Sashe 16
Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tace "matar khalil"... Maryam ta tura baki irin na shagwababbun nan tace "bana so... Nide kizo muje"... Fannah ta tabe baki tace "breakfast first".. Kamar maryam zatayi kuka ta zauna saman kujera tace "pls swthrt forget about breakfast coz before you knw it tym yy" fannah tayi serving dinsu tana fadin "ai fa sekiyi am going no where sena cika cikina" Babu yanda maryam ta iya dole ta zauna suka yi breakfast dan dama batayi ba.. Suna gamawa suka sake shiri..... Duk wani abu da suka san zasu bukata suka siyosa.. Snn suka koma apartment din maryam. Suka fara kokarin hadan masa kayan tarba wanda suka san ze bukata Zuwa 2 sun gama komai sun gyara ko ina har sunyi wanka maryam ce keyin kwalliya fannah kam dama is not make up fan ...10mnts to 3 suna airport Gabadaya maryam ta cika da murna da taga abun kaunar tata da sauri ta fita tanaji kamar ta rungumesa sbd farin cikin ganin sa...fannah kam nadaga mota tana hango su.. Sunyi matukar dacewa da juna a hankali ta zaro wayar ta tana sakar masu pics seda taga sun karaso snn ta aje wayar ... Shigowa motar sukayi.... Fannah ta juya tana kallon su ganin duk sun shiga back seat sun barta ita daya... Tace "uhm am I a driver?" Gashi ma kin fada cewar maryam...murmushi tayi tace zaku sani.. Ta dubi Khalil tace "you are welcome bro"... Yace "bana amsawa sena ganki a Nigeria"... Dariya tayi ta fara driving tace "karka damu soon" yace "Allah yasa biki ma idan kikaje mana mungode" murmushi kawai fannah tayi... A kasan ranta kuma tana jin wani dadi.... Tade san ko basu je niger ba zataje bikin maryam nan ma ta samu damar neman family dinta.... Sede tana tsoro kar a hanata zuwa dan tasan halin daddy ze iya cewa aa.. But bata tunanin ze hanata..... Gab da zasu tafi kallon film Fannah ta koma gida domin tafiya da hisam.... Ta baro su maryam cike da birgewa bakaramin birgeta suke ba.. She wish ace zata itace.. Tana da samari masu sonta da yawa amma babu wanda ya mata beside ita dan kasarta ta takeso Nigeria... Tana so ta koma kasarta da zama ta hadu da family dinta.. Amah ne ya fado mata a rai... Ta wani hade rai as irin bazata Kara kulasa din nan ba.... Tana zuwa ta iske hisam already ya shirya ita yake jira ta dauke sa suka tafi.. Acan suka hadu dasu maryam dan haka suka shiga tare... Hisam ne yace "aunty bro is not here"... Dan tabe baki tayi tare da daga shoulder in I don't care.. Amma a kasan ranta she's wondering why bezo ba.... Maryam ce ta tabo tace "you're wondering why be zo ba ko"... Harara fannah ta zabga mata .... Khalil yace "wane " kamar maryam jira take tace "wani ne guy ne idan bata gansa ba ko daya seta hanamu sakar"... Khalil ya waro idanu... Nan maryam ta fara kunna ta.. Ganin sun hanata sakat yasa ta tashi tace "ni na wuce ku sameni cikin park din nan".. Daga haka ta fice suna ta mata dariya tana ji maryam madam jira mu tayi bnxa dasu ta fice....gurin da yake na shakatawa ta shiga .. Ta samu wata kujera ta zauna ta zaman ta bada jimawa ba su maryam suka shigo khalil na rike da hannun hisam dauke kai tayi... Su ma se basu yo inda take ba se suka shiga wajen suna dan zagawa gwanin bn sha'awa da ka gansu kaga masoya.... Fannah se kallon su take cike da birgewa... Kamshin turaren sa da taji ne yasa tayi saurin runtse idanun ta dan tabbas tasan yana kusa da ita..... Aliyu ya zauna yana kallon yanda ya runtse idanu yace "uhmmm you don't want to look at me again"... Fannah ta tura baki tana bude idanun ta sede bashi ta kalla ba.. Ta cigaba da kallon sun maryam... "Suna birge ki ko?". Kallon sa tayi ta saki murmushi tare da gyada masa kai.... Ya gyara zaman sa yace "kema ai kina da naki ai".. Girgiza masa kai tayi... Yace "why but you can't tell me you don't have a boyfriend nasan kinada samari"... Dage kafada tayi tana tabe baki kafin tace "I don't like them I need someone from my country..". Yace "but why?.. Meyasa se dan kasarki".. Tace "I want to marry to a Nigerian.. Because I want go back to my country where all my family are, I want live with them, inaso na koma cikin su duk da sun ware mu, I knw is not possible for my dad to let my go to Nigeria but marrying to a Nigerian ze bani damar bincikar family dina... I love them duk da basa son mu nima inaso ace ko bn zauna dasu ba ina ace wadan nan are my family.. That's why I want marry a Nigerian".... Murmushin sa me kyau yy yace "well thats good hakan ma yayi"... Murmushi tayi itama... Yace "am a Nigerian also what if I say"... Dago manyan idanun ta tayi tana kallon sa.... Ya dan cije lips dinsa kafin yace "what if I said I love you"........ Babu shiri maganar ta mata dirar makiya saman kai... A razane tace "what".... Yayi rolling eyes yace "well I didn't say it but if I said I love you will you accept?"... Girgira kai ta tafarayi kafin tace "no"... Ya dage gira yace "why?".. Tace "just"...yace "ohk then I love you"... Da sauri ta dauke kanta tana kallon su maryam da suke ta hidimar su . .. Aliyu yace in a wispher voice "one day we will be lyk them..." Da sauri ta runtse idanu... Yy murmushi yace "yeah coz I love you"... Bude idanun ta da suka tara kwalla tayi tace "Aliyu" yace "yeah that's me kuma ina sonki just think about it zamuyi magana leter".... Daga haka ya tashi ya wuce... Fannah tabi bayan sa da kallo har ya fice... Itama tashi tayi ta koma mota.. Gaba daya hankalin ta a tashe yake.... Gida ta koma sede ta kira su maryam tace su taho da hisam..... Ba yau aka fara cewa ana sonta ba but tarasa dalilin da yasa na yau ya kasa barin ranta... Har karfe sha daya idon ta biyu ita da sometimes ma kafin ten tayi bacci sede idan sun fita ko kuma suna fira.... Gaba daya muryar sa ta kasa barin cikin kanta ..... Wayar ta ne yy ringing ta kalli wayar tana tunanin me kiran ta... A hankali tayi picking tana kara a kunne without saying a word.... "Assalamu alaiki"., gaban ta yy wani irn faduwa jin muryar sa ta daki kunnen ta.... Cire wayar tayi a kunne tana kallon wayar da tunanin ina yasamu contact dinta maida wayar tayi tare da tattaro courage ta amsa masa sallamar cikin rawar murya.... Daga can bangaren yayi murmushi kafin yace "ummm baki bacci ba".... Fannah taja numfashi da kyar tace "who are you".... Aliyu yy rolling eyes "maganar dazu ce ta hanaki bacci"... kamar zatayi kuka tace "amma ai da wasa kk so"... Dan murmushi yy se kuma shima cikin kwaikwayon muryar ta yace "uhmm uhmm nifa da gsk nake"... Tace "sirr" yace "maa"... ta tura baki tace "bana so" yace "baki sona".. Da sauri tace "aa ni bn fada ba".. "Oh kina sona kenn".... "Pls kace wasa kk" yace "to taya zance wasa nake bayan inasonki". "Ka fada ne sbd nace ina son dan Nigeria".. Aliyu ya wara idanu "who told you" tace "eh mana".. Yace "see you.. Do you have the idea of tun yaushe nake sonki?"... Fannah ta kwanta tana kara rungume pillow kawai hakanan take jin wani irin farin cikin. Tace "inajinka ka tun yaushe"... Shiru yy kafin yace "I will tell you not today" kamar zatayi kuka tace "when".. Cikin muryar rada yace "se munyi aure"... "Aa nide ynx" yace "aa nide ba ynx ba" tace "plsss" yace "ohk then se kince kina sona"... Waro idanu tayi tace "bade zaka fadamun ba"... Yace "I will tell you leter but just knw that tun kafin ki fara gani na nake sonki"... Fannah ta zaro idanu "ka manta da fada muke"... Yace "yeah but ni ba fada nake yi ba I was doing it intentionally just to have close with you".... Shiru fannah tayi tana murmushi.. Knn duk haukan da takeyi yana sane da ita yace "ita kuma madaam din nan taita kunna mun wuta a tym din.. Do you knw that lokacin ko baccin kirki banayi sbd yanda nake ganin tsanata a idanun ki.. I was afraid fa karki ki kulani"... Fannah "ni bn tsane ka ba"... Yace "really kema kina sona knn".. "Kawai de we're frnds"... Yace "zaki yi bayani"... "Wasa ai kk mun ko".... Yace "zaki ga wasa tym din dana maido ki Nigeria".... Da sauri Fannah ta kashe waya tana dariya kasa kasa... "Lallai ma Amah shi koda yaushe da abunda zezo.... To bara mu gani dame zezo next" ta fada tana lumshe idanu se bacci..... .... Nikam nace zaku kiga abubuwa irii irii..... Kucigaba da bibiya ta ba'ayi komai ba acikin littafin Love Cycle nasan zakuji dadinsa fiye da duk littattafaina na baya kude cigaba da bibiyata.. More comments more typing..... ✨✨✨ Urs Nafeesatuu... 😍😍 [8/12, 8:18 PM] +234 811 898 2182: *💫❤LOVE CYCLE✨*