← Book details Mukaddari Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 41

Sashe 14

Mukaddari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

murmushi, earpiece ma ale a kunnensa yana bin karatu. Ga dukkan alamu dai ya na jin dadin yanayin da kuma karatun. Haka kawai, sai ta tsinci kanta da ara la ewa bayan ofar shiga garden in tana kallonsa. Baki ta an ta e, a fili ta ce. "Hum um! Ashe dai su Yaya ba'a manta karatu ba." Ta an yi shiru kafin ta murmusa. "Kai amman fa ira'arsa da da i, ya iya bi." Ta an jina tana sauraronsa kafin ta ara gaba zuwa sashensu jin jiri a dalilin ishin ruwa na neman kaita asa. Bata yada zango a ko'ina ba sai saman gadonta, tunani ta hau game da Maminta da cikin da ke tattare da ita, wani ba in tunani ya zo mata, wai ace Mami ta mutu yayin haihuwa wane hali za ta shiga? Daga wannan tunanin ga mamakinta ta shiga rera kuka. arshe kuma da ta tuna tunani ne kawai sai ta hau sharesu ta na yiwa kanta dariya. Saukar ruwan sama ne ya katseta, ta mi e a kasalance ta bu e window na akin a maimakon ta rufe, a hankali kuwa feshin ruwan ke fesomata a saman fuska. Wani sanyi na ratsata yana ma ta da i. Ga amshin asa mai da in sha a. A arshe ta rufe tagar ta fice wajen su Mami. Ana idar da Magriba sai ga dodonnata sun shigo tare da Abba. Ita dama tuni ta zauna ta tan washe afa tana shan ruwan shayi don kuwa Mami ta hanata shan ruwan sanyi har sai ta sha abu mai zafi, yanzun ma tana sha tana yamutse fuska don kuwa ba shi ta fi bu ata ba. Mami na zauna gefe tana cin dabino. Suka araso suka zauna, Yaya Khalid ya gaisheta ta amsa cikin fara'a. "Yau dai na rarako tuzurun anki ya zo nan mu sha ruwa." Cewar Abba a fara'ance. Dariya Mami ta yi. "Aikam dai ka kyauta, ko ba komai aljihunsa yau ba zai koka ba a siyan garau-garau." Suka yi dariya don kuwa sun san zolaya ce. Kurfi kallon kofin shayinta kawai ta ke har zuwa lokacin da suka zauna Yaya Khalid ya soma gaisar da Mami. Abba ne ya sa hannu ya kar e kofin. "My Angel ga dukkan alamu yau dai an ji jiki ko?" Ta yi murmushi, ta gaisheshi gami da mishi barka da shan ruwa, ya amsa san nan ta gaida Yaya Khalid, kallon da ya watsamata ya sanyata auke kai, daidai sadda ya amsa shi kuma. Nan aka soma shan ruwa, Mami kam Allah Ya mata baiwa ta iya girki kala-kala. Ci kawai take yi amman ba a nutse ba, akin shiru an yi ladabin cin abinci. A an sace ta ago ta kalleshi. Ba ta ci karo da komai ba sai ba in gashin kansa kasancewar ya sunkuyar da kansa yana arin kai romon kaza baka. auke kan ita dai tsoro ma ta ke yi kada ya jazawa Maminta zagi tunda daga sashen Hajiyarsa ake kai mishi kayan shan ruwa. Can Abba ya ja ka an gami da yin gyatsa da kuma hamdala. Itama nan da nan ta ji ta oshi, ta ja gefe. "Wai duk ha amar da kika dunga yi kafin na sauke romonnan har ya isheki?" Wannan ya sanyashi kallonta. Ta kalli Mami fuskar a an yamutse. "Na oshi, sai ko anjima." "Sai dai Sahur in sha Allah, keda ba kya ara cin komai." Ita dai yau ba baka sai kunne, jinta take duk a takure adalilin Yaya Khalid. Wayar Abba ta auka ta soma game, shi kuwa ya mi e ya nufi sashen Hajja don mi a gaisuwa. Maganar Mami ta maidota zuwa garesu. "Kai kam ana ka i maida hankali gun fidda mata ko? Kenan ka fi aunar ka yi ta zama haka ba aure." Kurfi ta kalleshi, shi inma ita ya an kalla. Ya an tsare gida, ga dukkan alamu bai so tambayar a gabanta ba, ita kuwa ta ara gyara zama gami da aukar remote ta rage murya. Ya dai fahimci tashin ne ba za ta yi ba, sai ya magantu kawai. "Tashi ki bamu wuri." Ya fa asa- asa. Mami kuwa ta tuntsire da dariya, ta dai lura annata bai son raini ko ka an. Kurfi ta mi e ta bar falon a fusace. Kamar ta wuce in a yanda ta fusata sai dai ta kasa jurewa sai da ta la "Mami ni kaina bansan meke faruwa ba, Hajja dai bata ara maganar ba, hakanan shima Alhaji bai ce komai ba. Baba Mudassir ne ma da muka ha u ya ta a cemin kada na damu su na wani an nazari ne zasu yi min magana." Ta jinjina kai, tasan mijinta ba zai rasa sani ba kawai dai shi in ma bai fiye damuwa da zaman ba mace labarai haka ba. "To Allah Ya za a abinda ya fi alheri, aure kam shi ya fi komai. Shi ne cikar dattako." Ya amsa da amin, sa af-sa af ta bar wurin zuwa aki tana dariyar mugunta, ko ba komai dai ta ji abinda ya ke gudurwa. Yanzu shi ato da shi sai an za armasa matar aure ko kunya ma bai ji ba? Ta ara darawa gami da jan guntun tsaki. Ringing da wayarta ta soma ne ya katse tunaninta, ta auka gamu da dubawa. Kamal ne abokin Yaya Hussein da suka ha u da biki. Ita kam har yanzu mutuminnan bai zauna a ranta ba amman tana ji a asan ranta za ta iya aurensa don mutum ne mai barkwanci da iya zama da mutum. Ba wuya ya ba ka ha uri idan ya fahimci ya atamaka. Gaisawa kawai su ka yi ya ce ya bugo ya mata barka da shan ruwa, abin ya burgeta, ta kuwa yi mishi godiya warai kafin daga bisani su yi sallama. *** Ranar wata laraba tana sashen Hajja, Hajjar ta maida hankali su na hira da aya daga cikin masu yi mata hidima, Balaraba. Ita kuwa Kurfi tana ma ale da earpiece tana kallon indian series a youtube na wayar Mami kasancewar nata babu Data. Hajja basu ankara ba suka ji muryarta tana sheshshe a. Ganin haka suka maida hankali gareta. Sosai hankalinta na ga abinda take kallo sai sautin muryarta ke tashi tana kuka da girgiza kai. "Ke! Laila!" Hajja ke maganar amman ina! Bata san tana yi ba. "Na shiga uku, yau meke faruwa ne? Balaraba an bubbugamin afarta." Duk cikin tashin hankali ta ke maganar. Kafin Balaraba ta aiwatar ya sanyo kai da sallama. "Yauwa Babangida, dubamin wannan yarinyar alau ta ke kuwa." Ya yi daidai da an bugun da Balaraba ta kai mata. Sai san nan ta ago ta dubeta kafin ta maida hankali ga wanda ya shigo, ba shiri ta yi jifa da wayar saman kujera tana share hawayenta. Shi dai yana tsaye yam sanye da kayan aiki da alama dai bai jima da shigowa ba gidan, coat in da neck tie kawai ya cire, daga shi sai rigar ciki fara al da wandonsa blue black, sai silifas da ke afarsa na maza. Hannunsa cikin aljihun wandon yana bin ta da kallo fuskar kamar mai fushi kamar mara fushin. Maimakon kukan film, sai Kurfi ta soma na tsoro. Ta kuma kasa auke kai daga gareshi. "Kin maida mutane wasu shashashai, fa amin me ya sanyaki kuka haka? Shiyasa na tsani wannan kwamfutar baturen. Ni nasan tunda ta iya ta sa ayi dariya to kuka za ta sa wataran, maza ki je ta jaza maki ciwo!" Hajja ke wannan sababin tana mai bu e murya iyakar arfinta. Kurfi dai ba halin darawa, tashin hankalinta ya ara ninkuwa ganin ya tunkarota. Ta mi e tsaye yam kamar soja a gaban uban gidansa. Ganin dagasken bai fasa ba ya sa ta arcewa a guje sai bayan Hajja. "Hajja dukana zai yi wallahi." "Ke ni rufemin baki, ai gwara ya daka in, mutum ya zauna ya yi ta sumbatu da na'urar bature, wataran sai ya haukata ki." Ita dai shiru ta yi, hannu ya kai ya auki wayar ya nutsu ya na kallon abinda ta ke kallo har da an tariyowa. Saurayi ne kwance cikin fararen kaya an toshe hanci da kunnen da auduga yayinda wata a gefensa tana kuka da buga irjinsa alamun son ya tashi. Tsaki ya ja yana tunanin hukuncin da ya dace ta auka kanta don shi fitinar Laila ma har mamaki ta ke ba shi, ga dai waya ta Mami ce ballantana ya ce zai tarwatsa. Ita kuwa a kunne ta ra awa Hajja. "Mijin Nandini ne fa ya mutu." aniyarki! Saura Nandiyo don ubanki!" Ganin da arfi Hajja ta yi furucin ya sa Kurfi neman kukanta ta rasa, if ka ke ji kamar aukewar wutar lantarki. Sai bakinta da ta rufe da hannu. "Hajja yarinyarnan anya bata da almatsutsai?" Ya tambaya iyakar gaskiyarsa domin shi yanzu abinta ma mamaki sosai ya ke ba shi. Balaraba me za ta yi idan ba dariya ba, Hajja kanta sai da ta dara. "To wa ya sani Babangida? Nima dai na soma zargi. Kusan yanzu duk sadda za ta zo nan da wayar uwarta ta ke tafe. Nan za ta zauna ta yi ta kallo tana haukar dariya, yau dai Baturen da alamu fa a su kai ya sanyata tayashi kukan mutuwar Uwarsa." Ai kuwa Kurfi me za tai banda dariya, inaa! Ta bar batun ma tsoron Yaya Khalid, sai dai ga mamakinta shima dariyar ya an yi. Su na kallon juna sai kuma ya harareta ya dakatar itama ganin haka ta yi fuska ta sunkuyar da kai. 'Ai shi ne ma mai aljanun.' Ta fa i a ranta. Kamar dai zai mata fa a yanda ya saba, sai bai yi ba har ya fice amman fa ri e da wayar Mamin. Ganin ya tafi da wayar kuma sai tsoronta ya dawo sabo, dama Mami ta hanata amman ta i hanuwa, har dai ta gaji ta kyale da fatan Allah Ya shiryamata ita. To yanzu kuwa idan ya ha amata bomb a wajenta ai sai ta Allah. Baki ta turo. "Kedai Hajja kin jazamin, da kin yi shiru na gama kukana tsaf zan ba ki labarin abinda ma ya faru, yanzu za ki ja wannan mugun mijinnaki yasa Mamina ta daina ban wayarta." Baki
Chapter 14 · 0% Book details