Sashe 43
Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
tashi da wnn Aliyun a ranta tasan forgetting him can't be easy for her lovely daughter. 2weeks later.. Sosai Fannah take jin dadin rayuwa cikin family dinta ta sake dasu both iyaye mata da maza.. Yaran kau ba'a magana.. Yanda ta shaku da su hafsat abun ba'a magana haka ma Farouq.. Wanda shi ne kusan babban abokin kinta yana kokarin sakata farin ciki da nishadi koda yaushe suna tare... Hakama sultan yana kokari wajen ganin ya samu kusanci da ita.. Kuma ya samu dan ta damu dashi sosai kuma har tana shiga damuwa idan bata gansa ba... Tsakanin Farouq da sultan kau kowa ya fahimci inda dan uwansa ya dosa.. Hakan yasa kowa a gaban dan uwansa se ya fara nuna kusancin dake tsakanin su... Fareeda ko bata da aiki se kuka Allah kade yasan irin kaunar da takewa sultan.. Seeing him loving someone not her.. Duk tabi ta rame.. Kuma ko daya bata jin haushin fannah sbd ba laifin ta bane kuma ta kula ita bama tasan sunayi ba ta Aliyun ta take Wanda ynx kowa ya sansa a baki da sonda take masa... Hakan nasaka farida farin ciki sbd yanda take ganin son Dr Amah a idon fannah tasan is hardly a kire sa a ranta sede me yaushe ze dawo?..... ... farouq ne zaune a parlorn mama tare da fannah suna kallon abu a system dinsa harda jidda data shiga daki ynx.. Sultan ya fito daga dakin sa.. Cikin shigar kananun kayaya da sukayi matukar yi masa kyau... Nunawa yy kamar be gansu ba ya nufi hanyar fita.. Farouq cike farin ciki dan yasan ya gansu da fannah yace... "Bros where to?... ".. Dan lumshe idanu yy yana jin babu dadi dan ko daya baya son ganin Fannah tare da farouq... Daurewa yy snn ya juyo yana dan murmushi "Yusrah just give me a suprise call now wai ynx flight dinsu zeyi landing".. Yusrah cewa tayi karya fadama kowa tana son suprise ne amma kodan ya rabasa da Fannah a ynx dole ya fada... Duk ware idanu sukayi cike da suprise.. Ya dubi Fannah "can I hv ur accompany". Fannah dake cike da farin ciki tace "ohk"... Da sauri ta shiga daki... Veil dinta ta dauka jiddah tace "ina zuwa".. "Pls zo muje tare".. Fannah ta fada tana fita daga dakin.. Jiddah ta dauki veil dinta da tunanin ko ina zasu.. Ganin su a parlor tace "wai ina zamu"... Fannah ce tace "muje jor Yusrah ce ta ta dawo zamu dauko".. Jiddah ta yamutsa fuska.. Kafin ta dan tabe baki tace "kuje ni kallo zanyi"...fannah tayi mmki amma se kawai tafi bayan sultan ganin be ce komai ba.. Tana dagawa sultan hannu.... A wajen sun hadu da fareeda zata shigo sultan yace tazo suje.. Dukda bata san inda zasuje ba tace "aa"... Har hakan yaso basa mmki dan yasan fareeda da son yawo..... Ko minti goma basuyi da isa ba jirgin ya sauka..sultan yace ta gane yusrah a cikin matane... Hakan yasan Fannah taita raba idanu....can.. Idanun ta ya sauka akan wata kyakkyawar mashiya wacce zasuyi sa'anni kallo daya zaka mata kasan yar gayu ce kuma wayayya.. Snn tsananin kamannin ta da yan family dinsu barin ma sultan yasa ta gane ta... Ita kam se waige waige take alamun bata gansu ba...fannah tace "duk inda waccen ta fito yar uwata ce.. And itace yusrah".... "Excellent".. Can yusrah ta hango sultan.. Hakan yasa ta cika da murna ta taho da saurin ta koma lura da Fannah batayi ba seda tazo gab.. Hakan yasa ta tsaya cak tana kallon ta.. Kafin tayi ihu cike da murna ta rungume Fannah.. "Wow love.. You're so beautiful.. Welcome back dearie we love you I'm yusrah".. Fannah ma da take farin ciki tace "khadeeja".. Yusrah taja "cin din Fannah tace "Fannah ko".. Fannah.. Ta gyada kai... Sultan yy tagumi yace "ni laifin me nayi" yusrah ta basa side hug. "Fav I missed you ".. Ya turata ta shiga mota "madam karki mun wani dadin baki.. Duk shiga sukayi yusrah na kokarin basa hakuri..... Yusrah ta dubi Fannah kamar zatayi kuka tace "ki basa hakuri pls kila ke yaji naki".. Fannah ta dubi sultan "bros we're sorry".. Sultan ya juya tare da zuba mata manyan idanun sa snn yace "ohk dear".. Ba fannah ba har yusrah seda ta kallesa sbd yanda yy maganar cike da so.. Yusrah ta ware idanu a ranta tace "wow".. Fannah kau kasa tayi da kanta gaban ta nadan faduwa "I thought Lagos zaki sauka"sultan ya fada yana kallon yusrah ta mirror.. Ta girgiza kai "nop ni bazan iya jiran mom ba dama ya Amoon na tsaya jira and ya wuce Turkey wai aiki zeyi its may be yazo before or after su Cucu's exam..se cucu ta gama exams zasu dawo ni kuma already done with mine tun last week shiyasa na taho.. Mom wai na biya Lagos mu taho nikuma am eager naga yan uwana".. Murmushi fannah tayi.. Ta kalli sultan suka hada idanu ta dauke kanta tana kallon kasartata.. Wacce ynx har tasan wurare sbd wayan fitar da suke.. Ita kodaya ma bata missn England idan da abinda take missn to Aliyu ne shine kawai kesa taji tana son komawa can.. Dan gani take kamar ze koma yaga bata nan.... Sukayi fira dasu yusrah a motar har suka iso... Har ynx su Farouq suna nan wnn karan harda sadeeq da hafsat, fareeda jiddah duk suna nan. .. Yusrah na shiga taga duka yan uwanta ta ware idanu cike da farin ciki... Ta bude hannuwa "hi lovelies I mss you".. Duk ihun murna sukayi.. Ta ruga ta shige cikin su su tana rungume su dayan bayan daya suna nata welcome.. Ta tsallake jidda tunda ta shigo shigo bata daga kai ta kalle ta ba bare da nuna murnan ganin ta.. Yusrah tabama Farouq side hug.. "Yayana".. Yaja hancin ta "kinga dama kin dawo knn".. Ta langwabar da kai "ni fushi nake da kai ko kirana bakayi ynx".. Hafsat tace "ke wa kk kira".. Yusrah ta harareta "kafin ki Kira ni na kiraki sau uku fareeda ta fiki mutunci idan ba yaya Sadeeq ba baki kiran kowa".... Nan suka shiga surutu kowa na kokarin kare kansa kuma kowa da bayan wanda yake bi... Bnd jiddah data maida hankalin ta akan wayar ta.. Fannah de kallon ta kawai take.. Ganin ko kallo daya bata ma yusrah ba kamar yanda itama yusrahn bata nuna tasan da ita a parlorn ba.. And me hakan yake nufi.. Karshe ma gani tayi jiddah ta tashi ta wuce part din mama... Abin ya mugun daure mata kai.. Seta tuna taki binsu airport.. To su kuma lpy da basa farin cikin ganin juna kamar ba yan uwa ba.. Fannah ta tambayi kanta.....