Sashe 10
Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
zare idanu ganin babu tata a hannunta maryam ta kalleta tace "hey girly where is ur labcoat?" Dafe kai Fannah tayi "oh god na barshi a apartment dinki" maryam ta zaro idanu tana duba wrist watch dinta snn tace "huh is already tym bamu san halinsa ba kar mu fita ya shigo kokuma bari na kira maid dita seta shigo taxi ta kawo ko" gyada kai Fannah tayi tana tunanin Allah yasa kar ya shigo dan bata sani ba ze barta ta zauna ba labcoat koko... Bakin kofa suka tsaya suna jira da adduar Allah yasa tazo kafin doctor din ya shigo... Sede addu'ar ta bata karbu ba dan mutane ne suka fara shigowa ana natsuwa cewa gashi nan... Zuwa sukayi suka zauna gaban Fannah se faduwa yake mutane se kallon ta suke ganin bata da labcoat.... Tsit akayi sbd shigowar sa.. Yayinda lokaci guda gaban Fannah ya yanke ya fadi lokacin da ta daura idon ta akan guy dinta da ta gefawa tissues sanye cikin suit blue black da suka matukar amsar sa snn suka dace da fatar jikin sa gashin kansa da yake baki yasha gyara inda ya kwanta lufluf kyawawan idanunsa sanye cikin farin glass se yakara ma fuskar sa wani kyau lips dinsa da suke pink se ya kara wani haske... A tare maryam da Fannah suka kalli juna cike da tsoro.. Kallon sa sukayi jin cool voice dinsa na ratsa kunnen su... "Am Dr. Amah nice meeting you all" a tare akace "welcome sir"... Dan binsu ya rinkayi da idanunsa yana nazarin su kafin ya sauke su akan Fannah.. A lokacin ji tayi kamar ta shide sbd tsoro ko maryam da ba ita ake kallo ba dauke numfashi tayi.. Yana kallon ta da kyau yace "hey you".... Daga mayan idanun ta tayi ganin ita yake kallo yasa Muryar ta na rawa tace "si...sii.. Sir" yace "where is ur lab cloth" wani miyau ta hadiye ganin yanda kallo ya dawo kanta tace "sir.. I.. I.. Forget ..t..it but its on the..way.." Katse ta yy yana daga mata hannu kafin ya dubi sauran yan class din yace "class a medical student is coming into the lab for practical without lab cloth is that student a serious student" a tare akace "no sir"... Juyowa yy yana kallon ta tare da nuna mata kofa yace "out of my class" muryar ta na rawa tace "sir.. am srr... " "I said out my Frnd".. Ya katseta cikin tsawa... Da sauri ta fita tana danne kukan da ya taho mata... Bata son missn class din nan ko kadan ko daya batayi marhabun da cewa wnn shine doctor dinsu ba bata fi minti biyu da fita ba aka kawo mata labcoat din ta dawo tana kuyo cool voice dinsa inda yake bayani cike da kware.. Seda ta saita natsuwar ta kafin tace "permission to join the class sir".. Wani kallo ya juyo yana mata kafin ya dauke kai yace "come in but stay by the door and keep standing ur punishment for coming late".... Tsayawa Fannah tayi tanajin kamar ta tafi dai dai class din is very important da wlh bata zama.. Tana kallon yanda yake kowaya cike da kwarewa kuma ana ganewa ynx ana masu daga farko ne kafin sucida gaci... Ana masu bayani ne dallah da komai 4wks zasuyi sunayi snn su duba result...tym na kurewa yace "who is ur class rep"... Nunata akayi.. Hakan yasa ya kalleta shima kafin ya kallesu da mmki yace "did she deserve or have any qualities of being a leader?" Shiru duk akayi ta be baki yace "well I knw she don't even know her responsiblity so class we shall meet next week bye" daga haka ya shige wani office dake Lab din.... Fannah ce farkon fita tasamu wani waje ta zauna ta fashe da kukan da take dannewa... Maryan ce tazo tana lallashin ta sbd tasan she's is hurt ya dizgata over... Vaneesa ma ta fara bata hakuri.. Seda ta dena kukan ne maryam tace "mujeki basa hakuri tun kafin abun yy nisa babban course yake daukar mu rasashi matsalane... Gyada kai kawai fannah tayi tana danne bacin ranta zatajene kawai sbd tana tsoron caurse dinnan... A office din suka samesa tsaye yana gyara wrist watch dinsa suka gaisar dashi dage gira yy batare da ya amsaba yace "what?".. Maryam ta zunguri Fannah... Murya ba rawa Fannah tace "sir am..am sr...srry for the other and today pls forgive me is a mistake sir".... Ta fada kanta kasa... Budar bakin sa se cewa yy "can I have my way pls" ya fada cike da wulakanci ba shiri suka matsa ya fice ya barsu tsaye kamar gumaka..... Juyawa Fannah tayi ta fice tana share hawayen ta da sukaki tsayawa suna fitowa maryam na iskota.. "Pls Fannah calm down everything will be settle ohk"... Cike da tsiwa Fannah tace "let it continue be like that I will not apologize again because I hate down grading i can't take it wlh"... Maryam tace "Fannah you knw this not the solution ryt just calm down lets find a way to settle this kinsan de kece a kasa ko" cike da masifa Fannah ta bude baki zatayi magana maryam tayi saurin rufe mata baki ganin Dr. Amah din yazo ze wuce ta saitin su.. Harara fannah ta zabga masa yayinda maryam tayi saurin gaisar dashi ganin ya juyo sun hada ido .... Kafin ya Amsa Fannah taja wata tsuka tabar wajen duk binta sukayi da kallo kafin ya juyo ya kalli maryam da take wani zare idanu cike da tsoro... Murmushi ya sakar mata wanda seda taji kamar ta shide itama ta mayar da yake snn tabi bayan Fannah da sauri...... A garden ta iske fannah ta kifa kai tana na kuka rungume ta maryam tayi kafin ta kama hannun ta sutafi wajen mota... Maryam ce ta jasu ita ta kai Fannah har gida rudewa mumm tayi tana tambayar meya faru... Maryam tace "kanta ne ke ciwo"... Dakin. Fannah ta shiga maryam na kallon Fannah tace "fannah just think of what you did kin kyauta knn" fannah ta tabe baki kafin tace "kawai bazaki gane ba maryam" shhhhhh maryam ta katse ta "naji but a matsayin ki na dalibar sa yakamata ki basa hakuri koda kau me ya maki dole ki sauke kanki kasa"... Tana gama fadin haka ta fice bayan ta aje mata key din motar ta.... dan tabe baki fannah tayi tanajin wani irin haushin Dr. Amah din.. Lumshe idanun ta tayi a hankali bacci ya dauke ta...se 2 ta tashi da sauri tayi wanka ta tayi sallah snn ta fito cin abinci... Mumm da hisam na parlor dining ta wuce ta zubo aplate snn ta dawo parlor ta zauna tana ci.... "Meya sakaki kuka a sch yau"... Ajiyar xuciya ta sauke tasan inhar tayi karyar ciwo mumm zata gane ta... Tace "mumm is just misundersterding nida wani lecturer"... Mumm ta gyada kai cike da daure fuska tace "I see can you start growing da har kika fara samun matsala da lecturers dinki so listing to me attentively kije kisamesa and apologize if not I will show you the real me ai naji tym din da maryam na maki maganar kinaso ki zama masiffiya ko?" Kamar Fannah zatayi kuka tace "am srry mom i'll apologize".... "Better"... Daki fannah ta koma idanun ta cike da hawaye wlh da ba dan mummy ba sede sucigaba da tafiya a haka......