Sashe 13
Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
ta kalli Fannah tace "kanin ki ne fa"... Fannah ta kalli hisam da ya kusa fashewa da kuka tace "uhmmm my lil bro rigima common idan ban maka ba wa zanyiwa" da sauri yaxo ya rugume ta.... Washe gari Fannah shaf tama manta da wani film dazasu je kallo ta kunshe a daki sbd sanyin da ake..... 3:30 hisam ya shigo dakinta da shirin sa ya daura katurar rigar a sama.... Tashin ta yashiga yi... Ta bude idanun ta cike da bacci tace "what?"... Kamar ze yi kuka yace saura 30mnts a fara fa.... Dan tsaki tayi ta tashi ta shige toilet .. Bata wani jima ba ta fito.. Riga da wando ta saka rigar daidai guiwar ta... Ta gyara gashin ta.. Snn ta dauki rigar sanyi ta saka amma bata saka hular ta ba seta yafa veil... Tayi kyau sosae... Dakin mummy ta shiga anan ta tarar da hisam... Ta kama hannunsa snn ta ma mummy sallama... Mummy tace "make sure you pray before living"..... Tayi addua kamar yanda mummy tace snn taja motar da..... A parkin space din hadadden silmah din tayi parking rike da hannun hisam ta shiga wajen mutane anata kai da kawowa taje wajen siyen ticket.. Taji ance "hello Fannah".. Da sauri ta juya jin muryar da batayi tsammani ba... Waro idanu tayi tace "kaine".... Ya dan harare ta yace "kina mmki ne dama nace monday yy nisa.. Any ashe kema kina zuwa kallo".... Dan tabe baki tayi tace "not at all ga wanda yasa nazo nan"... ta nuna masa hisam daya saki baki yana kallon sa... Sunkuyawa yy daidai hisam yana murmushi.. Hisam yace "good evening"... Kama hanun sa Amah yy yace "how you bro".. Yace "fne"... Amah yace "uhm bro what's ur name"..... Hisam yace "Aliyu"... Ware idanu amah yy yace "wow my namesake nice meeting bro" washe baki hisam yy yace "nice meeting you too"... Amah yace "am Aliyu too can you be my bro.... " da sauri hisam yace "of course yes"... Kallon Fannah tayi setaga kamar wani kanin sa dan setaga sunyi kama... Aliyu ya dago suka hada idanu da sauri ta ciro kudi zata mika ya rike hannun ta ya mika ya amshi guda uku snn yaje ya sai masu popcorn 🍿 guda uku shima ya mika wa hisam nashi ya rike biyun suka shika... Ya zaunar da hisam gefen sa bata da wani choice dan haka ta zauna gefen sa suka sakashi tsakkiya... Ya daura mata popcorn din a cinyar ta ba tare da ya kalleta ba ya juya suka cigaba da magana da hisam... A haka aka fara film din...kowa yy shiru sede shida hisam ne ma ke dan magana... Juyowa Aliyu yy yana kallon ta ganin ta wani share kamar bata gani ba yasa ya saka hannu ya dibar mata popcorn ya kai bakin sa.... Kallon sa tayi kamar zatayi kuka tace "biyani kayana".... Make kafada yy yana tauna popcorn din.... Ze Kara diba ta bige hannun sa.... Da sauri ya cire yana yamutsa fuska yace "ouhhh"... Murmushi tayi tana kai popcorn din bakin ta...... Ya harareta yace "zan rama ne"... Ta dage kafada irin sede karame din nan... Murmushi yy yana cigaba da cin popcorn dinsa... Film din yy kyau sosae series ne duk sati akeyi... Fannah taji dadin film din she feel dama gobe acigaba gani take kamar sati yamata yawa.... "Madam ko baki gaji bane" mikewa tayi ba tare da tace da Aliyu kala ba tana hararan hisam dake mata dariya... Gaba tayi suka bita a baya... Suna fita daga wajen ta nufi mota yace "frnd" juyowa tayi yace "let's branch there" ya fada yana nuna mata wajen shan ice cream da wasan yara dake gefen wajen... Noke kafada tayi... Shima ya noke tasa ya nufi wajen rike da hannun hisam... Babu yanda ta iya dole ta bisu.... Wajen yara ne keta wasa.. Wajen wasa da motar yara ya nufa dashi... togewa tayi taki shigowa.. Ya kalleta ya mata alamar ta shigo... Ta noke kafada... Wasu yara ne sanye da kaya wani kamar lion wani kuma tiger sun rugo suna wasu sukayo inda take... Ba shiri Fannah ta roga a mugun tsorace ta yi bayan Aliyu tana fadin "tell them to go away"... Barin wajen sukayi bama su kula da ita ba.... Me Aliyu zeyi bnd dariya.... Tsuke fuska tayi tana hararar sa... Se kuma ta shagala da kallon sa ganin yanda dariyar ta masa kyau kasancewar bata saba gani yanayi.. Kullum fuskar sa daure ba inba ynx da suka saba ba da yake mata murmushi... Dagowa yy ganin yanda take ta kallon sa yasa yaje ya biya kudin wasan motar hisam snn ya siya masu ice cream snn ya juyo toward her har lokacin idon ta na kansa ganin ya juyo ne yasa ta dauke kai tana tura baki..... Yana zuwa inda take yace "uhmm ai na ganki"... Ta ware idanu "me ka gani"..... Yadan karkata kai "oya fada mun kallon na menene"...... Ta tsuke fuska tace "yo namefa me zan kalla nan"... Murmushi yy yana dage kafada... Zaunawa tayi a daya daga cikin fararen kujerun dake gefen ta shima zama yy yace "pardon frnd"... Yasha ice cream daya ya mika mata.. Tace "wanda kasha zaka bani banason shi dayan nake so"... Shima sha yy snn ya mika mata.... Kamar zatayi kuka tace "kambu banason"... Shima ya yamutsa fuska yace "mu bayar ko"... Fisge daya tayi tace "kade bayar"....... Murmushi yy yana kallon hisam dake ta wasa cike da farin ciki... Ya dube ta yace "when is ur partner coming back"... Murmushi tayi tace "Tuesday inshaallah kuma daga nan na dena kulawa" ya ware idanu yace "why"... "Kaida kk shamun ice cream kaci mum popcorn" dariya yy yace "baku zan dena ba snn kuma muna tare wani lokacin ma keda kanki zaki nemeni".... Ta hararesa tace "tab"..... Chocolates dayawa ya siyama hisam... Sosai hisam ya sake dashi har beso su rabu... Har mota ya rakosu seda suka tafi snn ya shiga tasa..... Fadawa jikin mummy hisam yy yace "mummy what's" tace "what son".. Yace "mummy we meet one bro he's so nice he's my namesake" mummy tace "and where do you knw him"... Yace "no mum I don't knw him is sister that knw him he's so nice mum I like him nan yay ta bata labarinsa sa ya nuna mata abuwan da ya sai masa".... Mummy tace " ohk go and take ur bad perform ablution magrib tayi"..... Tashi yy da gudu ya haye sama... Mummy ta kalli Fannah data kwanta saman kujera tana danna waya tace "who is he" Fannah ta tashi zaune tace "who?" "Who is the person hisam talking about"... Dan tabe baki Fannah tayi tace "mummy just a frnd from sch"... Mummy na kallon ta tace "uhmm".. Tashi fannah tayi tace "mummm is not what you are thinking he's just my frnd"... Daga haka ta haye sama itama... A ranar bunu bunu se Aliyu ya fado mata se tuno abubuwa take game dashi.. Har washe gari Aliyu be bar ranta ba ita har mmki take komai nasa yana burgeta.. Kamar yanda yake unique haka komai nasa ji tayi tana kosa gobe tayi dan su hadu.. Sede ta ta kawo tunanin setayi sauri ta cire... A haka de ta kare weakend din nata..... More commentsand more typing...... ✨✨✨ Urs Nafisatu😍 . [8/12, 8:18 PM] +234 811 898 2182: *💫❤LOVE CYCLE✨*