← Book details Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 78

Sashe 64

Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

get this to ur head". Sultan na masa wani kallo "ka dawo seme"... Ba tare da Amoon ya kallesa ba ya juya ga Fannah dake hawaye duk tanajinsu.. Dan dafa kanta yayi yaji zafi sosai.."cikin ransa yaji tausayin ta sosai..".. A hankali yace "babee".. Babu shiri fannah ta bude idon ta daura kan Amoon.. Fashewa tayi da kuka.. Sultan yace "Amoon do ur work bakaga condition dinta bane".. Amoon ya dage gira daya "bakasan nine maganin ba? Oh I understand ka tsaya nan ne sbd kana tunanin sbd da kai take wnn rashin lpyr?" Sultan ya dunga kallon sa zuciyar sa na tafarfasa.. Amoon tace "yes mana nasan kila tunanin da kake knn" Amoon yayi murmushi "kai baka isa ta saka ka a ranta ba sbd zuciyar ta bataka bace.. Bama zuciyar ta kade ba.. But the whole Fannah da kake gani mallakin Amoon ce..so pls give us space ohk zan duba mata ta"... Cike da fushi yace "Amoonnn.. Inaso ka sani duk abinda kakeji dashi nima dede nake da kai"... Daga haka ya fice ya barsu... Amoon ya juya ga Fannah yana kallon ta yana ganin yanda hawaye ke zuba a idanun ta a hankali a karasa kusa da ita.. Ruwa ya dauka ya kara mata dukda yanda Fannah take tsoran Allura ko motsi bayi ba har ya gama abinda ze yi bata bude idanu ba.. Seda taji shiru shiru snn ta bude carab suka hada idanu.. And he give her a best smile wanda babu shiri ta maida idon ta ta rufe... Wnn karin ruwan yasa Fannah taji dadin jikin ta a ranar gidan baffa ta kwana wajen mama kowa se zuwa yi mata sannu yake sultan da Amoon kau tun jiya bata kara ganin ko wannen su ba.. Amma duka maganganun da Amoon yayi suna kanta.. Knn ya gane ta to meyasa ya nuna be gane ba.. Hakanan taji wani bangare na zuciyar ta tadan samu sauki.. Amma duk da haka hankalin ta tashe yake.. Se dare snn daddy yazo ya dauke ta suka koma gida... Yusrah tace "yaya Amoon dan Allah koyayeni ka ringa saurara na wlh inasonka.. Kowa a family din nan yasan halin da nake ciki a kanka.. Wlh ko Fannah da kwanan nan muka hadu tasan yanda nake sonka ka tambayeta kaji... Amoon ya dago ya kalleta for the first tym.. Snn yace "eh ta fadamin".. Yusrah ta washe baki.. Dan Murmushi yy snn yace "sede na fada mata ita nake so bake ba ko jiddah".. Babu shiri yusrah ta mike "what" yace "yes ita nake so".. Ja baya ta farayi hankali tashe.. Sekuma ta fice da sauri bata tsaya ko ina ba se gidan su Fannah.. Fannah data fara samun sauki tana parlor tana cin abinci da mummy ta matsa mata ta dago tana kallon yusrah data shigo a hargitse.. Seda gaban Fannah ya fadi.. Yusrah ta ruga kusa da Fannah ta fashe da kuka "Fannah wani lvr naji wai kunyi magana da Amoon yace baya sona Ke yake so." Fannah ta rinka kallon yusrah gaban ta na faduwa... Yusrah ta cakumo kwalar ta.. Da gsk ne knn dan Allah kice mun karya ne... Mummy ta fito daga kitchen jin hayaniya... Da sauri Fannah ta fisge ta ruga wajen mummy ta rungume ta tare da fashewa da kuka... Hankali tashe mummy tace "meke faruwa kumun bayani.. Kuka Fannah take yusrah ke ta fada mata abinda Amoon yace mata.. Mummy ta dubi Fannah "kunyi haka dashi.?" Cikin kuka sosai tace "mummy shine, shine Dr Amah, that Amoon da suke fada mummy bawani bane but Amah mummy Aliyu na".. Ita kanta mummy seda gaban ta ya fadi bare yusrah da taji maganar kamar saukar aradu.. Wani irin kuka ta fashe dashi "nooo noo it can't be".. Se kuma ta juya ta fita da gudu..".. Bata tsaya ko ina ba se parlorn Umma Dayawa suna ciki su Mom, fareeda da farouq, jiddah duk suna ciki har sultan ma yana ciki".. Ganin yanda ta shigo yasa wasu duk suka mike suna tambayar ta lpyr.. Cikin kuka sosai take cewa "Mom kuce mun karyane baze yiwuba".. Farouq yace "yusrah lafiyanki kuwa"... "Yaya farouq wai Yaya Amoon shine Aliyun Fannah that Dr Amah da take fada.. And Amoon is telling me that baya sona Fannah yake so wayyo yaya farouq na shiga uku".. Yusrah ta fada cikin kuka sosai.. Kowa a parlon seda ya girgiza da wnn lamari jiddah kam wani jiri taji yana dibar ta... More comments more typing...... Urs ✨✨✨ Nafeesatuu....😍😍 [8/12, 8:18 PM] +234 811 898 2182: *💫❤LOVE CYCLE✨*
Chapter 64 · 0% Book details