Sashe 32
Mukaddari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ke yi mana amman ki ke rainawa? Ki dai ji tsoron Allah. Sannan kuma ba fa ki fi Alhaji son yaransa ba, ba wanda bai san ahiru an iskan gari ne ba." Alhajin ya ara fusata, Ummin ma kasa ha uri ta yi tana kuka ta ce. "Ke ce dai za ki ji tsoron Allah saboda zaluncinki ya yi yawa. Kin raba uwa da anta, kin raba mata da mazajensu, hakan bai isheki ba sai da ki ka bi ki a raba a da uba. Wallahi ranar da Allah zai kama ki ba za ki ji ta da i ba. Duk wanda ya yi azafi ga an uwa musulmi, Allah ba zai kyaleshi ba. Munira idan Allah Yay ahiru rabonta ne, babu wanda ya isa hana aurenta yiwuwa, idan kuwa aa, to in sha Allah za ta samu wanda ya fi shi saboda Allah ke yi ba mutum ba." if Hajiya ta yi don fargaba da tsananin mamaki, to ta ya hakan ta kasance? Meke shirin faruwa? Kada dai ace aikinta ke neman lalacewa da har Raliya ke kallon kwayar idanunta babu ko shakka ta ke gasa mata maganganu. angaren Kurfi kuwa don murnar martanin da Ummi ta samu maidawa a yau har mi ewa ta yi ta nufi jikin window tana kallo a asan zuciyarta tana ci gaba da hamdala gami da fatan Allah Ya ara taimaka musu. Hajiya da ta rasa abin yi kuma ta ga Alhajin na nema ya yi sanyi kawai sai ta fashe da kukan makirci tana fa "Alhaji yanzu kana ji ana min sharri? Kana ji matar nan ke gasamin magana tana zagi na? Ashe Munira ba iya ce a wurina ba? Ko a zaton ta ina so na cutar da iyarta ne? To ni dai na gaji! Yau zan tattara na bar gidannan don kuwa ha urina ya are." Alhaji ya fusata. "Babu inda za ki je domin kuwa ba ke kikai min laifi ba. Ita da ta yimin ta wuce gidansu sai na neme ta. Idan Munira na da wani uba bayan ni Hamza, to gobe a aikon goron gayyatar aurenta da ahiru. Kuma kada ki yarda ki yarda ki aukarmin a ko aya wallahi." Ya arashe idanunsa kan Ummi, daga haka ya fice yana fa "Sai na dawo." Hajiya cike da annashuwa ta amsa. "To Alhajina, Allah Ya kiyayemin kai." Yana fita ta dubi Ummi ta tuntsire da dariyar tura mata haushi don kuwa ba ma iyaka ha a ta so ba, ta so ya kasance saki ne ba wai tafiya hutu ba, sai dai ko ba komai dama ce ta samu da za ta hana ta dawowa gidan har abada. Su Munira su na daga bakin ofa suna jin komai, banda kuka ba abinda suke yi, bakin ciki biyu ya tarar wa Munira, shi kenanan raba ta da masoyinta. Ga kuma a sanadinta Ummi za ta bar gidan, burin Hajiya ya cika ta raba su da uwarsu. Ummi ta ja majina. "Hajiya kenan, ke a tunaninki za ki dauwama a duniya ne? A tunaninki Allah zai kyale ki ne? To kin yi ka an wlh, ki jira sakamakonki don ba kyau zai yi ba. Turr da mai hali irin naki!" Daga haka Ummi ta juya da sauri ta nufi aki ba tare da ta biyewa hargagin Hajiyar ba. Kurfi na hawaye ta arasa guga ta au bokitin ta fita. Hajiya don takaici ta buge bokitin ruwan ya zube gami da watsawa Kurfin wani mugun kallo. Har ta shige angarenta sai kuma ta fita ta fice angaren Mama Zahida. Kurfi ta bita da kallo kafin ta yi sauri ta fa akin Ummi. A falo ta tarar Abdallah da Batul na kuka da shesshe a. Ganinta Abdallah da Batul suka taho a guje suka rungumeta suna kuka itama tana yi. Munira ta fito tana ri e da jakar da Ummi ke ja tana ro on kar ta tafi ta kyalesu a wannan rayuwar. Ganin Kurfi sai suka tsaya dubanta. Ummi ta share fuskarta gamida bu e wa Kurfi hannu alamun ta taho. A guje kuwa ta arasa ta fa a jikinta tana kuka. "Ummi kar ki tafi ki bar su Abdallah, na rasa uwa na san zafin maraici, ki zauna ki ba Daddy ha uri." Ummi ta ago da ita tana dubanta da murmushin ya "Hakanan zan tafi Laila, ba abinda zai same su tunda su na tare da Allah. Ya fi mu sanin me ya oye a wannan sabon chanji na rayuwa da muka tsinci kanmu ciki. Ina mai nusar da ku ku ci gaba da addu'a, kamar yanda muka faro. Allah ba zai watsa mana asa a idanunmu ba, komai daren da ewa mu ne da nasara. Kar ku yi wasa da ibada. Kar ku manta da addu'a yayin cin abinci da kwanciya bacci da ma ko menene. Na bar ku a hannun Allah." Daga haka ta janye jakarta daga hannun Munira ta karasa ga Batul da Abdallah ta ha a ta rungumesu ta dafa kan kowannensu ta karanta musu adduar da Manzon Rahma s.a.w ke yi ga Hassan da Hussain, wato. "U'izu ku ma bi kalimatullahi tammat, wa mi kulli shai anin wa hammatin, wa min kulli ainil laammat." Daga nan ta ce. "Allah Yay muku albarka, Ya Tsareku sharrin masu sharri gaba aya." Daga haka ta fice da sauri tana goge fuska kukan yaran har tsakar kanta. Kurfi ta daure ta share nata hawayen ta ci gaba da yi musu nasiha da arfafa musu gwuiwa. Sai da ta samu sun nutsu kafin ta yiwa Munira nasiha akan ita ce mai kula da su don haka kukanta zai dagula lissafi. Da wannan Munira ta samu nutsuwa ta danne kukanta. *** Mama Zahida ta yi shewa jin cewar an kora Raliya gida. Sai dai ganin damuwa saman fuskar Hajiya sai ta sassauta. "Hajiya ke kuwa mene abin ata rai bayan kwalliya ta biya ku in sabulu?" Hajiya ta yamutse fuska. "Ba za ki gane ba Zahida, wannan mayyar yarinyar barazana ce ga aikina wallahi. Malam ya tabbatar min cewar kaso mai yawa daga aikina na barazanar rugujewa matu ar za ta ci gaba da kai arata wajen Allah. Ke kam kin sani na sani, addu'a na taimako a wannan ga a, shi ne ke raunana aiki. Hatta tsakar dare sai na ji muryar shegiyar yarinyar tana karatun Al- ur'ani. Wannan ne ka ai matsalata wallahi, sai kuma batun auren Luba da AbdulHamidu, yanzu kwanakinnan Luba ta tubure wai ita Saudia zasu tafi harka mai tsoka ta samu. Shegiyar matarnan ko da na ce ta bari ta aureshi sai ta tafi wai ita sam aa. Hajiya Mansura ba za ta ji da i ba. Ban san me ke tsakaninta da wannan shegiyar uwar barikin ba." Mama Zahida ta yi wani murmushi wanda ita ka ai ta san ma'anarsa kafin ta ce. "To mene naki na damuwar Hajiya? Kar fa ki manta ku i ke aiki, sannan a duniya ba'a tsayawa wurin aikin Malami aya, ka yi can, ka yi nan ne. Wannan fa ba abin aga hankali bane, ki saki bakin aljihu ki kawo na ba Ikram ( anwar Zahida) tunda a satin nan za ta wuce India. Ita ta san inda za ta kai sunayen duk wanda ki ke son ganin bayansa, ina miki rantsuwa cewar kafin ta dawo kin soma ganin sakamako. Sannan ki tuna bu ewar idanu na Luba, dama kema kinsan za ta bada matsala koda kuwa anyi auren. Luba ta san ta kan ku i, kinga kuwa dole ne ta fi mu wayo da dabara. Ba lallai kuma ta yi yanda ki ka so ba." Hajiya ta yi shiru tana dubanta ita kuwa sai ara zuzutawa ta ke gami da ba da misalai kan awayenta da akai kuma suka samu biyan bu ata. Hajiya ta ji wata salama. "Shi ke nan, za'a yi hakan. Idan na koma zan miki transfer na dubu ari biyu. So nake a ara jefa tsanarta a zuciyar Khalid. Kinsan fa Malam ya ce da zarar ya dawo idan har na bari suka kalli juna komai zai lalace." Murmushi Mama Zahida ta ara yi. "Kar ki ji komai wallahi. Ba fa ki da matsala, ku inki shagalinki. India ba asar da za ta nuna musu tsafi, su na cikin sahun su China. Kada wannan ya dame ki." Hajiya ta ji wata annashuwa. "Kai Zahida, ke arshe ce, to wa ki ke ganin za'a aura masa tunda kinga lokaci ya ure ga tsiyar da Luba ta shuka?" Dariya Zahida ta yi. "Kema kin ce wani abu, ni na fi tunanin mu samu yarinya shafal mu aura masa, ita za ta fi sarrafuwa a hannunmu kuma kinga wannan ma zai ara tura wa iyarsa bakin ciki." Hajiya ta jinjina batun. "Amman a ina?" Zahida ta murmusa. "Kar ki damu, zan nemo kafin lokacin." Sukai dariyar farin ciki kafin su rabu. Bayan fitar Hajiya ta au waya ta dannawa Ikram kira. Bayan sun gaisa ta ce. "Ina nan shigowa gobe, za ki saromin kaya." Daga can Ikram ta amsa. "Ah, ba na ji kina cewa kin fasa ba." Wata shu'umar dariya ta yi. "A karan kaina ba zan iya fidda ku ina ba, kema kinsan yanda nake da ku i. Banza ce ta samu." Dariya sukai kafin su yi sallama, as ta yi da hannunta tana mai ci gaba da kissima kalar muguntar da ta shirya ga Hajiya. Burinta na daf da cika tunda har ga shi nan Kurfi na ta ya ta aiwatarwa ta hanyar da ba irin wanda ta auka ba ita. A karo na biyu ta au waya ta tura hoton Hajiya ga Malaminta. Daga nan ta danna mishi kira gami da kwararo bayani. Nan take ya tabbatar mata cewar zai aiwatar. Daga nan suka rabu cikin farin ciki. Hakan kuwa akai, Hajiya na aiko mata ku in ta aika wa Ikram gami da ara tabbatar mata da shigowarta washegari don su tattauna. Ta gwammace ta ba yardajjen Malaminta a Kano da ku alilan a maimakon ta kashe ma udan ku i ga wata nahiyar. A arshe ta kira awarta Basira a waya. Nan ta yi mata bayanin tana son yiwa iyarta aure da anin mijinta, amman aure ne na jari. Da zarar sun samu yanda su ke so, za'a wuce wajen.