← Book details Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 78

Sashe 42

Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

💫❤Love cycle❤ (14)✨ *not edited* "Yaya farouq" Fannah ta fada so excited.. "Cutie".. Ya fada yana kallon how excited she's fararen hakoran ta duk a waje.... Da sauri ta karasa wajen sa ta rungume sa..."yaya I missed you"... Ya shafa "fuskar ta "miss you more dearie".. Ta tura baki tace "but you didn't tell me you're coming back today"... Hancin ta yaja tare da shafa kan fareeda dake masa barka da zuwa.. Snn ya dubi Fannah murya can kasa.. Yace "I called you yesterday night wanted to tell sultan ya karbi wayar"... Karab a kunnen fareeda.. Ta dubi sultan da yaketa kallon farouq... Kallo daya ta masa tasan ya shaka coz lokacin da fannah tayi huging farouq runtse idanu yy cike da kishi... Da kyar sultan ya danne zuciyar sa dake tafarfasa ya karaso kusa farouq ya mika masa hannu "welcome architect ya dubai".. Farouq na kallon cikin idanuwansa yace "tnx bros ya aiki".. Daga ganin irin kallon da farouq yake masa yasan tabbas da manufa.. Kuma hakan ya masa dadi cewa abunda yake masa a wayar Fannah na shakar dashi knn.. Sultan ya sosa kai yace "da godiya". Fareeda tace "fannah muje nagaji" sultan dubi Fannah "muje ko"... Tace "no kuje bari muje I will go with ya farouq"... Wani irin dumm sultan yaji.. Fareeda ta tsaya tana kallon su.. Farouq dake jingine jikin motar sa murmushi ya subuce masa ba tare daya shirya ba... Dan duk da bega fuskar sultan ba yasan ya shaka... And sultan so that smile no farouq face..... Murmushi sultan ya kakalo kafin yace alryt then see yah.. Lets go fareeda... Juyawa tayi suka tafi duk jikin ta a sanyaye... Farouq yace "let's go in dear muje na gaisar da su umma...".. A parlorn umma suka iske jidda kamar zatayi kuka... Tana ganin farouq ta taso da sauri ta rugume sa "yayana".. Dago fuskan ta yy tace "lily what's wrong".. Kasa tayi da kanta yace "Amoon".. Ta gyada masa kai idanun ta na cika da hawaye... Saketa yy ya shiga bedroom din Umma... Tana ganin sa tace "kaima ka zama gadanga ko" ya zauna bakin gado yace "ina zaki hada mu wnn ai daban ne".. Ta tabe baki tace "gashi can maijiddah nata fama.. Ni narasa me suke gani akansa har suke wahalar da kansu shide gashi idan haskene duk kunfisa amma na rasa dalilin dayasa suke makale masa zuka zukan yan mata su tsaya bata Lokacin su akan wani Aliyu.. Yo Aliyun me wnn daga gani ba wata soyayya ze iya ba"... Murmushi farouq yy yana gaisar da ita.. Bayan ta amsa tace "ni nagaji bari de ya dawo dole yasan nayi duk yabi se wahalar mun da jikoki yake... Farouq yy Murmushi yade kamata granny... Tace "toya aiki" yace da godiya.. Befi minti goma ba ya fito ya iske jidda tana hawaye Fannah na lallashin ta... Ya zauna kusa da ita yace "lilyna".. Ya dago tace "yaya pls meyasa yaya Amoon baxe soni ba kullum sena kirasa amma baya dauka..."... Shiru kawai yy tace "pls ka kirasa nasan ze dauka idan kaine nice baya so shiyasa baze dauki nawa ba"... Be kira ba sbd yasan definitely Amoon ze dauka.. Kuma baya so kanwar tasa taji wani irin.. Se cewa yy "na kira sa beyi picking ba nima".. Da sauri ta dago ya gyada mata kai hakan ne yasa taji dan sanyi sanyi... Farouq ya langwabar da kai yace "saboda Amoon ko welcome din kirki bn samu ba nazo tun daga dubai... Ta rufe fuska da sauri shima murmushi yy.. Jiddah tace "akwai breakfast a nan but zamuyi maka lunch nida Fannah what do you want to have for lunch?".. Ya kalli Fannah snn ya langwabar da kai.. "Anything".... Ranar Fannah a gidan su farouq ta wuni tare suka hada masa lafiyayyen lunch ita da jidda... Farouq kuwa yay ta santi... A ranar sultan yayi ta kiran Fannah bata dauka hakan ba karamin tashin hankalin sa yayi ba wato sbd farouq ya dawo ko kiran sa ma bata dauka... Sede abinda be sani ba Fannah ma bata tare da wayar.. Tun daxu tana wajen fareeda kuma duk kiran da yake mata duk ta gani..... Fannah ce zaune saman bed din jiddah.. Ita kuma ta shiga toilet... Wayar jiddahn ne ya fara ringing... Jiddah dake cikin toilet din tace "Fannah duba mun".. Mumurshi Fannah tayi ganin har a toilet magana take.. Bayan ta duba ta dago tacemata "Yaya Amoon ne"... Da sauri jiddah tace "pls dauka jafin na fito wlh idan ya katse bnsan sanda zan sake waya dashi ba"... Fannah ta dauki wayan tanajin yanda jiddah ke watsa ma jikin ta ruwa da sauri.. Answer call din tayi kafin ta kara a kunne tace "hello"... "Hello" ta kara cewa jin bece komai ba... Mikama jiddah wayar tayi data fito.. Jiddah ta amsa da sauri... Tana matsawa gaban madubi.... Jin jiddah na gaishesa ne yasa ta tabe baki.. Tanaji jiddah na tambayar sa yaushe ze dawo... Babu wani alamar soyayya a tare da wayar da suke sema natsuwa da jiddahn tayi.. Amma alamunta ya nuna tana cikin farin ciki.... Ko 5minutes basu wuce ba jiddah ta aje wayar cike da murna ta juya tana kallon Fannah tace "yau naci babban sa'a tunda har yaya Amoon ya biyo kirana".. Fannah tace "nida na dauka beyi magana ba".. "Tab kinsan yaya Amoon kuwa." Fannah ta girgixa kai.. Jiddah tace "tunda nake bn taba ganin me jin kai kamar sa ba..".. Fannah ta kalleta Aliyu na fado mata a rai ta tuna ko magana zeyi kamar masa dole.. Tace "anya kinsa dr Amah".. Jiddah ta girgixa kai... "Sister you won't understand but ai muna tare dashi zaki gansa"... Fannah tace "kuma a haka kike sonsa" dan taga ita duk jin kan Amah seda ya sauke snn suka dedeta.. "Dan baki gansa bane shi komai nasa unique ne idan zaki gansa bazaki ga laifina ba dan inasonsa.. Ke bama ni kade ba ko a family din Radd daga Abuja har katsina masu sonsa basa kirguwa..Amma kallo bamu ishesa ba.. Har gara mu tunda relationship din mu is so close.. Yana dan kulamu amma batun soyayya kamar ma besan munayi ba"... Shiru kawai fannah tayi.. Jiddah tace "bazaki gane ba but ai ze dawo zaki gani though yace mun ma ba tare zasu dawo dasu cucu ba kila su riga sa kila kuma ya rigasu"... Fannah ta gyada kai.. Amma a ranta tana fadin tunda suka nuna suna sonsa ai dole yy jinkai".. Ita kuwa tunda ta iya da Amah bata ga wanda kuma baxata iya dashi ba.... Sultan ne ya fito daga gida still waya kare a kunnensa.. Yana kiran Fannah data ki picking ... Farida ya hadu da ita.. Ta fito zuwa gidan su farouq domin kaiwa fannah wayar.. Da kyar ta iya danne zuciyar ta tace "the phone is with me tana gidansu jiddarh".. Yace "oh see you dama tana wajen ki" murmushi ta kakalo ta mika masa wayar "pls ka wuce da ita ni dama ina karatu ne".. Karban wayan yayi sann yace "Sadeeq fa". Tace "be dawo daga aiki ba".. Gyada mata kai yy... Snn ta juya tana share hawaye shi kuma ya shiga gidan su farouq.. Parlorn mamie ya shiga.. .. Farouq da mummy ya samu Farouq na zaune yana danna system se kuma waya a kunnen sa... Sultan yace "mamien mu".. Mamie dake bakin stairs zata hau sama tace "Dana na kaina kwana biyu ka manta dani kodan Farouq baya nan".. Sultan ya sosa kai yana duban Farouq da dan murmushi.. "No mamie wnn ya isa ya hanani zuwa ne aiki ne wlh".. Mamie ta haye sama tace "kaide fadi gsky "... Zaunawa yy yana duban Farouq yace "bros wnn karan baka wani jima a Dubai ba".. Farouq ya gyada kai "yes a gida zan masu aikin sena tura masu"... Sultan ya gyada kai yana danna wayar fannah.... Fitowa Fannah tayi ganin sultan da wayan tace "lahh dama kaina barma wayar.. ". Ya mika mata wayan snn yace "sure ashe kina nan".. Ta gyada masa kai "nayi wa yaya Farouq lunch ne.. Na zubo maka".. Girgiza kai yy "no am full".. Daga haka ya mike yace "na wuce" sallama suka masa snn ya fice.. Tace "yaya sannu da aiki..." Ya rufe system din snn yace "tnx dear fita zakiyi ne".. Ta gyada masa kai "zanje gida"... Yace.. "Muje na rakaki".. Babu musu kuwa har ciki ya rakata..su mummy da daddy duk suna parlorn suna lunch harda Hisam.... Nan ya zauna ya gaisar dasu daddy.. Mummy tace "yaushe ka dawo".. Tace "yau".. Nan daddy ya dan masa tambayoyi game da aikin sa daganan ya masu sallama ya wuce tare da Hisam daya makale masa.. Mummy tace "I can see yanda Fannah ta sake da yan uwanta both maza da mata".. Daddy ya gyada kai.. "And sunfi shakuwa da Farouq fiye da kowa i'm observing all there moves".. Mummy tace "hakane koda baya nan always zakaga suna waya dashi"... Daddy ya dage kafada.. "May be kodan shi ta fara sani a matsayin dan family dinta"... Tace "I wish a hada zumunci".. Daddy yace "that's my wish too but ya zamuyi da wnn Aliyun da take so you knw I can't force my daughter sbd farin ciki na.. ".. Mummy tace "I don't mean to force her but kasan de bazamu zuba idanu muna kallo tana jiran wanda babu tabbas din dawowar sa ba .. Beside naga sun shaku da Farouq kuma.. Inaso koda wata rana ta fara sonsa danni har ga Allah yaron ya kwanta min a raina". Daddy yace "just pray for the best.. Kab family din nan babu wanda bazan iya bawa diyata ba inhar tana sonsa.. And idan zata iya jiran shi wnn yaron ko daga nan zuwa 2yrs ne I will support her dan farin cikin ta shine nawa.. And har ynx Mamana yarinya ce kawai stupidity din da baxan dauka ba shine ta gama sch babu tsayayye".. Mummy ta gyada kai praying for the best a zuciyar ta.. Ita bazata ce bata son abinda diyar ta take so ba but Amma yaushe ze dawo, is he coming back or he's just playing with her daughters heart.. Bata son diyar ta ta samu heartbreak.. Sbd taga yanda take kwana tana
Chapter 42 · 0% Book details