rasa inda za ta tsoma ranta. Aiyuka sun soma aci domin kuwa koda ta tunkari Alhaji da batun auren Abba da Yasmeen nan take ba shakkarta ya ce sai idan shi Abban yana so. Koda Abban ya zo bu ar bakinsa ya ce shi fa ba yaro bane, don haka zai bincike game da ita yarinyar, idan ta yi mishi to ba komai, idan kuwa aa to fa ba lallai. Ga Malam ya tabbatar mata cewa muddin ba'a tashi tsaye ba shi kansa Khalid farra un da akai mishi da Laila na dab da zama tarihi. Zahida ta bata tabbacin an kai aikinta ga matsafan India, sai dai har yau shiru babu wani ci gaba. Shegiyar yarinyar Laila, ta ha amata asiri da muryar iyayenta wanda da ace ta fito ko kuma ta amsa to fa babu shakka hauka ce ta har abada za ta yi shi. Amman ga shi nan ba ta kai ga cimma nasara ba. Tana wannan zaryar a tsakar aki tana tunanin abin yi ta tsinci muryar Daddy. "Saudatu, lafiyarki aya kuwa?" Ta dubeshi, ya kunna