← Book details Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 78

Sashe 78

Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Yusuf ya rinka kallon sa... Amoon ya nuna sa da yatsa "this should be the last tym da zan ganka a gidan nan da sunan kazo wajen ta,". Fannah tace "Aliyu pls stop this kasan de shi zan aura ko".. Amoon yace "shout up don't dare repeat that Again baki da wani miji daya wuceni".. Snn ya maida duban sa ga Yusuf "and you wnn da kake gani matatace.. She's mine wlh koda wasa ka na kara ganin ka anan duk abinda nayi maka kai kaja get ur legs out of this house".. Fannah ta dawo gaban Amoon idanun ta cike ta hawaye.. "Aliyu stop this pls stop this shi wnn din shi zan aura".. Ya kamo ta look into my eyes and tell me shi zaki aura.. Ki kalli idanu na kinga Alamar zan bar wani ya aureki I said ki kalle ni kice mun na wani kike so Fannah kalleni".. Ya fada a tsawace.. Dagowa tayi tana kallon idanun sa zatayi magana Amma ta kasa dan babu abinda ta gani a ciki se tsabar "fitina, so, rigima, da kuma tsananin kishi".. Fashewa tayi da kuka sosai tana girgiza kai.. Amoon ya maida duban sa Akan Yusuf zeyi magana yaji murya Abie.. "Amoon you're very stupid you're very very stupid".. Amoon yayi shiru yana sauke huci idanun sa sunyi jajur.. Abie ya karaso.. Yana kallon Yusuf yace "kayi hakuri kaji inshaallahu hakan bazata sake faruwa ba.. Yusuf ya gyada kai tare dayiwa Abie sallama ya tafi.. Abie ya zauna saman daya daga cikin kujerun.. Hakan yasa su Amoon suka durkusa shida Fannah da taketa sharar hawaye.. Abie yace "Amoon you're playing with us ryt.., mun zama tsararrakin ka ko? Knn kai bamu isa musaka doka kabita ba who are you.. Mufa muka haife ka".. Amoon de kansa na kasa be dago ba.. Abie yace "kaga idan har baka natsu ba wlh zaka sha mamaki dan sena mugun saba ma".. Fada sosai abie ya masa ko ehem be ce ba.. Seda ya gama snn amoon ya tashi ya tafi.. ya juyo kan fannah da kanta ke kasa.. Nasiha yayi mata sosai snn yace ta tashi ta tafi".. .. A daren ranar Amoon ya fito knn sbd ko daya be saka komai cikin sa ba ya fito dining ya nufa ze hada tea ko kallon yusrah dake zaune beyi ba gaisar dashi tayi bema kalle ta ba bare sa ta saka ran ze amsa.. Muryar ta na danyin rawa tace "yaya na hada maka tea din?".. Dagowa yayi ya kalle ta yace "yusrah wlh daga yau kika kara shiga harka na a gidan nan sena karyaki kuma kisani bazan aure ki ba bake nake so ba inde har kika bari aka daura auren nan you'll regret marrying me".. idanun ta cike da hawaye tace "yaya Amoon kayi hakuri".. "Srry for ur self.. Na riga ba gaya maki idan kinga dama ki bari a daura auren bacemun anan idiot".. Juyawa tayi hawaye sunki tsaya mata ta shige daki.. Amoon na juyowa suka hada idanu da mom dake tsaye da alama duk taji abinda yace.. Dauke kansa yayi ze tafi tace "Aliyu".. Ya tsaya tace "Ashe dama bakada mutunci? Ashe rashin kunyar taka da taurin kan naka har ya kai haka?.. Mu zamu yanke hukunci ka gaya mana bamuyi dede ba? And har kana cemata karta sake ta aure ka zatayi regretting.. Kai ko tausayin condition dinta bakayi kk fada mata haka.. To dan Allah idan an aura maka ita ka kashe ta ko ka sake ta a ranar nan zamu san ka isa damu daga haka ta wuce dakin da yusrah ta shiga.. Tabe baki Amoon yayi.. Yau koda yusuf yazo Fannah bata yarda sun tsaya inda Amoon ze gansu ba.. Abie ne ma yace suje can parlorn sa.. Shiyasa har suka gama firar su basu hadu ba.. Ta fito zata rakasa knn lokacin motar Amoon ta shigo gate din.. Seda gaban Fannah ya mugun faduwa yusuf kau bema gane wane ba.. Jin tayi shiru yace "kinyi shiru".. Ta kalli yusuf ta danyi murmushi and Amoon saw that smile.. Wanda Har kansa seda yaji ya wani mugun sara masa... ji yayi kamar yaje ya takasa da mota.. Se kawai yaga Fannah ta tsaya tana daga masa hannu shi kuma ya nufi mota.. Dan fannah bata so su hadu da Amoon shiyasa tayi masa sallama.. Ware idanu tayi ganin Amoon ya nufi yusuf da mota gadan gadan.. Cike da tsoro ta ruga tasha gaban yusuf.. Shine dalilin dayasa Amoon ya taka wani irin burki... Se kuma ya bude ya fito.. Yana kallon Yusuf yace "haven't I warned of coming to this hause ban fada maka ka fita har kanta ba".. Ya fada murya a kausashe.. Fannah tace "Aliyu ina ruwan ka da zuwan sa wajen ka yazo ko wajena.. Pls let us nace ka kyale ni". Ba tare daya kalle ta ba yace "idan kika cigaba dagaya mun haka sena saba maki ki matsa ko na hada na take ku gaba daya".. Cikin kuka tace "Aliyu babu inda zanje sede ka kashe mu gaba daya".. Yace "daga yau na sake ganin ka sede wani ba kai ba".. Fannah tace "zuwa babu fashi ai wajena yake zuwa ba wajen ka ba aurensa zanyi shidin ba kai ba"... Ya rinka kallon Fannah cike dajin zafin kalamanta zuciyar sa na wani irin tafarfasa he just wish ace bata wajen da yau seya take yusuf da mota sede a kashe sa.. Kamar ance ya juya idon sa ya sauka akan wani reg.. Da sauri ya nufesa ya dauka.. Ya nufi yusuf dashi hakan yasa Yusuf saurin shiga motar dan yaga Amoon da gske yake.. Kuma Amoon be tsaya ba seda yaje ya rotsa reg din nan a gaban motar Yusuf aikam tuni glass din yayi ratsa ratsa Fannah ta rufe baki cike da kuka.. Da sauri ta ruga ta tsaya gabansa.. "Amoon nifa sede yau ka rotsa ni and its over, between us nace shidin zan aura". Zuciyar sa na masa wani irin zafi yace "idan kika kara fada mun haka se nayi fata fata da motar ba na kuma konasa gaba daya".. Cike da tsiwa tace "na fada na fada Aliyu ka hada dani ka kona.. Bazan aure ka dinba..".. Ze sake magana yaji an sauke masa wasu lafiyayyun maruka ta both side.. Amoon ya dago... Dad dinsa ya gani.. Ze Kara marin sa Abba ya dakatar dashi yayi masa nuni da Baffa na magana.. Se a lokacin ma suka lura da motar baffa data Dad dasuka shigo.. Ga mutane duk an firfito.. Fannah ta ruga ta fada jikin daddy tana kuka sosai.. Baffa yace "yusuf ya fito".. Fitowa Yusuf yayi duk a tsorace... Baffa yace "driver ya maida ka gida and tell ur parents that jibi Friday suzo da shirin daurin aure ba sa rana ba idan yaso tarewa da duk wani biki ze biyo baya nan da bayan sallah babba. Godiya yusuf yayi snn ya wuce wajen da driver da yake a mota.. Snn yace ma Abie.. Wanda ze auri jiddah yazo da shirin daurin aure ranar Friday.. Kowa da kowa ya shirya.. Nan da Friday daurin Aure idan Allah ya kaimu zuwa bayan sallah biki da tarewar"... With shock fannah take kallon baffa kamar bata fahimtar abinda yake fada.. Hankalin ta a mugun tashe.. Shi kansa Amoon din tsayawa yayi ko motsi beyi ba jikinsa yayi mugun sanyi yayinda zuciyar sa ke wata irin bugawa.... Yana kallon baffa ya ya gama bayanin sa ya shige ... ..... Urs ✨✨✨ Nafeesatuh....😍😍
Chapter 78 · 0% Book details