← Book details Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 78

Sashe 74

Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

💫❤Love cycle❤ (28)✨ Sultan ya runtse idanu zuciyar sa nayi masa wani irin zafi.. Ya dubi su yusrah da take ta sauke ajiyar zuciya kasan kadan take jira ta fashe.. Farouq ya budewa chucu mota zuciyar ta fess ta shiga se kanwar sa wacce ke bima Jiddah.... Jiddah kam tare dasu mamie ta tafi.. haka ma yusrah motar su mom tafi dukan su babu wacce bata kuka.. Hafsat dama tafiyar su daya da Sadeeq.. Fareeda ta gaisar da Amoon ya kalleta ta mirror yace "fareedan umma ya sch".. Tace "Alhmdllh".. A hankali Fannah ta gaisar dashi.. Ya noke kafada "bazan amsa ba"..ta Langwabar da kai "why".. Yace "fareeda baki ji me tace ba wai good morning haka ya kamata mata ta gaisar da mijin ta kamar ma batayi murnan ganina ba".. Fareeda kam murmushi kawai take Fannah ta ware hannu "but you didn't tell me you're coming".. Yace "umm na koma knn".. Tayi murmushi batace komai ba...yace "zaki gane kurinki kika sani ma ko acan kafin mu dawo za'a daura auren"... Fannah ta ware idanu yadan kashe mata ido... Yace "kinga daga can kawai fit... Duk inda zanje tare zamu tafi yarinya".. Fannah de tayi shiru batace komai ba.. Ita kanta fareeda se murmushi takeyi..... Tun basu yi nisa da barin Abuja ba suka fara bacci.. Ta mirror ya dubi fareeda ganin bacci take yasa ya maida idonsa a Fannah yanda take bacci se tayi masa kyau.. He just can't wait suyi aure yaga tana bacci tare dashi.. Dan kwantar mata da kujerar yayi yanda zataji dadin kwanciyar.. Snn ya shafa gefen fuskar ta a hankali... Dan bude idanu tayi se kuma ta lumshe..... Seda sukazo kaduna snn ta farka.. Tana kallon garin yace "kaduna".. Taita kallon garin.. Daga nan duk garin da suka wuce seya fada mata sunan sa.. Taita kallo cike da nishadi.. Idan kuma ta gaji seta koma bacci ... Zuwa 4 suka shiga cikin garin katsina... Fannah ta rinka kallon state din tata.. Ganin yanda take kallo yasa ya kamo hannun ta yace "kin gaji ko".. Gyada masa kai tayi ga azumi yace "anan za'a daura Auren mu".. Ya fada hankali yana dan murza hannun ta.. Fareeda setaji duk sun bata tausayi.. Hakika suna son junan su tasan idan akace za'a raba su zasu wahala... Tunda take tun tana yarinya ma bata taba ganin koda wasa Amoon ya nuna yana son wata ba.. Amma yau ko yanda ya rikayiwa Fannah a motar nan ya isa ta tabbatar cewa Amoon nason son fannah.....ita kanta ynx da sultan yaci ace ta ciresa a ranta amma ta kasa.... A babban family hause din nasu suka sauka.... Kafin ta fita Amoon yace "don't stress ur self wajen gaishe gaishen nan ki bari se ansha ruwa kinji"... Ta gyada masa kai snn ta fita... Duk yawan mutanen wajen da sultan ta fara hada idanu tana fita a motar dan kusan duk a tare suka isa.. Dauke kai tayi.. Tana kallon mutane dayawa da aka firfito sbd murnar ganin su.. Barin ma ita da kowa keson gani.. Kowa se zuwa yake yana rungume ta da yaba girman da tayi.. Fannah de se murmushi take ganin yanda kowa ke farin cikin ganin ta .. Dan daga kai tayi suka hada ido da Amoon yadan langwabar mata da kai... Alamar ta wuce daki mana.. Sede ta dauke kanta.. Ta cigaba da amsa gaisuwar da wata tsohuwa ke mata da tambayoyi se murmushi take ganin yanda tsohuwar ta hakimce saman kujera tana bayani da alama de kanwar baffa ce.. Chucu ce tazo ta kama Fannah tana fadin "Adda bari muje ta huta dan Allah kinsan ta gaji bakuma ta saba wnn doguwar tafiyar ba".. Adda tayi mata dakuwa "kinci ubanki Amadu haushi fa take ji bn kula ta ba".. Chucu ta murguda baki taja Fannah suka wuce wani daki daban... Fannah ta zuwa ta baje saman gado tana lumshe idanu "wlh na gaji ga wata irin yunwa".. Chucu ta harareta tace "bayan soyayyar da kukasha a mota se kuma kice kinajin yunwa na dauka a koshe kike".. "Ke da kika taho tare da yaya farouq kin koshi knn".. Chucu ta ware hannuwa "full wlh".. Fareeda data shigo ynx tace "itama a koshe take.. Dan yau nasha kallo nasan na biyo motar masoya ko kunya ta fa basaji"... Tashi Fannah tayi ta shige toilet tana dariya.. Ganin wani tsalle da chucu tayi ta rungume fareeda wai se ta bata lvri.. Ita kanta tun tanajin kunyar fareeda har ta ware ta rika biye Amoon a motar.. Kuma tasan daba dashi bane kila da tafi haka gajiya.... Adda ta dubi yusrah da idanun ta suka kumbura tace "ke kuma lpy keda baki rabo da fitina".. Yusrah ta murguda baki ta tashi ta shige dakin da mom ke ciki.. Adda ta tabe baki tana fadin "kyaji dashi nasan Aliyu ne ba wani ba".. Amoon da yadan kalleta ta gefen idon suka hada ido.. Dauke kai tayi ta nuna kamar ma bata gansa ba.. Dan murmushi yayi ya tashi ya koma kusa da ita tare da bata side hug. Ture sa tayi "kai nifa tsoro kk bani".. Daidai kunnen ta ya rada mata.. "Nifa na samu mata Adda".. Ta dan ware idanu.. Tayi masa alama da hannu akan wacece "ya rada mata "yanda tayi da fuska seda yayi saurin rufe mata baki dan karma ta daga zancen.. Ganin haka yasa tayi masa alama da zasuyi magana.. Tashi yayi ya fita yaki yarda ya kalli mammah ya yasan kallon sa take... Fannah na idar da sallah ta kara kwantawa duk tsokanar dasu chucu suke mata bata bi takansu ba dan wlh ta gaji.. Quranin data gani ta dauko ta fara karantawa se gab da magrib snn ta aje ..... Fannah fareeda ce ta shigo masu da kayan shan ruwan su sukayi snn suka fita tarawi... Washe garin ana idar sallah seda suka sha baccin su na gajiya snn suka tashi.. Ana yin azahar suka fara aiki kasancewar gobe sallah duk da akwai yan aiki dole su saka hannu sbd ayyukan dayawa.. Duk tare sukayi aikin amma babu wanda ya kula wata tsakanin ta dasub jiddah.. Sallah ce kade ke tashin su.. Chucu ta mikawa Fannah wasu kaji da aka gama gyarawa.. "Ki yiwa yaya dambun nama me yaji snn ki saka tafarnuwa".. Dagowa tayi suka hadu idanu dasu yusrah.. Taci fuska ta karba ta fara sarrafa ta... Tana gamawa ta saka a inda chucu ta miko mata ta dube ta tace "ina za'a aje".. "Kai dakin mu".. Fannah ta mike ta fita.. A parlor ta iskesu shida wani wanda da alama shima ba'a nan yake zaune ba jiya yazo "sageer" taji suna ce masa.. Dan gaisar dasu tayi ta wuce zuwa dakin su.. Ta aje .. Tana juyowa taga Amoon tsaye jikin kofa har ya bata tsoro.. Ta ja baya da sauri.. Se kuma ta shagwabe fuska tace "ka ganka ko" yace "nimene".. "Ka bani tsoro".. Ta gyara tsayuwa "to mene Acan".. Ta ware idanu "ina ruwanka".. Ya langwabar da kai "ke kikayimun da kanki".. Ta girgiza kai... Yy murmushi yace "just can't wait to teste it idan ansha ruwa zaki bani".. Fannah ta noke kafada.. Ya harde yace "sageer".. Ya amsa.. Ya dubi Fannah yace "come with me".. Bin bayan sa tayi bayan sun fita parlor yace "sageer waini za'a ma rowar nama".. Sageer ya ware idanu "wnn da kike gani maye ne mayen dambun nama ne ko bayan aure da kinyi ki boye".. Fannah tayi murmushi ta shige kitchen bama ta dauka sageer nada magana ba.. Koda aka sha ruwa duk yanda Amoon yaso cin naman nan kin yarda su hadu tayi karshe ma cikin mutane ta shige inda baze iya zuwa ba.. Se can da daddare tayi shirin bacci ya tura mata message "just craving for it amma kin hanani".. Tura masa tayi "srry".. Yace "no bad hope it will be the first thing I will eaten tomorrow after eid".. Ta tura masa da inshaallah.. Daga haka ta kashe wayar ta ta kwanta bacci".. . Washe gari eid.. Sukayi duk wasu dabiun daya kamata .. Snn kowa ya shirya cikin kayan sa masu kyau..Fannah ta rinka kallon yanda su chucu sukayi kyau kamar wasu larabawa.. Chucu tazo saitin kunnen ta tace "you look so take away kaman wata balarabiya zataje masallaci".... Murmushi kwai chucu tayi.. Key fareeda ta amso masu na mota wajen Adda ita tayi drving dinsu zuwa masallacin.. Yanda Fannah taga musumai dayawa kowa nata addu'a se abin ya birgeta fisrt tym zatayi sallah a kasar ta cikin state dinta tare dakuma yan uwanta ga musulmai ta koina.. Dole ta godewa Allah daya nuna mata wnn rana"... Seda fareeda ta zazzagaya dasu sosai snn suka dawo tunda tasan gari sosai tana zuwa... Sanda suka dawo kusan dayawa suna cikin compound din da alama kila duk dawowar su knn... Fannah ta rinka kallon Amoon dayayi wani irin kyau cikin manyan kayan snn ta dauke idanu ta maida kan dad dinta wanda kallo daya zaka mata kasan yana cikin matsanaicin farin ciki".. Tana fita wajen dad dinta taje ta rungume sa cike da murna .. Kusan kowa wajen iyayensa ya tafi yana masa barka da sallah.. Daganan suka rinka yiwa junan su aka fara yin hotuna na wajen hotuna seda sultan yasan yanda yayi ya tsaya kusa da Fannah.. A hankali yace "Fannah are you doing the right thing".. Kamar bazatayi magana ba se kuma can tace "me nayi".. Yace "you're ignoring me".. Tace "hakan shine dede".. "Why" tace "baffa yace na rabu da dukan ku".. Ya danyi murmushi "but ai ni kade kika kyale bnd Amoon".. Fannah tayi shiru amma har ga Allah haushinsa take ji.. Yace "pls koda call dinane pls be picking".. Gyada masa kai tayi.. Sbd dagowar da tayi taga Idon Amoon a kansu.. Seda gaban ta ya fadi Amma ta dake.. Ganin ya bar wajen ma gaba daya yasa duk jikin ta yayi sanyi.. Dama shi be shiga hoton ba gaba daya.. Bayan an gama kowa ya shiga ciki.. Har aka fara hada hadar cin Abincin bataga Amoon ya shigo ba.. Gaba daya duk se taji ta kasa ci.. Kusan har aka gama Amoon be zo ba. Sageer ne kade taji ya tambayesa akace may be ya tafi wani wajen.. Amma ita ai
Chapter 74 · 0% Book details