Sashe 48
Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
💫❤Love cycle❤ (17)✨ Jikin sultan yayi wani mugun sanyi a hankali yayi deleting pic din snn yaje recently deleted ma ya goge yana furzar da isaka me zafi..kafin ya fada dogon tunani wanda har su Fannah suka sakko ma be sani ba .maryam tace "ka gansa kuwa".... Duban fannah yy yaga itama shi take kallo alamar tanaso taga ko ya gani snn ya dubi maryam "nop gsky bn gani ba".. Maryam ta yamutsa fuska to inajin ya shige wani waje Allah yasa bn gogesa ba... Sultan ya dubi Fannah "zamu iya tafiya"... Mikewa fannah tayi ba tare da tace dashi komai ba... Shima din bece da ita komai ba.. Har gate maryam ta rako su snn ta koma.. Bayan sun tafi... Ko a hanya babu wanda yace da wani komai ita de Fannah haushin sa takeji sbd yanda yasa wasu a family din suka fara daukar soyayyar su da mahimmanci... But sede yanda taga ya share tan yasa taji kuma ta damu and ganin kamar ransa a bace yake.... Suna shigowa yy parking dede kofar gidan su bece da ita kala ba kuma bece ta sauka ba.. Dan kallon sa tayi tace "yaya sultan anyi maka wani abu ne" dan kallon ta yy se kuma ya dauke kai... Ta marairaice tace "pls yaya tell me ko nayi maka laifi".. Ya zuba mata idanun sa yana kallon yanda dogayen bakaken eyelashes din suka zagaye idanun ta sun kara fito da kyawun fararen idanun ta.. Baya son duk wani abu daze dakatar dashi wajen mallakarta.. Ganin yanda yake kallon ta ne yasa tayi kasa da idanun ta yace "fannah" ta dago ba tare da ta yarda sun hada idanu ba.... Yace "that Aliyu inaso ki manta dashi"... Babu shiri fannah ta kalleshi with shock.... Yace "yes I mean ki manta dashi and start a new relationship with me I assure you won't regrets it" tace "what na manta dashi fa kace"...ta fada muryan ta na rawa.. Ya hade rai "yes ki manta dashi ina jin kishi sosai duk sanda kika maganar sa.. Besides bama yanan and you don't knw where to find him inda yana sonki baze barki ba... " toshe duka kunnuwanta tayi "noo sultan bana son ji wlh" daga haka ta bude ta fita... Sa'ar ta daya babu kowa a parlor ta shige daki ta rufo kofar ta jingina ta ita ta fashe da kuka sosai...... A hankali ta karasa saman gadon ta ta fara rera kuka me cin rai... "She just wish bata taba sanin wani me suna Aliyu ba a rayuwar ta she just wish ace bata taba ganin sa bama harta fada soyayyar sa..da babu Aliyu tasan koyayane zatabama sultan chance but Aliyu ya riga ya shigo rayuwar ta she loves Aliyu with all her heart snn da duka strength dinta bataki ko shekara nawa bane ta jira sa duk da tasan is not possible amma taya zata fara rayuwa da wanin Aliyu... Bata so sbd wnn ta samu matsala da family dinta sultan baxe fahimce ta ba da ze shiga zuciyar ta baze fara kawomata wata soyayya ba... Kuka tayi harta gode Allah snn ta tashi ta shiga wanka har ta fito daure da towel hawaye bebar fita a idanun ta ba.. A zauna saman stool din mirror ta dauki wayar ta tayi darling numbern maryam ... Maryam na dauka ta fashe mata da kuka.. Hankalin maryam ya tashi sosai..tace "fannah what's wrong with you.. Why are you crying lyk dis are you ohk?"... Cikin kuka fannah tace "maryam dan Allah menayiwa Aliyu".. "Aliyu kuma fannah meya faru".. Maryam ta tambaya.. Cikin kuka sosai fannah tace "Maryam am tired I want him back maryam ina sonsa"... Nan ta kwashe duk yanda sukayi da sultan ta fada mata ta karasa da fadin "maryam bana so wani abu ya samu zumincin mu pls ki tayani da Addua".. Sosai maryam ta tausaya ma fannah dan itace mutum ta farko dazata kamanta yanda fannah ke son Amah. Tace "fannah don't put dis in ur mind inshaallah babu abinda ze shafi zumuncin ku just be praying and Aliyu will soon be back inshaallah idan nasamu tym zan shigo kinji" gyada kai kawai fannah tayi snn ta kifa kanta tacigaba da kuka.. Da kyar ta samu ta shafa mai snn ta saka kaya marasa nauyi.. Ta kwanta sbd yanda kanta ke wani irin sara mata.. .. Mummy ce ta shigo dakin ganin fannah tace "oh dama kin dawo".. Fannah ta gyada mata kai.. Ganin yanayin ta yasa mummy shigawa dakin tana kallon ta tace "are you ohk".. Tace "mummy kaina ke ciwo"... Mummy na kallon ta tace "kukan me kikayi"... Fannah ta dauke idon ta... Mummy ta zauna "is because of Aliyu ko"... Hawaye suka zubo idanun fannah ba tace komai ba...mummy ta dafa goshin ta "fannah you have to take heart ki kwantar da hankalin ki inde Aliyu rabonki ne ze dawo cikin rayuwar ki karfa ki manta yasan inda kike inde yana sonki ze dawo gare ki".. Fannah ta dubi mummyn ta tace "mummy what if ya dawo be sameni ba".. Mummy na kallon ta tace "har kin gaji da Nigerian knn" ta girgiza kai "no mumm amma idan ya dawo be sameni ba fa" mummy ta shafa gefen fuskar ta.. "Don't worry my dear inshaallahu ze sameki kinsan de bazamu koma ba harse hutun ku ya kare.. Amma inshaallah kina komawa zaki samesa kinji kawai inaso ki kwantar da hankalin ki kinji".. Gyada kai fannah tayi mummy tace "abinci fa?" Fannah ta girgiza kai "naci abinci a gidan mom da maryam kawai bacci zanyi..." Mummy bata takurata ba.. Sede bata barta ita daya ba zama tayi suna dan labari har bacci ya dauke fannahr snn ta fita... Ana kiran magrib mummy ta tashe ta tym din jikin fannah ta dauki zafi sbd zazzabin daya rufeta.. Mummy tace "oh god fannah"... Kama ta tayi suka je toilet tayi alwala bayan ta idar da sallah mummy ta tilasta mata cin abinci tabata magani anayin isha'i ta sake kwanciya se wani baccin... Koda daddy ya dawo mummy ta fada mata dalilin rashin lafiyar sosai ya shiga damuwa ya dubi mummy "yace this is serious wlh da da yanda zanyi da tuni na Aliyun nan da tuni nayi for my daughters happiness".. Shiru kawai mummy tayi Amma abun na mugun damunta..... ko washe gari da ta tashi jikin nata babu dadi dan seda daddy ya bukaci wanda ze mata treatment.. Anan ne kowa ya san batada lafiya... Dayawa a cikin family din sun zo duba ta tun tana bacci.. Se wajen 12 ta farka Farouq da hafsat da jiddah ta samu a cikin dakin.. Farouq tunda ya samu batada lpy hankalin sa ya kasa kwanciya kowa fita cikin yan mituna ya dawo.. Ganin ta farka yace "cutie".. Murmshi ta sakar masa.. Duk matsowa sukayi suna mata sannu.. "Yace "do you need anything are you hungry me zaki ci"... Murmushi tayi se kuma tace "tea".. Shima murmushi yy jiddah ta fita domin kawo mata tea.. Hafsa nayi mata sannu.. Kafin jiddah ta dawo yusrah ta shigo dakin.. Tana ganin fannah tace "ya jiki" murmushi Fannah tayi cike da farin ciki.. yusrah tace "Alhmdllh sauki ya fara samuwa" Jiddah ta shigo da cup din tea se boul din pepper soup.. Fareeda na biye da ita farida tayi mata sannu.. Farouq ya karba.. Snnn ya mika mata tea din karba tayi tana sha a hankali.. Shida kansa ya fara bata pepper soup din. Tana cikin sha sultan ya shigo.. Kallo daya yy wa farouq dake bata a baki ya dauke kai.. Fannah kau seda gabanta ya fadi data gansa babu yabo ba fallasa yace mata "how are you feeling" tace "Alhmdllh".. Daga nan be kara magana ba ya dakko wayar sa yana dannawa.. Farouq ko inda yake be kalla ba.. Suma saura se kallon sa suke.. Farida is just wondering me kuma ya faru yake haka"... Ko minti uku beyi ba ya fice.. Hafsa tace "wato wani lokaci idan yaya sultan na abu yanda kasan yaya Amoon". Yusrah tace "tab wlh ko hanya de baasu hada ba".. Jiddah ta tabe baki.. Fareeda de batace komai ba... Fannah kau tasan duk ita yakeyiwa hakase taji duk babu dadi.. Farouq ma kala be ce ba...kafin dare Fannah taji dadin Jikinta barin ma yanda yan uwanata suka zauna tare da ita wajen debe mata kewa maryam ma tazo.. Farouq kau daya fita baya hour daya ya dawo sadeeq ma yana tare dasu.. Sultan kuwa tunda ya dubata bata sake ganin sa ba..... Washe gari Fannah taji sauki sosai and daddy yana tare da ita all the day to make sure be bata damar yin tunani ba snn dayawa ana ta shigowa dubata hakan yayiwa Fannah dadi.. Seta tuna rayuwar su ta baya inde wanin su bashi da lafiya sune komai babu me zuwa gaishesu se tsirarrun abokanai na mutunci.. Amma yau gata cikin yan uwa kowa na zuwa duba lpyr ta .. Se yamma daddy ya fita a ranar shima seya da ya bata wani novel domin ta karanta.. Kuma hakan ya taimaka mata.. Can guarding ta tafi tana karantawa... Gaba daya ta maida duk attention dinta... Kamshin turaren da taji ne yasa ta dago kanta tana waige waige bataga kowa ba.. murmushi tayi tace "yaya Farouq ka fito ai na ganka".. Farouq dake bayan flowers ya fito yana dariya.. "Fadi gsky madam a ina kika ganni..?" Ta ware idanu da hannuwa "baka san inada Aljanu ba".. Shima idanun ya ware yana zama kujerar gefen ta.. Yace "really ai bn sani ba anyway how are you feeling".. Dan tabe baki tayi tace "naji sauki fa.. Ya karbi littafin yace "kina jin kadai ci ne" dan gyada masa kai tayi.. Ya langwabar da kai "can we go out" tace "why not".. Yace "ohk take ur hijab I'm waiting outside".. Murmushi tayi ta tashi ta shiga shikuma ya fice... Mummy na kitchen taje ta fada mata tare da cema hisam ya shirya.. Sama taje ta dauko hijab dinta snn ta kama hannun Hisam suka fito.. yana jinjine jikin motar sa ya rinka kallon yanda tayi kyau sosai cikin dogon hijab din.. Dan lumshe ido yayi yana kallon sultan daya taho walking slowly ta gefen ido.. Yace "kinyi kyau"... Dan rufe fuskar