Sashe 23
Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
or not am also ur family"... Farouq ne ya kamo hannun ta yace "you mean ke diyar Muhammad ce"... Ta gyada masa kai... Be san sanda ya rungume ta ba yana fadin Alhmdllh.. Sultan ma hadasu yy ya rungume duk idanun sa cike da hawaye... Farouq yace "don't cry sister we lyk you and really miss you kullum cikin zancen ku muke... And inshaallah komai yazo karshe you're going back to ur country".... Wani irin farin ciki Fannah taji ya lullubeta wai you itace rungume da family din ta ita ko ahaka aka tsaya ta gode..... More comments more typing...... ✨✨✨ Urs Nafeesatuu...😍😍 [8/12, 8:18 PM] +234 811 898 2182: *💫❤LOVE CYCLE✨*