← Book details Mukaddari Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 41

Sashe 15

Mukaddari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sake Hajja ke kallonta kafin ta aikamata da uwa. aniyarki nace kinji Laila? Ke wai da azumin ma ba za ki watsi da abinda zai shagalar da ke ya mantar da ke ambaton Allah ba? To ai kuwa zan au mataki, bokon dai na baturen ma barinsa za ku yi! Ehe!" Jin haka ai da gudu ta fa a jikinta ta hau ban ha uri da lallami, arshe ta zarce ga wa e masoyinta Khalid wato kakansu. Nan kuma Hajja aka shiga darawa ana girgiza kai, ganin za ta auko labarin da ya zama kamar karatu a wajen Kurfi (tarihin soyayyarsu da shi) yasa ta tattara nata ya nata ta gudu sashensu. Tana zuwa ofar ta kasa arasawa ta hau san a. Daidai jikin ofar ta tsaya gami da an kasa kunne, ba zato ya bu ofar aikuwa ta fa a sai a irjinsa, ya yi azamar tareta sai kuma ya saki. "Ke, ni kike yiwa la Ta girgiza kai idanun yay raurau. "Aa, kunnena nake sosawa." an yamutsa idanunsa alamar rashin fahimta. Ganin za ta atamasa lokaci ya sa shi ha e girar sama da ta asa. "Daga yau, zan miki kashedi na farko kuma ya kasance na arshe, kar ki kuskura na ara ganin ki da waya kina kalle-kallen banza da wofi! Ba iyakar waya ba, hatta a channels kar ki yarda na cafkeki don wallahi sai jikinki ya gayamaki. Da iyar wofi kawai!" Daga haka ya wuce, ta bishi da kallo kafin ta dafe irji ta sauke ajiyar zuciya. Can kuma ta bi bayan da harara ta ja tsaki ta fa a falon. Mami ta tarar zaune, aikuwa nan inma fa a sosai ta yi mata, ganin ran Mami a ace yasa ta hau bata ha uri don ko kusa a yanayinta bata aunar ta ata ranta. Allah Ya taimaketa ta huce san nan itama ta samu nutsuwa. *** Azumi yana da sha biyar Baba Mudassir da iyalinsa sai kuwa Batul da Aliyu daga angaren Daddy suka tafi zuwa Umrah. A gidan cikin iko na Allah babu yaron da bai ta a sauke farali ba, Kurfi ta yi emene ta i binsu koda Baba Mudassir ya nemi hakan wajen Abba. Na farko bata aunar nisa da Mami a wannan yanayin sai abu na biyu ta tabbatar ba da in zuwan za ta ji ba sakamakon tawagar ta su Aliyu ce da Hafsat. Toh dai a arshe Baba Mudassir ya yanke sai wata shekarar sai su je har Zeenat. Wannan ya fi komai yiwa Kurfi da i. Haka azumi ya ci gaba da tafiya, tsakaninsu da Zeenat sai a waya. A kwana a tashi har azumi ya kai kwanaki ashirin da tara, cikin ikon Allah kuma a daren aka yi sanarwar ganin watan Shawwal. Sallah ta kama ranar Litinin. Zo ka ga murna wajen jama'ar gari ciki kuwa har da Kurfi wacce ta ke ganin kamar ta koma tsinke, duk kayanta kawai yawo take yi cikinsu, acewarta. Bata samu matsalar inki ba don kuwa tun ma ana sallah sauran kwana biyu kala biyar daga cikin inkunan sallarta suka shigo hannunta yayinda biyu ya rage wajen tela. Uku daga Abbanta, uku kuma Baba Hamza ne ya yi musu gaba aya yaran gidan, sai kala aya daga Adda Maijidda Maman Zeenat. Hatta da kitso da unshi ta yi abinta tsaf. Misalin arfe takwas na dare, Kurfi na zaune a falo tare da su Mami su na hira don kuwa Abba ya hana Mami girkin sallah saboda yanayin jiki hakan yasa order kawai ta bada na snacks, shi aka kawo su na gani ita kuwa oganniyar tana yi tana jefa cincin a baki, Mami na buge hannun. A haka suka tsinci mutum a kansu babu ko sallama. Gaba aya suka zubamishi idanu. "Ke ki je inji Alhaji." Aliyu ya fa i yana kallon Kurfi, daga haka ya wuce abinsa. wafa Kurfi ta yi. "Wataran sai na ci mutuncin wannan banzan da bai..." "Yimin shiru, karki manta ibada kike yi. Barshi da halinsa, Allah Ya ganar da shi." Bata amsa ba bata kuma fasa ata rai ba, Mami ta saki fuska. "Ki je kika san alherin da ke kiranki? Tashi ki wuce kiran Alhaji. Laila wacce har yau babu majnun in da ya ke i rari." Batasan sadda tayi dariya ba, hakanan Mami da Baba Asma'u. "Kai Mami." Ta furta a shagwa ance gami da arasawa ta an rungume kafa arta. Mami tana dariya ta ce. "Ai gaskiyane, ya dai kamata ki san me kike...ke maza wuce tafi kiran Alhaji ki dawo, kuma ki sa hijab." Ta mike tsaye tana duban jikinta, daga ita sai vest da zani. Ta auki hijab in Mami ta zura gami da ficewa a guje, tasan ba abinda Mamin ta tsana irin ta sanyamata kaya. A ganinta bai kyautu ta dunga sharing in kaya tare da ita ba. Sai da gabanta ya fa i kamar koyaushe idan ta tunkari sashen Hajiya. Ta dai daure ta karasa da sallama, kamar koyaushe ba wanda ya amsa, ta daurewa zuciyarta ta gaida Hajiya da yi mata barka da shan ruwa. Harara kawai ta banka mata, Allah Ya taimaketa sai ga Alhajin ya fito. Ya dubeta fuska a washe. "Aa, Laila ta Majnun, sai da aka gama jan aji za'a zo?" Ta yi dariya. "Ka yi hakuri Daddy." Ya amsa da to kafin ya bata umarnin ta biyoshi. Ta kuwa mi e suka nufi sashensa. A falon ta ga ledoji kashi-kashi, ya auki wata atuwa ya mi o mata. "Ga takalmi da jaka keda ar uwarki, a cikamin jakar taf da ku in barka da sallah. Amma kar ki kar i na Majnun inki." Suka tuntsire da dariya, ta hau godiya sosai, ya sanyata bu e takalmin ta gwada. Golden ne mai tudu irar kamfanin Vine. Ya yi kyau sosai, ga unshin afarta da ya ara haskashi. Ta soma gwada taku as Daddy na dariya. A haka gogan ya yi sallama, jin muryarsa ya sa ta saurin dakatawa gami da arin cirewa. Aikuwa ta tafi luu za ta fa i ya ri eta. "Hankali." in Daddy, shi kuwa ya tureta gami da narkamata harara. auye kawai, Daddy babu ta yanda za'a yi ta iya tafiya da wannan abin." Ya fa i yana okarin zuwa ya zauna saman kujera. Daddy na dariyar yanda Kurfi ke harararsa ta baya ya amsa. "Bari maidamin iya auye, wa ya fa amaka ba za ta iya ba? Yarinyar da tun tana da shekaru bakwai ta ke son saka takalmin manya masu tsini. Kaima ai ka sha siyamata." Jin inda Daddy ya koma ne ya sanyashi yin gum saboda gudun raini daga gareta, dagasken ya sha siyomata ya zauna gaban Mami yana gwadamata. Ita kuwa ta ma manta, jin haka ya sa ta hau dariya ciki-ciki, ya kuwa watsamata harara ta basar itama ta tamke fuska. Murmushi kawai Daddy ke yi sa'ilin da ya ke lura da duk abinda su ke yi. "Ga wannan, a ba yara barka da sallah." Ya mi a mata envelope. Tasa hannu biyu ta kar a, kyauta ko ya yake da i gareshi. Ta tattara ta maida kwalinsu ta zura a leda. Godiya ta ara yiwa Daddy da addu'ar arin bu i san nan ta mi e ta fice. Bata bi ta sashen Hajiya ba ta fice ta ofar fita daga sashen Daddy. Dubu ashirin ta gani a envelope na ari ari sababbi, ta kuwa ara akan nata. Su Abba sun yaba kwarai da kyautar Daddy duk kuwa da cewar duk shekara yana yiwa kowannensu anmatan gidan haka, amman yaba kyauta aka ce tukwuici don haka suka yi mishi kyakkyawar addu'a. *** Washegari tun da suka tashi da Asuba basu koma bacci ba, gyaran ko'ina suka shiga yi kafin arfe bakwai sun kammala har sun sanya turaren wuta. Kurfi a okance ta fa a wanka. Bayan ta fito ta shirya tsaf cikin farar shadda da akaiwa aiki da ba in zare, ta shafa hoda da kwalli sai man le e. Ko'ina ta feshe da turare san nan ta dauki hijab inta shima fari sol ta sanya. Nan da nan ta fito a fulaninta sak, ta auki selfie har kala uku san nan ta kashe wayar ta adana. Mami ta wasa ta bata umarnin fitowa da sauri, itama a gaggauce ta fitan. Mami abaya ta sanya mai kyau, an yiwa Abayar aiki da golden zare, ta yi kyau sosai, cikinta ya fito as. Ta arasa ta rungume Mami. "Mamina kin yi kyau sosai." Ta agota tana aremata kallo ita inma da murmushi saman fuskarta ta amsa. "Kema kin yi kyau ar Mami da Abbanta. Oya muje yanzu dai mu ake jira." Sai san nan ta tuna da dardumarta, ta koma a guje ta auko bayan ta ara fesamishi turare. San nan ta bi sahun Mami bayan ta rufe falon da mu ulli. A farfajiyar gidan ta iske su Mami, masallacin kusa da su ne hakan yasa suka rankaya gaba aya da an gidan don samun lada da kuma koyi da sunna. Tana kusa da Maminta da su Munira don ba ta ko tunkari inda su Hafsat suke ba gudun kallon banza. Su na tare da su Mama Zahida da Hajiya tare da su Aliyu. Sai a dawowarsu daga idi ne ta hangi Yaya Khalid. asa- asa ta ce. "Mamina, anya an can naki ba bleaching yake ba." Mami cikin rashin fahimta ta amsa da wa? Kurfi ta oye dariyarta ta yi mata nuni da Khalid wanda ya sha farar shadda fuskarsa ta ara haskawa da she i don kuwa ya rage sumarsa ya kuma sha gyaran fuska. Guntun tsaki Mamin ta ja, Munira da ke gefensu ta hau dariya don ta ji. "Sai na fa amasa." Ai sai hankalinta ya tashi ta hau ba ta ha uri. Mamin dai murmushi kawai ta yi ta girgiza kai. "Karki arar da ladanki wurin cin naman an uwanki musamman a lokacinnan." Ta amsa da to gami da yin istigfari. A can gefe Hajiya ta ja tsaki. "Wa annan mutanen da alama gulmarmu suke yi." Mama Zahida ta kalleta kafin ta kai kallonta ga inda su ke kallo. Ta e baki Mama Zahida tayi. "Ke kuwa ai ba ma sai kin fa a ba, abinda halinsu ne sun saba? Ita ai yanzu uwar ki lura wani shegen
Chapter 15 · 0% Book details