← Book details Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 78

Sashe 25

Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

💫❤Love cycle❤ (9)✨ Bayan komai ya lafa Fannah that is so excited tabi yan uwanata da kallo gani take kamar a mafarki tace "gani nake kamar mafarki nake"... Farouq ya dage gira daya yace "really kuma gashi a zahiri ne"... Ta kara kallon cute guys din dake gaban ta tace "are my family so cute lyk dis"... Sultan yace "you're cute shaa so expect all ur family to be cute".... Murmushi tayi wanda har dimples dinta suka lotsa... Tace "I never expect you guys are simple bn dauka zakuyi farin cikin gani na ba".. Farouq yace "both of us ware wrong.. Mun dade muna neman ku tunda muka taso muka fahimci cewa familyn RADDA suna cikin kuncin rashin ku... Ana maganar uncle kamar yana nan duk dake kuma kullum cikin jiran dawowar ku muke grandfa kullum burin sa ya sake ganin Muhammad kafin ya bar duniya.... Snn muna tsoran yanda zaku tare mu.. Munsan zaku dauke mu a matsayin wadan da suka tsaneku suka watsar daku.. Amma duk da haka iyayen mu suna neman ku dan su roki gafarar ku.... ".... Fannah rasa inda zata saka kanta tayi sbd farin ciki.. But bata san ya dad dinta ze dauki wnn ramari ba ... He may be happy or not..... Cike da farin ciki tace "ynx idan munje Nigeria everyone will be happy with us . and grandfa will not send us back".. Sultan ne yace "tab ke kinsan yanda kowa ke sonku kuwa bari kiji duk kyautar da grandfa zeyi wa yaransa se ya hada da muhammad dinsa.. Idan kana son ganin farin cikin sa kace masa Muhammad dinsa ze dawo da family dinsa"... Fannah ta tallafe cin dinta ta kallon cike da farin ciki..... Farouq yace "see you kin wani girma sosai... I can recall sanda akaje dake kina jaririya" da sauri ta rufe fuskarta.. Sultan yace "tym din idan zan tuna Da muka dauke ta tayi ta kuka but Amoon na daukar ta tayi shiru"... Da sauri tace "Amoon yana kasar nan shima ko?"... Farouq yy "murmushi yace wnn aljanin ynx zaki gansa kuma ki nemesa ki rasa ynx baya London last week da mukayi waya yana spain"... Shiru fannah tayi domin kau ta gano wadan nan sune maza na farko da aka fara haihuwa a family . ynx ta hadu da UMAR da USMAN saura SADEEQ da ALIYU..... se kuma sauran yan uwanta ganin su farouq kade ya tabbatar mata da family dinta are so cute snn ganin su kade yasa mata dokin kasancewa dasu... She wish ace Amah na nan da shi zata fara bawa lvr... tace "soon inshaallah zan san kowa ynx ku zo muje gida".... Sultan yace "oh god... Iya yawan shekarunki fa rabon da naga Abba"... Murmushi kawai tayi tana mikewa... Da yake kowa da motar sa.. Se duk kowa ya shiga tasa fannah ta shiga gaba domin zuwa gidan su kuma duk sukabi bayan ta.... Har suka isa... Su sultan suka fito suna kallon dankareren gidan su fannah wanda da ka gani kasan meshi ya tara.... Fannah ta dubesu tace "this is where we leave"... "Daddy , mommy, me and my brother... That's all we're four we lack family but we leave a happy lyf... Sometimes we need them to gist, play, fight, weddings, but we don't have"... Ta fada idanun ta na kawo ruwa... Sultan ya dan buga shoulder dinta.. "It has all come to an end we're here for you".. Murmushi tayi kafin tayi gaba "let's go in".... bayan ta suka bi jiki a sanyaye ... Hisam ne kade a parlor suka shiga.. Da sauri ya taso ya rungume fannah.. Ta kalli su farouq tace "my brother Aliyu we called him Hisam"... Sultan ya ware masa hannu "hug me bro.. Yaro me sunan tsofi".. Babu musu hisam yaje sultan ya rungume sa.... Farouq.. Yace "kaga ya dan dauko yandayi da takwaran nasa Amoon"... Mummy ce ta fito daga kitchen jin ana magana da hausa wasu muryoyi daban bata yan gidan ba.... Turus ta tsaya tana kallon su sultan gaban ta na wani irin faduwa dan duk da bata san su sultan ba daga sak kaman nin su da family din mijin ta.. Snn kuma ta dan sansu sama sama da suna yara.. To knn meya kawosu ina suka hadu da Fannah.. Kode neman su suke... Aikam da taji dadi dan lokaci yy da yakamata mijin ta ya koma cikin family dinsa.. Kodan fannah da ta girma.. Ita tasan mene matsalar rashin dangin a aure kuma bazata bari ya faru akan diyar ta ba...... Suma kansu kallonta suke zuciyar su na karyewa... Fannah tace "mummy yan family dinmu ne a sch muka hadu dasu..." Idanun mummy suka cika da kwalla tace "da gske wajen mu kuka zo"... Farouq yace "sure muma mun dade muna neman ku".. Mummy da hawaye suka fara zuba a idanun ta tace "come to me my children give me a hug"... Da sauri duk sukaje suka rungumeta cike da farin cikin ta shafa kansu "you are welcome dearies".. Ta sake su tana shafa kansu "duk kun girma".. Dariya sukayi duka.. Tace "I can recall tym din da fannah was cry kuka dauke ta.. Wane ne ma ya dauke ta tayi shiru?".. Sultan yace "Amoon ne".. Tace yes "shine Aliyu ryt?" Suka gyada mata kai tace "wow to ynx da wane da wane anan"... Kowa ya fada mata suna sa.... Tace masha Allah yan hudun family... Ina Sadeeq da Aliyu..suna lpy... Suka amsa mata da lpy lau.... Wajen ta nuna masu "pls sit down bari a kawo maku coffee you're all welcome and we're happy to see you"... Zama sukayi cike da farin ciki Hisam ya zauna tsakkiyar su... Fannah kam ta tasa su gaba da kallo... She can't believe wai itace tare da wasu gada cikin family dinta.. What if ta ganta a cikinsu gaba daya kuma cikin kasar ta.... Wow... Farouq ne ya katse mata tunani da fadin "madam kallon fa"... Da sauri tayi kasa da kanta tana murmushi... Mummy ta saka aka kawo masu coffee....tace "take something lunch is not ready" karba sukayi suna yaba karamcin matar... Se jan hisam suke a jikin su.... Mummy ma se tambayar su duk wadan da tasan sunan su take,.. Seta kara birgesu dukda basa tare dasu knn sun san kowa... Fannah tace "pls ku nunamin pics dinsu na gani" "see you ki bari ai zaki gansu" Cewar farouq dan tura baki tayi tana kallon sultan... Yace "srry lil sis zaki gansu soon kinga har frnds ma kinada su kamar yanda muke mu biyar kuma haka kinada sa'anni.." Cike da farin ciki tace "dawa dawa".. Sultan yace "kinga de yusrah ce babba... Ita kanwa ta ce.. Se jidda, itakuma kanwar Farouq ce, se fareeda ita kuma kanwar sadeeq ce, se hafsat ita kuma kanwar Humaira ce, se Sumayya ita kuma kanwar Amoon ce.. Se ke.. Kece autar su amma duk sa'anni ne babu wacce ta baki wata shida a cikin su.... Farouq yace "amma de karami karami ne... Kaima ai karamim mu ne.. Humaira fa ta girmeka"... Sultan ya hararesa "to dukan ku sadeeq ne kawai ya bani 3dys kufa kwana daya kuka bani kai da Humaira ni kuma naba ma Amoon kwana biyu.. Amma ji yake kamar ya girme mu"... Farouq yy dariya dan Amoom da sultan basa ji tuwa.. Yace "kaine kacika son girma kwana biyun nan ji kake kamar ka basa shekara"... Sultan ya hararesa "dama ai dole kabi bayan sa tunda wani tym din halin ku daya.. ".. Su fannah da mummy de kallon su suke cike da farin ciki thay can't believe wai yau sune cikin yan uwa suke ta fira.. Haka suka cigaba da fira har tym din lunch yy aka zuba a dining duk suka taru suna ci..farin ciki wajen su kamar me... Su kansu su sultan sun kula da yanda suke farin ciki duk se suka basu tausayi to been excluded from ur family Is something else.... Turo kofar akayi duk suka zura mata idanu., daddy ya shigo da sallama... Duk suka amsa suna mikewa tsaye.... Yayinda daddy yy turus yana kallon Farouq da sultan.. Lokaci daya kuwa ya gane su.. Dan duk da shekarun da suka dauka basu ga juna ba ze iya gane kowa a cikin su musamman ma jikoki mazan da aka fara haihuwa.. Snn kuma kowa na kama da iyayen sa.... Ya kalli farouq da tsananin kamar sa ba babban wannasa Ibrahim.. Snn ya kalli Sultan da shima kamar sa da mahaifiyar sa ta nuna masa shi dan Maimuna ne.....Umar, Usman, ya fada a ransa.. Wani abu na taso masa ta kasan zuciyar sa. .. Ganin kallon da yake masu ne yasa suka sadda kai kasa tare da gaishe da uncle din nasu wanda rabon su dashi tun suna yara..... Ba tare da ya amsa ba... Ya wuce su ya nufi hanyar stairs..... Suna kallo har ya shige dakin sa..... Duk kallon juna sukayi a rude dan babu wanda ze iya fasalta yanayin fuskar sa... Mummy ce ta bisa da sauri.. Yayinda idanun Fannah ya cika da hawaye.... Saman gadon sa ta same sa ya dafe kai da hannu biyu biyu.. Yanaji ta shigo yace "I want them out of this house.. Basa bukata na nima bana bukatar su meya kawosu nan"... A hankali tace "is ohk... Calm down dear... Ai basune suka maka ba.. As I told you earlier nasan dole zasuyi nadamar abinda suka maka... Ai naka naka ne".... "Amma Halima ya dace abinda akamun nifa dansu ne koda ace mahaifina ya dauki zafi a tym din suma se sudauka da a tym din suna kwantar masa da hankali ai da duk haka bata faru ba... Da ace nasamu goyon bayan su a tym din mahaifi na baze ji zafin abin har ya yanke ni a yaran sa ba"... Hannun sa ta kamo tana murzawa a hankali... Shin su wadan nan bakayi farin cikin ganin su bane I need the truth"... Runtse idanu yy.. Tace "tell me"... Yace "nayi but... "... Shhhhhh." Ta katse sa... "Su tafi knn".. Ya girgiza kai,.... "Ohk then go and welcome ur children"... Murmushi yy kafin ya mike su fita tare... Har lokacin suna tsaye yanda ya barsu.... Ya shiga parlorn ya zauna yana kallon su yace "farouq , sultan".
Chapter 25 · 0% Book details