Sashe 22
Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mun masa nauyi sallama kawai suka masa... Suna fitowa fannah ta fashe da kuka.... "Maryam mena masa da zemun haka dan Allah dama yasan tafiya zeyi kuma ya saba dani kuma baze iya contacting dina ba.... Maryam taita lallashin ta har suka dawo gida... Ta rungume mommy tana kuka.. Maryam ce ta fada mata abinda ya faru ...mummy bataji dadi ba gaba daya zuciyar ta ta mata nauyi.. Ta fahimci yanda fannah keji but.. Tasan ba yaudarar diyar ta yy ba tabbas da dalilin da yasa ya tafi kuma tasan ze dawo hakanan taji hankalin ta ya kwanta da Amah din ... Kafin dare zazzabi ya rufe Fannah.. Dan ta kasa yarda Amah ya tafi ya barta.. Da kyar mummy ta samu tayi bacci ranar da daddy ya dawo ta basa lvr... Shiru kawai yy bece komai ba amma abun ya tsaya masa a rai.. Washe gari fannah bata samu taje sch ba dan da zazzabi ta kwana.. Da safe ma seda daddy yy da gske tayi breakfast... Fannah bata sake ba se yamma shima seda duka iyayen nata suka taru akan ta dan sakata farin ciki... Daddy kasa tsaya wa yy wajen aiki dan kwanciyar hankalin diyar tasa da yake ganin itace komai nasa shine nasa... Hakan yasa fannah tadan sake maryam ma tazo suka taru wajen sakata farin ciki.... Daddy ne yace "to daughter bani lvrn sirinkin nawa da yaki mana sallama duk da nasan ze dawo tell me ya akai kuka hadu"... Cikin kunya ta fara basa lvrn dunga sanda suka hadu har tafiyar sa.... Daddy ya jinjina kai yace "kikace A Nigerian and wnn lecturern yace he lives in America?" Ta gyada kai... Yace "Aliyu sunan sa" ta gyada kai.... Daddy yy shiru yace "did you have a picture of him" ta girgiza kai... Yace "ohk dear kar ki damu ze dawo kinji".. Washe gari ma bataje sch ba dan ji take gaba daya sch din ta fita ranta da yake sun kusa fara exams se kawai ta fara karatunta a gida har weekend ta zagayo... Lokacin ta dan fara sakewa.. Se Monday taje dan gani take kamar zata gansa... Sede me be zo ba... Suna fitowa taja maryam suka wuce office dinsa.. Ta iske PA dinsa ta tambayesa ko yanada numbern yace aa jiki aa sanyaye ta juya se ya kirata.. Ya tambaye ta ko itace Khadijah da sauri tace "eh"... Ya bata wata takarda yace "gashi aikowa yy da ita cewa duk ranar da tazo neman sa a bata... Da sauri ta karba tanaji wani shashe na damuwar ta na tafiya yyinda gaban ta ke wani irn faduwa... Maryam ta jata har seda suka shiga mota snn ta bude inda taci karo da handwriting dinsa.. (Assalamu alaiki khadija...... I Will first say srry because I knw you won't be happy with me I lept without alerting you but am srry aikine ya taso mun cikin gaggawa I received I a call immediately after you left but kiyi hakuri just knw that I love you and my love for you is forever if I say forever I mean forever ...you're always in my thought and am coming back for you soon pls love me lyk I do.. I knw I love you ryt?) ..... Ahankali ta lumshe idanun ta tare dafurta "and i love you too".. Hawaye na gangarowa ta idanun ta.. Ta rasa me zatayi farin ciki ko bakin ciki... Farin cikin shine tasan cewa yana tare da ita... But meyasa baze bata numbern da zasuyi communicating ba.. Bata san iya tsawon wane lokaci ze dauka kafin ya dawo ba taya yake tunanin zata rayu cikin farin ciki bayan zuciyar ta tariga ta saba dashi but koma de mene tana sonsa kuma zata jirasa..... Bata san sanda suka kawo gida ba sede taji maryam ta bude mata kofa ta fito... Hakanan ta fita tana zuwa ta mikawa mummy takardar tare da fashewa da kuka... Tace mummy zan jira shi but har tsawon wane lokaci zan dauka ba tare dashi ba bn kuma ji koda muryar sa ba...... ita kanta mummy taji tausayin diyar tata domin tasan tana sonsa lallashin ta taitayi har ta samu ta natsu... Ranar fannah a dakin mummy ta kwana... Washe gari bata samu taje sch ba sbd ji tayi gaba daya ta tsani sch din... Exam ta matso fannah ta sake tana ta karatun exams din ta duk ta wani zama shiru shiru karatu da tunanin Amah kawai tasa a ranta gashi ko pic dinsa bata dashi sch dinma ba kullum take zuwa ba amma tana karatu iya karatu... Su daddy ma sun dage sosai wajen ganin ta kwantar da hankalin ta hakan yasa ta kwantar da hankalin ta domin suma nasu ya kwanta... Amma kullum ji take kamar ana kara mata sonsa.. A haka de suka fara exams inda ta natsu ta maida hankali kuma alhmdllh tana yi kamar yanda ta saba... Alhmdllh duk wasu exams da tayi babu wacce bata mata dadi ba gashi yau har saura daya su gama.. Bayan ta sauke maryam kamar kullum ta taho gida... Tana cikin tafiya tayan motan ta yy faci jin yanda motan keyi ne yasa tayi parking gefen titi ... Fito tayi tana duba tayan ganin sosai yy faci.. Dan dafe kai tayi tun jiya ta kula yy kasa but bata wani maida hankali a kai ta.. Gashi babu meyi a kusa dole sede tahau taxi ta koma gida... A hankali wata mota tayi paking gefen ta... zuge glass din motar akayi.. Kallo daya fannah tayiwa handsome guy din dake cikin motar ta dauke kai.. Duk da kallo daya ta masa ta gane dan Nigeria ne .... Yace "assalamu alaiki"... Ta amsa masa sallamar ba tare da ta kallesa ba yace "how may I help you young lady"... Tace "thank you"... Dan murmushi yy yace "my sister I just want to help and nothing more"... Kallon sa fannah tayi... Shi kuma yadan langwabar da kai.. murmushi tayi kafin ta fada masa... Ya bude motar ya fito dogo ne meji da samartaka... Ya bude boot ya fito da spire tire yace "I have one but bani da karfin sakawa" ya fada da hausa not knowing that taji meya fada... Ita kam kamar baxata magana ba se kuma tace "daurewa zakayi"... Kallon ta yy yana ware idanu ita kuma tayi kamar ba ita tafada ba.. Yace "kai bahaushiya but baki kama damu"... Dariya ya bata amma ta gimtse... Gyara rigar sa yy ya fara kokarin saka mata tayar... Yace "do you live here or you're student" tace "student"... "Uhmm duk nan kuke gudowa zamu tsamo ku"... Dariya kawai fannah tayi dan ta kula he's funny... Tana tsaye har ya saka.. Ya tashi yana maida numfashi yace "nawa zaki bada an gama"... Tayi murmushi tace "dauki motar na baka" ya waro idanu "rufamin asiri.. Kawai do me a favour" tace "me " yadan langwabar da kai... "Ur contact kinga se mu rinka gaisawa tunda kasar mu daya ko"... Amsa tayi babu musu tasaka masa.... Yace "ur name"... "Khadeeja"... Yace "wow nice name" ya kirata bayan ya shiga yace "i'm Sultan".. Gyada masa kai tayi tana shiga mota... Ya daga mata hannu harta wuce snn kuma ya koma mota..... Koda ta koma gida wanka kawai tayi taci abinci ta kwanta bacci... Seda daddare tayi karatun last exams din tata... Abubuwa duk suka taru suka mata yawa ga rashin Amah ga kuma na maryam dan da angama exams komawa zatayi.... Bayan sun fito exams maryam ta wuce gida sbd baki data samu daga Nigeria fannah kam tsayawa dayi tana jiran wani lecturer dinsu ya fito tayi masa wasu submitting.. Inda suka saba zama .. Se jiya tayi kamar zataga Amah dukar da kanta tayi tanajin wata irin kewar sa... Can ta dago kai tana kallon mutanen wajen...idanu suka hada da wani guy... Dauke idanu ta ta sake maida kanta kasa.... Sallama aka mata ta dago suka hada idon da wnn guy din... Ciki ciki ta amsa ya saki cute smile dinsa wanda ya karawa kyakkawar fuskar sa kyau.. Dauke kai tayi ba tare da ta mayar masa da murmushin ba... Yace "sister are you okey?"... Ta gyada masa kai.... Kamar zeyi kuka yace "no.. You look disturb are you sick".... Girgiza masa kai tayi.... Yace "hungry?"... Ta girgiza kai... Yace "ohk what sister pls tell"... Murmushi ta yi ganin duk yanda ya damu... Kuma yanda yake kiranta da sister yasa taji dadi.... Shima murmushi yy kafin yadan harare ta.. You don't want to tell me ryt or just because you don't knw me.. Ohk am ur bro tell me" yaso ya bata dariya amma se tayi murmushi.. Yace "good oya tell me" yanda yy din kawai setaga yamata kama da Amah hakanan taji hankalin ta ya kwanta da shi... Wayar sa ce tayi kara ya dauka yace "hey bro... Bn ganka ba... " se ya mike tsaye kafin ya hango wani snn yace "na ganka juyo" ganin wancan ya gansa yasa ya zauna tare da aje wayar... Yace "srry sis coz you don't knw me that's why you don't want me to knw ur problem" tace "nima ai a Nigeria nake" Ya wara idanu "wow where? kinga nide dan katsina ne but I leave in abuja"... Sultan yy slow ganin yarinyar jiya Fannah ma se kallonsa take dan sarai ta gane sa har ya karaso... Bama tajin me wancan yake fada.. Seji tayi yace "lets be frnds i'm UMAR IBRAHIM RADDA you can call me FAROUQ RADDA".... Wata irin juyawa Fannah tayi tana kallon wanda ya kira kansa da FAROUQ... Seda wutar kanta ta dauke kafin ta dawo daidai knn.. Cikin rawar murya tace "you mean RADDA, I mean Aliyu is ur grandfather".. Cike da mmki yanda tayi din Farouq ya gyada mata kai.... Yace "yeah he is ya nuna sultan and this my bro he's USMAN muktar RADDA.. SULTAN RADDA".... fannah ji tayi duniyar ta juya mata.. Kawai ta fashe da kuka.. Duk kallon juna Sultan da Farouq sukayi... Farouq ne yy karfin halin fadin anything wrong what makes you cry... Cikin kuka tace "Am KHADEEJA MUHAMMAD RADDA".... duk a tare sukayi baya cike da dunbin mmki... sultan yace "what"... Ta sake fashewa da kuka tace "yes am ur sister whether you lyk it