← Book details Mukaddari Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 41

Sashe 22

Mukaddari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ne da ya koma jahilci, me Sadiya ta yi mata? Sai dai daga baya na fahimci kishina ne ya shafeta, wai a cewarta babu wanda ya isa a zuri'armu ya ha a zuri'a da family shahararre da wadata kamar wannan. Abubuwan da yawa, sai dai ayi shiru. Amman ina ara fa a, ban ji da in ha in aurennan da anta ba, bana son iyayyarmu ta shafi Laila. Sai dai kuma *ABINDA AKE GUDU* ya riga da ya faru, mun gode Allah, mu mun yi imanin Shi ne Ya addara hakan. Sai dai mu bisu da addu'a." Tana kaiwa nan Ummi ta amshe. "Hakane, ni kaina abin ya min wani iri sai dai kuma nasan waye Khalid. Yana da halaye masu kyau, wallahi kamar ba ita ta haife shi ba, halinsu aya da an biyu (Yaya Hassan da Yaya Hussain), ba ruwansu wallahi. In sha Allah Laila bata da matsala a zamantakewarta da shi. Sai dai kamar yanda kika fa in, addu'a." Babu sallama su ka gan ta tsaye a gabansu. Kallon e da e ta ke bin su da shi, ya yin da wasu cikin an bikin su ka shigo jin me ke faruwa ganin yanda ta sako kai a fusace. "Bara'atu! Bara'atu ki fita daga idanuna na rufe! Wai dole ne sai kin kusanci duk inda nake? Mene gamina da ke da zuri'arku yanzu da za ku shiga ku fita har sai da ta kai kun yi yadda auren ana da yarku ya ullu?! Akan iyarku har Hamza ya sa hannu ya mareni? Toh wallahi ko zan yi yawo tsirara sai na ga bayan aurennan saboda ba na son ku! Bana aunar mai aunarku! ana ya fi arfin ar ku! Idan kuwa na isa da shi dole ne ya sauwa e wa iyarku!" Wan nan ya sa Kurfi bu e idanunta tar tana kallon dirama sabuwa, Bara'atu na kallonta sai ka rantse abin bai shige ta ba don kuwa murmushi ta yi ganin yanda idanun Hajiyar suka ka a jazur ga ankwali auri ya toge. "Wannan kuma da Ubangijinki ki ke ja Saudatu, sai ki yi duk abinda za ki yi. Aure kuma an aura, wallahi ko me za ki yi, ki je ki yi. Mu mun yi imanin cewa Allah ne Mai yi kuma Mai hani. Ke ba ki isa ki hana ba, duk iyayyarki garemu ba za ki iya sa wu a ki rabamu da numfashinmu ba. Banda ma Kaddara, me zai sa mu ha a zuri'a da ire-iren ki? Sai dai kuma kin ci Daraja aya ne, wato ta Hamza da an uwansa." Hajiya ta fusata kwarai, ta shiga zage-zage da cin alwashi har sai da an uwanta su ka zo suka fidda ta dakyar. Bayan fitar ta Kurfi ta rushe da kuka mai tsuma zuciya. "Nidai wallahi ba na so, Anti ku rufan asiri ku sa ya sake ni. Ba zan iya da wannan masifa ba." Jin haka an uwan Mami su kai mata ca. "Ke banda abinki ai yanzu ne aka fara, kar ki ji ko arr, ki dake ki kwaci ancinki koda ba kya sonsa.Yanzu ya kamata ki ba marar da kunya Lailatu, kada wannan boren ya dameki, mun fi ki sanin wacece Saudatu, ina ji a jikina silarki za mu rama bakin cikin da ta guma mana shekarun baya." Fa in wata gwaggonsu kenan cikin kufula. Nan fa kusan mafi rinjayen matan wurin su ka goyi bayanta ya yin da wasu suka ji abin ya fice musu hakanan tsoro ya kama su sanin wacece Saudatu. Dakyar dai aka samu wata kakarsu ta ce a fita a bar ta ta shirya. Bayan fitarsu daga ita sai Anti Bara'atu, ita ta ci gaba da kwantar mata da hankali gami da nunamata cewa babu wanda ya isa ya cutar da wani face da sanin Allah. Don haka Allah ba zai bari ba, ta kwantar da hankali su ci gaba da addu'a tunda Allah Ya kaddara auren an riga da an yi shi. Ta bata umarnin gyara jikinta, sai da ta ga ta mi e ta shiga wankan kafin ta fice. Bayan ta fito sanye da tawul ta goge jiki ta soma shiri. A daidai lokacin kuma Tasleem da Amarya Zeenat suka shigo. Suka yi ta janta da tsokana wai Amarya, ita dai harara kawai ta bisu da shi kafin ta auke kai ta ci gaba da shiri. Leshi ne fari al irin na Zeenat, ta tabbatar ma sauran kayan hakan ne duk iri aya. Kenan dai aunata da aka yi tana bada inkin da za ta yi na awayen Amarya, a oye ana mata inkin Amare. Wani murmushi ne ya kamata na takaici. "Yi sauri Angonki na son ganinki." Ji tayi gabanta ya fa i, ta dubi Tasleem. Dariya Tasleem ta yi. "Allah kuwa dagaske, su na falo tare da aminansa. Wai dubiya suka zo. Bata san sadda ta ja guntun tsaki ba, su dai basu tanka ba don ba sa kaunar tayar da abinda a ka yi. Ko hoda ba ta da niyyar shafawa, nan ma ba wanda ya matsamata sanin hali. Su tausayi ma take basu sai dai an musu garga i da gwada hakan a zahiri, yanzun sai ta ara narkewa ta yarda lallai ita in ta zama abar tausayi. Ta auki ba in mayafi ta yafa har kanta, sannan suka jera zuwa falon. Zaune suke su uku, kowannensu tashin amshi yake. Dawud ne sai gogan a tsakiya sannan Zahraddeen wanda ya urawa matarsa idanu yana kallo itama tana jifansa da murmushi ka an-ka an saboda tsoron idanun Yaya Khalid. Shi bai san ma su na yi ba don kuwa ya maida hankali kacokam kan wayarsa yana daddannawa. To haka itama Amaryartasa, kanta na asa don ba wanda ta kalla cikinsu hakan yasa bata ga sadda Dawud ya mi e daga inda yake ba, ya yiwa su Tasleem ido cewar su kawota kusa da Angonta. Sai bayan sun zaunar da ita ne san nan ta ankara, hakanan shima. Suka kalli juna lokaci guda. Kwayar idanunsu ya sar e wuri guda, kusan a tare kowannensu ya kauda kai. Ta muskuta ta matsa daga kusa da shi, hakanan shima ya ara tamke fuska ya an karkata. Zahraddeen shima ya gudu zuwa ga Madam insa. "Amaryar ya jikin?" in Dawud yana dubanta. Sai a sannan ta gaishesu, suka amsa banda Yaya Khalid. Dawud yay musu fatan alheri kafin su mi "Bari mu an ba ku wuri ku gaisa ko?" Bai jira amsar kowannensu ba kazalika bai maida hankali ga kallon da Khalid ke watsomishi ba, ya sa kai ya fice, sauran dama sun rigashi yin gaba. Shiru ya biyo baya a akin, shi yana sarrafa waya ya yin da ita kuma ta ke wasa da yatsunta. A gefe guda tana ara hasaso irin zamantakewar da zasu gudanar. "Ya jikin naki?" Ta ji muryarsa a tausashe. Ita sai ta nemi kalaman ma a bakinta ta rasa, arshe ta daure ta ha a abin fa "Da sauki." Ya yi shiru bai ce komai ba kuma, ganin haka yasa duk ta ji ta takura, a arshe ya ce. "Akwai abinda kike bukata?" Zuwa lokacin haushi ma ya ke bata, sai wani magana ya ke ciki-ciki kamar shi ka ai akai wa dolen. Ta kuwa i magana har sai da ya kara tankawa. "Ko ba ki ji ba?" Wannan karon a an fusace ya yi maganar, duk sai ta ji ta muzanta. Ta dai daure ta amsa. "Babu." Jin yanayin da ta yi furucin ya sanyaya mishi gwuiwa. "Shikenan, Allah Ya ara lafiya." Jin ya yi sanyi bai sanyata ago kai ba, gefe aya kawai ta ke kallo tana karka afa ga kwallar da ta cika idanunta. Ba ta ankara ba ta ji ya ri afar, cak ta tsaya tana kallonsa, shima ita ya ke kallo a hankali kuma ya auke hannun gami da kauda kai. "Ki daina wannan abi'ar, ba mai kyau bace." Daga haka ya ajiyemata rafar an hamsin-hamsin guda biyu, bai ce komai ba ya ara gaba. Ta bi bayansa da kallo har ya acewa ganinta. Ta sanya hannu ta share hawayen, tana so ta saba da rashinsu. Ba ta so ta zama raguwa kamar yanda Anti Bara'atu ta garga eta, wato maida kanta raguwa alhalin akwai sauran gwagwarmayar rayuwa wanda suke fatan ya zo da sau A daren aka kawo lefenta na gani na fa a daga sashen Hajja zuwa wajen an uwan Maminta. Lefen ya burge kowa, duk budurin da an uwanta ke yi gami da zuzutashi ko a gefen yatsarta. *** "Ba fa zata sa u ba, ya zo ya saketa don wallahi na tsaneta! Ba da yawuna ba akai wannan auren!" Baba Hamza dai ci gaba da goge fuskarsa da tawul ya yi bai ce mata uffan ba. Ganin haka ta fashe da kuka tana ihun ita an cutar da ita, an maida ta kamar ba mahaifiyar Khalid ba. Nan ma bai tanka ba har zuwa sadda ya kammala shirinsa na bacci ya sanya jallabiya. arasawa ya yi ya zauna yana fuskantarta. "Saudatu." Ba ta ko tanka ba sai ma ta ago tana mishi kallon banza. Ya shanye kamar bai damu ba. "Idan kina son kanki da lafiya, kina fatan ki ci gaba da zama a gidannan da sunan matata. Kar ki sake ki ara ikrarin Khalid ya saki Laila. Wannan garga i ne nake maki don ba zan hanaki ki aikata ba, amman lallai ki sani duk radda hakan ta kasance na duba naga da sa hannunki ciki, to arshen aurena da ke kenan a gidannan! Ni ba mutumin banza bane, bar ganin kina wani cika kina tumbatsa, kar nake kallonki. Kin fi kowa sanin bana aukar sakarci, ina sane da cewar ba ki sani ba, na kuma san ban kyauta da ban sanarmaki ba sai dai ki sani, na fiki iko da Khalid. Wai don ban sanarmaki ba bai zam laifin da zan bi ina ro on kiyi hakuri kina min yanda kika so ba. Garga i na arshe da zan maki, akan Hajja ne. Kin yi na farko kin yi na arshe wallahi! Kar ki ara koda wasa na ji kin mata rashin a'a, yau inma sa'arta kina ci da har na barki ki ka sha ruwa a gidannan ban yi awan gaba da ke ba, ki kiyayeni
Chapter 22 · 0% Book details