Sashe 55
Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
hankali a hankali har wasu daga cikin family din sun fara kula da yanda suka fara shakuwa da juna.. Jiddah ta dubi Fannah tace "ynx kin sami sultan kin manta da Amah ko".. Murmushi kawai fannah tayi domin kau ko daya son Amah be ragu a ranta ba.. Tasan de sun shaku da sultan amma bazatace ta fara sonsa ba.. Kawai de tasaka sa a matsayin wanda zata iya aure idan har bata sake haduwa da Amah ba.. Farouq ne ya fito daga dakin sa.. Fannah ta bisa da kallo rabon ta dashi tunda yaje gidan su ranar nan yau 6dys knn sede suyi waya shima befi sau biyu sukayi ba setaga duk ya wani rame..hannun sa rike da car keys dinsa ya nufi fridge ta dauki ruwa yasha har lokacin Fannah kallon sa take.. Yana duban ta yace "cutie kallon fa" ta langwabar da kai "2dys banganka ba and duk ka rame kode baka lfy ne"... Yace "ko daya fa wlh aiki ne kawai.. Jiddah de kallonsa kawai takeyi.. Fannah tayi masa sannu snn ya masu se anjima ya fita..... Abu kamar wasa shakuwa irin ta soyayya se kara shiga take tsakanin sultan da Fannah kuma dayawa a fam din ynx ansan meke tsakanin Fannah da sultan.. Farouq ko idan kagansa duk ya wani rame haka ma fareeda sede kullum tace zazzabi na dare ga kuma karatu.. But ita tasan dalilin ramar ta dan da gasken ta rame wanda ta taso tana so tun yarinta tana ganin yana soyayya da wata ba ita ba.. Tana kokarin cire damuwar a ranta amma ta kasa.. Ynx ne ta fahimci abinda su yusrah keji.. Su fannah suna zaune a parlor dukan sa harda dady wayar ta ya dauki kara ganin sultan ne tayi silencing wayar.. Yana katsewa aka sake kira.. Mummy ta kalleta ta kalli wayar kafin tace "pick ur call".. Daukar wayar tayi ta tashi ta haye sama... Da kallo duk suka bita.. Daddy yace "I think mamana fa tasamu wani".. Murmushi mummy tayi tace "yeah ba wani bane sultan ne".. Daddy ya dan yamutsa fuska "I thought ma farouq ne sbd yanda naga closeness din su da ita".. Mummy ta girgiza kai "bashi bane but koni na dauka farouq din ne".. Murmushi daddy yy "hakan ma yayi inde hankalin ta zefi kwanciya ai Alhmdllh but hankali na ya kwanta da farouq sosai but sultan ma is ohk" daddy ya fada daka gani kasan yana farin ciki.. Sbd duk tym din da ya tuna daughter din tasa tana son wani wanda bama su san inda zasu sameshi ba se hankalin sa ya tashi...... Fannah na daga wayar tana murmushi tace "kai a gaban su dad fa kk ta kirana".. Sultan ya ware idanu "oh srry nasaka wata taji kunya but mene najin kunya nida soon zanyi wuff dake".. Murmushi tayi "see you ai kaine wuff din"... Ya dan langwabar da kai "you knw what." Tace "se ka fada"... "Gobe mom zata zo so tana dawo wa nasan maganar auren mu zataje kunnen baffa dan zata fadawa Abie snn su fadawa baffa dadd Ahmad ma naji ze zo wai"... Gaban fannah ya wani irin fadi.. Yace "kinyi shiru".. Dan murguda baki tayi se kuma tace "no nide ba ynx ba ka bari zuwa naje sch na dawo".. Yace "no nima bawai ina nufin ynx ba but ai bazamu rinkayin abu without their knowledge ba".. Ta gyada masa kai a sanyaye tace "hakane"... Jin yanayin ta se ya canza wata firar sbd baya son duk wani abu daze sa taji ya gundureta... Sun dan dade sunayi fira kafin suyi sallama shima hafsa ce tazo.. Jan ta tayi suka fita wai zata rakata.. Seda suka biya gidan baffa domin daukar yusrah dan a motar tama suka fita.. Yusrah dake cikin farin ciki tace "wlh har na kosa mom tazo gobe nasan wnn karon dole ayi magana kan yaya Amoon.. Hafsa tace "ke ta Amoon ma kike bata ita ba".. Yusrah tace noo bazaku gane ba wlh a duniyan nan bani da babban burin daya wuce naga na auri ya Aliyu nasan duk wnn da munyi aure komai ze zama nrml..." Hafsa tace "ita kuma jiddah fa".. Wata tsuka yusrah taja "malama dallah karki batamun mood dina idan ina abu ki dena sakamun ita a lissafina........ Washe gari kamar yanda sultan yace Hajiya Maimuna tazo mom knn.. Sultan ne yaje ya dauko ta tun a mota yake ta bata lvrin wacce yake so.. Ita de mom dariya kawai take dan ta kula dan nata yayi mugun kamuwa.. Har suka iso maganar ta yake mata... A part din baffa ta sauka kamar yanda tasama part din umma.. Dayawa ana ta shigowa gaishe ta but ita bata kowa take ba se mummy data shigo ynz.. Sosai ta Rugume ta tana murnar ganin ta mom harda kuka.. Duk da tanada zafi amma tanada rauni... Sun dade tare da mummy kafin ta tafi wajen baffa acan ta samu daddy nan ma wani kukan ta ringa yi da neman gafarar daddy.. Zaune Mom take a parlor su umma da mama da wasu saura daga cikin fam din duk suna ciki.. Sultan ma yana ciki.. Babu jimawa sega sadeeq da farouq ma duk suka gaishe ta da murna.. Mom ta rike haba "oh ni farouq baka da lpy ne".. Murmushi yy ya daga kai suka hada ido da sultan kafin yayi magana sega su fannah sun shigo.. Da sauri yusrah taje ta fada jikin ta "mummy na"...... Mom ture ta tayi tana amsa gaisuwar su fareeda idon ta na kan fannah da kanta ke kasa tana gaishe ta..." Zonan kiji dumin Mom din ki"... A hankali Fannah ta karasa kusa da Mom and Mom tayi hugging dinta "masha Allah kin girma sosai Allah ya rayamana ke".. Sultan ya karasa daidai kunnen Mom yace "itace mom".. Da sauri ta ware idanu "sultan are you for real?" Ya langwabar da kai "yes mom" "why didn't tell me that Fannah ce surukar tawa".. Sultan ya daga idanu suka hado ido da farouq.. Baze gane expression din fuskarsa ba amma yasan a halin da yake ciki ynx bame dadi bane.. Da ace zega fareeda tym din seya fahimci wani abu. But bayansu kowa zaka gani a parlorn yy farin ciki da maganar sultan .. Mom tace "oh yakamata duk na aurar daku na huta farouq dana Kuma ku fito da mata sadeeq dama ga hafsa Amoon kau ze dawo ya sameni" umma tace "aikam nima maganar sa na raina yazo ya hadasu duka biyun ya aura atoh dan bazan yarda su maida mu shashasha ba"... Mikewa yusrah tayi "umma bn gane ba wane irin mu biyu wlh babu wadda zan hadata da yaya Amoon" umma ta mata wani kallo "oh da kika samu ma zan saka baki har kike wnn maganar idan kikayi wasa se in barku dashi inga uban abinda zaku iya".. Mikewa yusrah tayi ta fice fuuuuu... .. Urs ✨✨✨ Nafeesatuu....😍😍 [8/12, 8:18 PM] +234 811 898 2182: *💫❤LOVE CYCLE✨*