← Book details Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 78

Sashe 50

Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

na fadi abinda ke damuna I don't mean ki rabu da wancan just want you to knw that someone aside love you... And I need a chance"... Ta kalle sa tace "I don't think zan iya mantawa dashin"... Dan runtse idanu yayi kafin ya kalleta yana murmushi yace "nifa I don't mean muyi soyayya kawai muciga kamar da nifa dan uwanki ne idan kin share ni bazan ji dadi ba.. And ga soyayyarki kuma".. Ta dan tura baki "kai yaya" shima tura bakin yayi.. "See you zamu zauna kamar frnds but I will keep reminding you that I love you yeah I love you and idan kika kara mun abinda kika mun se nayi punishing naki".. Dariya tayi sosai.. Yace "ko ynx ma baki tsira ba dan ki wahalar dani"..kamar zatayi kuka tace "toba na dena ba".... Yace "ohk ynx me zakiyi".. Tace zamuje "kitchen ne muyi dinner".. Ya dan langwabar da kai "pls make a cup of coffee for me".. Tace "ohk babu dabuwam" bude kofar yy tace "tnx love".. Fannah tayi kasa da kanta tana murmushi snn ta wuce zuwa kitchen shi kuma ya shigo parlor ya zauna pressing his phone.. Farouq ne ya shigo da sallama sultan ya amsa mika masa hannu.. Snn ya wuce dakin umma ya dauko car keys dinsa daya bari.. Yana fitowa fannah ta shigo da coffee din.. Tana kallon farouq ta mika ma sultan shima de farouq kallon ta yake .. Sultan yace "tnx dear".. Dan murmushi tayi.. Sultan yace "ki kawo ma farouq if he need".. Farouq yace "no no fitama zanyi".. Sultan yace "ohk nima dama banaso love dina ta wahala"... Murmushi kawai fannah tayi.. Farouq ya dan kalli sultan snn yace I'm going sena dawo dinner".. Daga haka ya fice fannah ta koma kitchen.. Ranar su fannah ne sukayi dinner sbd dama dinnern ranar Friday da breakfast din Saturday duk a part din baffa ake yawanci idan da hali se kazo.. Jikoki kam dole ne se kazo inde kana gari.. Yusrah ma tazo tayi joining dinsu.. Dasu fannah kade tayi magana ko kallon jiddah data nuna kamar bata san da zuwan ta ba batayi ba.... .. Ko a wajen dinner farouq na kula da yanda sultan yake tayiwa fannah magana da ido ita kuma seta sadda kai tana murmushi... Gaba daya ma ya kasa cin Abinci.. And sadeeq duk yana kula dasu.. Kamar yanda fareeda ma idon ta na kan sultan kuma tana ganin duk abinda suke... Koda zata tafi gida sultan ne ya rakata snn ya dawo.. Haduwa sukayi da farouq shi kuma ze fito.. Sultan ya saka hannuwansa a aljihu farouq de kallon sa yake.. Sultan yace "so ya kaga game din cikin kankanin lokaci na shawo kanta and soon zan baka mamaki".. Tabe baki farouq yayi snn ya fice ba tare da ya tanka sultan ba.. Be san meyasa sultan yace behaving haka ba.. Ko so yake su zama kamar jiddah da yusrah.. Ya dan jaa tsaki "at least behave maturely"... Shakuwa sosai ta shiga tsakanin sultan da fannah duk da bata nuna tana sonsa ba sbd ita har ynx Amah na ranta kamar yanda yake kawai tana kulasa ne kar yaga kamar tana masa wulakanci and sun fahimci juna sosai kuma kullum yana kara tuna mata da yana sonta... Fareeda kam idan ka ganta har rama tayi dan har a gaban kowa sultan nuna fannah yake a matsayin wacce yake so.. Babu yanda zatayi sede ta hakura tunda wata yake so ba ita ba amma tasan soyayyar sultan a cikin jinin ta take.. Ta bangaren farouq ma suna nan yanda suke suna waya sede basu cika haduwa makar da ba. Sbd shima ynx aiki ya masa tawa...
Chapter 50 · 0% Book details