Sashe 46
Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
sa "how will I directly tell him bana sonsa what if he feel bad.. And ze rinka mun kallon mara mutunci and bana so na samu matsala da kowa a family dina" farouq yy murmushi "common dear waya fada maki hakan ma baze faru ba he's not lyk that ze fahimce ki I'm telling dis"... Tace "Dan Allah" yace "sure dear shima nasan baze so ganin lil sis dinsa cikin kunci ba.. Abinda kike so muma shi muke so"... Ta saki murmushi cike da farin ciki yace "but that doctor idan be dawo ba zamu samu wani".. Fannah ta langwabar da kai "kai yaya na"... Yaja chin dinta "just kidding you dear inshaallah ma ze dawo"... Cike da farin ciki take kallon cute bro din nata wanda yake sakata farin ciki.. Kaf family din babu wanda take jinsa a ranta kamar farouq.. Yayi tapping din yace "yes kallon fa"... Yanda yayi din se ya tuna mata da Amah.. Tace "just looking at my handsome bro am sure ur wife is so lucky" ya dungure mata kai "see you"... Sun dade tare kafin su fito tare seda ya tabbatar ta zauna dining zata ci Abinci snn ya fice Tundaga ranar ta fara wasan buya da sultan ko daya bata so suma hadu and ko kiranta ta yayi basa dauka.. Fadan jiddah da yusrah kam se abinda yayi gaba tun abun na daure mata kai har ya dena dab dukansu tausayi suke bata ta kula kowa sonsa yake a cikin su ... Ynx haka suna tare da yusrah a parlon su gaba kamar yusrah zatayi kuka ta dubi fannah "yusrah at least koyayane ya Amoon ya nuna yasan ina sonsa amma kamar ma be sani ba".. Fannah tace "yna sane daku".. Yusrah tace "sosai ma baki san yaya Amoon ba da mugun basar da Abu".. Fannah tace "to why kuke batawa kanku lokaci a kansa har kike fada da yar uwarki a kansa"... Hade rai yusrah tayi ta mike tsaye.. "Ni kinma batan rai wlh tafiya zanyi... Da sauri fannah tabi bayan yusrah ta har ta kai kofa... "Haba meyayi zafi I'm srry dawo anbar zancen".. Yusrah tace "ya zaki namun maganarta anan ita har ta isa ta so abinda nake wlh ba er uwa ba ko wacece inde akan Amoon ne semun samu sabani da ita"... Fannah ta rike hannun ta calm down ni wasa ma nake matar yaya Amoon".. Murmushi ya subuce ma yusrah.. "Fannah bazaki gane ba inason Amoon yanda baki tunanin basar dani din da yake ma sonsa yake kara mun ina bala'in kishinsa shiyasa bana hada soyayyar da nake masa data kowa"... Fannah de murmushi take "wnn Amoon ya sace mana zuciyar ki".. Yusrah tace "bazaki gane ba wlh ya Amoon din ne ya hadu snn komai nasa daban gashi so silent and classy bashi da kule kyle mata basa gabansa shiyasa nake kara sonsa kawai fatana kar na rasa sa".. Fannah tace "inshaallah bazaki rasa sa ba sekin mallakesa"... Kamar yusrah zatayi kuka tace "bazaki gane ba halin yaya Amoon sometimes yana bani tsoro pls ki tayani da addua.. Dan idan na rasashi bnsan yanda zanyi ba"... Fannah tace "inshaallah dear idan ya dawo nida kaina zan rokesa ya dena wahalar mana dake.. Am sure yana sonki" yusrah tayi murmushi "kinsan ya Amoon kuwa wlh halinsa se shi".. Murmushi fannah tayi "ynx de mu shiga ciki".. Yusrah ta hade rai "ni tafiya zanyi" babu yanda fannah ta iya.. Sosai takejin dadin fira da yusrah da Jiddah dan basu da wani lvri sena Amoon.. Har wajen gate ta rakata... Sultan ta hango daze shiga motar sa ya fasa.. Hakan yasa tayima yusrah sallama ta shige da sauri zuciyar ta na bugawa" Tana shiga direct dakin ta tawuce dan karma ya shigo gidan su hadu.. Duban wayar ta dake ringing tayi ganin sultan yasa ta tura baki tana noke kafada kamar yana kallon ta.. Ita ga daya ma bata son su hadu.... Sultan ya kalli wayar sa ganin ya kira fannah for the fourth tym no answers.. He look disturb.. Why will she change.. Hakan na damunsa and he's getting mad at her.. He loved her shiyasa yake damuwa.. Runtse idanu yy kafin a hankali ya furta farouq.. Wani abu ne ya tsaya masa kafin ya koma gidan..., koda yamma fannah bata zo ba dan ynx gaba daya duk hanyar da zata hadata da farouq bata so... Wajen 9 sultan na dawowa direct gidan su farouq ya wuce.. Kannen farouq ya gani suna kallo se Jiddah dake dinner ita da autar su.. Duk suka gaisar dashi ya amsa masu cikin sakin fuska tare da tambayr farouq fa?.. Sukace yana ciki snn ya shiga... Farouq da fitowar sa daga wanka knn sanye cikin bathrobe yana tsaye gaban mirror yana goge sumar kansa sa karamin towel. Ya dubi sultan daya shigo ta mirror.. Ya dan saki murmushi ba tare daya juyo ba "Engr kaine?"... Sultan ya zauna a kujera "sure nine..." Farouq ya zauna kan stool din mirror looking at sultan da yake pressing phone dinsa... . Yace "yade naganka somehow".. Sultan ya dago looking at farouq babu yabo babu fallasa yace "yeah that's how you want me ai".. Da mmki farouq yace "I didn't get you"... Sultan ya hade rai.. "Why are you pretending.. Wlh farouq I don't knw what suddenly change you da ba haka kake ba oh sbd soyayya..?".. Farouq da ransa ya fara baci yace "ka fito fili kafadi abinda ke cikin ka not kazo ka ringa mun wasu manganu dan bn san inda ka dosa ba be a free man pls".. "Kai zan ce ma kafito fili sbd kasan me kayi... Ina gini kana rusa min am sure kaine kasa fannah ke mun abun da take ynx cos I propose to her kai kuma kana kishi shiyasa kabi ta bayan kasa har fannah take mun abunda take kawai idan kana sonta ka fito fili kawai a gwabza".... Dan tabe baki farouq yayi kafin ya juya yana kallon mirror tare da daukar turare ya fesa snn ya juyo yana kallon sultan da kyau yace "yes I loved her do you have anything da zakayi?".....