Sashe 54
Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
💫❤Love cycle❤ (18)✨ Duk yanda fannah tayi tunanin share ta da sultan keyi nadan lokaci ne setaga abun yafi haka kwata kwata sultan ya dena kulata ko magana yake inde tazo wajen seya dena ko gaisar dashi tayi sede yace yakike ina I don't care manner.. She's feeling guilty.. Duk yanda taso ta share sa kasawa take saboda tana ganin dan uwanta ne.. Yau gaba daya sun tashi da taron bikin gama makatantar secondary cikin wasu dake family din nasu... Tare suka tafi a motar fareeda ita da hafsar yusrah da Jiddah ko kowace motar tashiga... Suna fita Fannah da tayi kwana biyu bata ga Farouq ba ta hango sa rike da Hisam da sauri ta karasa wajensa da murnan ta... Farouq ya saci kallon sultan dake gefen su can jikin motar sa snn ya fara tsokanar fannah.. Sultan ne ya karaso wajen suka gaisa da farouq snn ya shige ciki ba tare daya kalli Fannah ba.. Jiki a sanyaye Fannah ta bisa da kallo.... Ganin haka yasa Farouq fadin "muje ciki"... Babu musu ta bisa suka shiga amma jikinta duk yy sanyi... .. Ganin wasu dayawa da sukazo daga katsina cikin yan uwannata ne kowa se murnan ganin ta yake shine ya mantar da ita damuwar sultan kowa se tambaya yake yaushe zataje katsina... Nan kuma aka shiga shagulgulan abinda ya tara sosai Fannah taji ta kayatu da abubuwan da ake a wajen.. Kuma duk suna tare da farouq yana kara gwada mata komai... Sultan duk yana kula dasu amma ya share... Koda akazo wajen pic kowa nayin hoto da ita amma bnd sultan kuma ita kade ce be yarda sunyi hoto ba...bin bayansa tayi ganin ya barwajen kuma hankalin mutane baya kansu... Yana karasawa wajen parking space tana riskarsa.. Tace "yaya sultan".. Tsayawa yy amma ba tare daya juya ba... Tayi gathering courage tace "pls what have I done to you that you're ignoring me"... Juyowa yy yana kallon ta.. Se kuma yace "because this the best for both of us".. Tace "tayaya" yace "yes because you don't need me baki sona kinada wanda kike so".. Fannah ta zuba masa idanun ta can kuma tace "shi wancan daban and kai kuma dan uwanane kuma bazakace bana bukatar ka cikin rayuwata ba".. Yadan furzar da iska kafin yace "fannah why, why yanuwantaka only, duk yanda muke yan uwa bazamu kasance tare na har abada ba da kinyi aure komai ze ja baya... I want you not only as my cousin sis but my life partner dazan rayu dake har karshen rayuwata".... Fannah ta fashe da kuka sosai "no yaya sultan bazaka fahimce ni ba am already into some" ya tura duka hannuwansa cikin sumar kansa "ohhh Fannah ki gane ma idon ki karya rufe.. Shi wann da kike magana a kansa yana ina" kallon sa take amma har tym din kuka take. Yace "yes tell me yana ina dayana sonki baze tafi yabarki ba, beyi considering wane hali zaki shiga ba, no phone call nothing nothing, let me tell you better stop deceiving ur self coz that Aliyu is just playing you".. "Sultan stop it wnn ba gsky bane he love me kuma nasan baze yaudare ni ba"... Ya runtse idanu yanajin wani kishi.. "How sure are you?".. Idan yana sonki where is he now? Why can't him drop his contact acikin content din nan... Fannah ki aje rayuwar da kukayi da Aliyu an face the reality..ki duba son da kikewa Aliyu and sekiga ni yanake ji".. Kullum ina ganin ki kara sonki nakeyi fa.. I'm ready na nunawa duniya cewa ke nake so kuma ke zan aura"... Durkushewa Fannah tayi tana rusa kuka sultan baxe fahimce ta ba.. Ita kanta batasan ya zatayi da soyayyar Aliyu ba da ita me ze hana ta amince masa... Sunkuyowa yy inda take cikin taushin murya yace "I'm srry Fannah that's why I distance my self from you.. Ina kokarin cire sonki ne amma na kasa wlh da da yanda zanyi danacire.." Sultan ya fada so broken.. Wanda har seda Fannah ta tadogo ta kallesa... Idanun sa sunyi jaa.. Sosai taji ya bata tausayi domin tasan makamancin abinda take ji shima yanaji.. Kamar yasan tunanin da take knn.. Yace "pls I need a favor from you".. Gyada masa kai tayi yace "inaso ki bani chance and kiyi kokarin koyan sona ko kadan ne"... Kallon sa kawai taitayi.. Yace "pls cikin son da kikeyiwa Aliyu ki bani koda 10% pls do me this favor".. Gyada masa kai tayi a hankali kamar me tsoran wani abu dan se ji tayi kamar Amah na kallon ta seta tuno moment dinsu na karshe *"wait babee you knw I love you ryt? Pls karki barni inaji a jikina ke tawa ce ni kade pls don't leave kinsan inasonki"*.. Kallon ring din hannun ta tayi tana kara fashewa kuka se taga kamar yau ne... Ganin haka yasa sultan ya kamata suka shiga motarsa ya zagaya ya tada suka nufi gida.. Har suka isa babu wanda yama wani magana... Bude motar tayi da kyar tayi masa se anjima snn ta fita.. Yy wani murmushi "Amoon wnn karon bazakayi defeating dina ba"... Fannah tana komawa gidan babu kowa dining ta tafi ta hado tea ta wuce dakin ta.. A hankali ta rika sha hawaye na zuba a idanun ta.. Kwata kwata bata san ya zata bullowa lamarin ba.. Wayar ta ta dauka ta kira hafsa bayan ta dauka tace "Fannah wai kin wuce ne"... Fannah tace "yes pls idan kin dawo I want to see you immediately".. "Ohk babu damuwa ai muna hanya"... Hafsat tagama jin Fannah tsab bayan ta gama bata lvri snn ta sauke numfashi tace "Fannah banga laifin ki ba sbd ita soyayya haka take but just think about it for how long zaki tsaya jiran Amah?.. Kinsan ita mace lokaci ne da ita shi kuma namiji bashi da tabbas Amah yayi maki nisa baki san ke bama kisan inda yake ba what if shi ya manta dake".. Da sauri ta girgiza kai.. Hafsa tace "I don't mean that but Aliyu ya zama past tense a rayuwarki idan ke baki san inda zaki gansa ba ai shi yasan inda ze ganki". Kallonta kawai fannah take without blinking.. Hafsa ta fahimce ta but she want to get that in her head.. Tace "mu aje maganar Amah but just look at sultan.. Menene ya rasa, duk wani abu da kikasan ana bukata wajen namiji sultan nadashi kuma ze kula dake sosai na tabbatar bazakiyi regretting ba kuma dan uwanki ko baki so mu kara kulla zumunci," dan murmushi Fannah tayi.. Hafsat tace "pls just give us chance koda 20% ne kinji.. Fannah ta gyada kai.. Haka Hafsat tayi ta convincing dinta.. Bayan tafiyar Hafsat Fannah ta kira maryam.. Kusan shawarar data bata knn.. fannah ta aje waya tana lumshe idanu tasani duk suna da gsky amma ta ita taya zata fara cire sa a ranta kwata kwata bazasu fahimce ta ba but she will try ko kuma tayi pretending amma tasan karya take tace a ynx zata cire Amah a ranta.. Tashi tayi ta fita jin su mummy sun dawo coz bata so ta zauna tayi tunani dan inde har zatayi wani tunani to Amah sede ya kara mamaye zuciyar ta bade fita ba.... Kuma fitan da tayi yasa ta dan samu sauki.. Bata rabu da mumm ba se 10 snn ta dawo daki anan tunani ya fara dawo mata ta runtse idanun ta hoping that bacci zezo amma setaga fuskar Amah..... Washe gari kam Fannah da wani irin ciwon kai ta tashi.. Tana ganin kiran sultan Amma batayi picking ba .. Ranar ma gaba daya bata fita ba da mummy ta tambayeta se cewa tayi bacci ne and mummy ta yarda .. Da yamma tana kwance a daki reading novel din da daddy ya bata.. Kira ya shigo wayar ta ganin Farouq ne yasa ta dauka.. Tana dauka jin muryan ta yace "fannah kina lpy kuwa" kafin ma tayi magana ya katse wayar.. Bayan kaman 10 mins ya kirata "ina parlor".. Tashi tayi tare da daukar hijab dinta ta fita.. Shi kade ne zaune yana pressing phone dinsa dagowa yayi yana kallon ta bayan ta zauna "yayana" yadan harare ta.. Keda kika taho jiya ko nemana bakiyi ba.. Ta langwabar da kai tace "mun dawo tare da yaya sultan ne".. Kallon ta yayi kamar baze yi magana ba se kuma yace "what's wrong between you and sultan".. Dan tura baki tayi.. Yace "yes tell me".. A hankali ta fara basa labarin tundaga ranar da sultan ya dena kulata har zuwa jiya.. Ta kara da fadin "inaso na fara koyon son sultan ko yaya ne"... kallon ta yake zuciyar sa na wani irin beating.. tace "yaya Farouq amma se ka taimakamin inaso nayi trying koyane".. Kallon ta kawai yake without blinking.. ta lankwabar da kai yaya Farouq kayi shiru... Murmushi yy "good kanwata kinyi tunani me kyau and zan goyi bayanki akoda yaushe" murmushi tayi "that's my bro shiyasa kk favorite dina".. Ya mike yana duba wrist watch dinsa.. Yace "zan fita dama kawai bn ganki ba shine yasa nace I just want come and check on you".. Itama tashi tayi sukayi sallama ta koma ciki shikuma ya fita... .. Tana komawa ta iske miss calls din sultan.. Dialing numbern tayi gaban ta na faduwa.. yana picking kamar zeyi kuka yace "inata kira but you're not picking duk hankali na ya tashi" Fannah ta runtse idanu kafin a hankali tace "srry how are you".... Basu wani jima suna waya ba ya mata sallama coz yasan a yanayin da take ciki ynx inde har ya matsa mata da kira ko wani abu yasan duk ze gundure ta ne.. And ko a daren ranar be kirata ba.. Duk da sultan yana son koda yaushe ya kasance da Fannah haka ya hakura ya rinka bata tym koda ya kirata sede kawai yace ya kira yaji ya take but baya daukar wani doguwar fira.. Ko haduwar sukayi zasu gaisa nrml.. Wnn ne yasa a hankali a hankali ta fara sakin jiki dashi suka koma kamar da.. Snn da wnn damar yy anfani ya fara sako mata da maganar soyayyar sa ita kuma tana kokari wajen basa tym tunda baya matsawa rayuwar ta.. A