Sashe 2
Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Urs
✨✨✨
Nafeesatuh.....😍😍
[8/12, 8:17 PM] +234 811 898 2182: *💫❤LOVE CYCLE✨*
Written by
*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)
*writer of*
Saif
Adaan
Wada mafita
Saboda duniya
Love cycle......
Bismillahir rahmanir raheem
💫❤Love cycle.. (2)✨
Koda ta dawo ta shigo parlorn har lokacin daddy ne kadae zaune.. Amsa mata sallamar yy ta zuba masa idanun ta dake nuna alamar tayi kuka snn murya na rawa tace "dad nayi submitting" yana mata wani kallo dake sa taji kuka yace "kin taimaki kanki"... Kamar kau jira take ta fashe masa da kuka... Ko daya bata son taga tayi abinda ze bata ma dadyn ta rai bataso taga yana fushi da ita sbd gaba daya seta jita wani so lonely sbd shi dady mutum ne wanda yake spending duka tym dinsa inhar yana gida a kansu.......
Murmushi daddy yy shi kanshi baya iya jure fushi da ita.. Mika mata hannun sa yy alamar tazo... Aikam kamar jira take ta ruga ta fada jikin sa tana Kara karfin kukanta.. Bubbuga bayan ta ya shiga yi.. "Is ohk daughtee"... Cikin kuka tace "I'm sorry dadd pls ka dena fushi dani I feel so bad very bad daddyy"... Yana murmushi yace "to promise me bazaki karaba bazaki kara misbehaving ba" da sauri tace "Na dena dad".kara rumgume ta yy "common stop crying girly kamar ba jaruma ba"... Murmushi tayi tana kara shigewa jikinsa snn ta shiga sauke ajiyar zuciya... Sosai yake jin diyar tasa a cikin ransa yana sonta fiye da tunanin me tunani.. Ita da kanin ta kade yake kallo wadan da suke jinin sa sune kade ze kalla yaji farin ciki dukda kuwa yan uwan nasa suna raye amma sun masa nisa basa bukatar sa tare dasu.. Sosai abinda sukayi yake ci masa rai.. Sosai yake fushi dasu kuma shima yy zuciya dasu ya watsar dasu kamar yanda suka masa.. amma deep down inside him.. He missed them...he missed them very bad.but he is hurt... Shiyasa shima ya watsar dasu shiyasa shima ya manta dasu shiyasa shima yazo yacigaba da rayuwa with his own family da basu da yawa yasan suma zasuyi yawa snn ya manta dasu shima..... "Dady" Fannah ta kira sunan sa ganin yanda yy shiru.. Murmushi ya sakar mata yana jan kumatun ta kafin yace "muje muyi breakfast"... Gyada kai tayi suka nufi dining shi yay serving dinta snn ya fara bata tana karba cike da nishadi... Mummy ce ta sauko tana kallosu tare da kama kugu tace "waya baku ryt din taba min Abinci"... Duk zaro idanu sukayi suna kallonta kafin su kalli juna .. Dady ya nuna Fannah yace "itace tace muci".. Kwalalo idanu fannah tayi tace "ni kuma dad" ya gyada mata kai snn ya kalli mummy... Kafin mummy tayi magana fannah tace "mumm bani bace shine fa"... Zama mumm tayi tana karkada kafa.. Ku gama yau baku da lunch autana kawai zanba .... Daddy yace "sorry love" dauke kai tayi tana kallon fannah fannah ta dukar dai tana murmushi.... Aikam haka akayi da lunch tayi kane kane ta ja dan autan ta gefe tana bashi abinci tama ki kallon su dady da fannah da suke ta rarraba idanu.. Fannah tace "mummy" "shhh don't mummy me here"... Hisam ya juyo yana mata gwalo.. Ta balla masa harara... mummy tace "Au haka akayi Kinja maku autan nawa kike harara" da sauri dady yace "madam bnd horo da yunwa we can't take it anymore" ya fada yana langwabar... Hararan su tayi tace "oya kuzo badan halin ku ba" da sauri suka tashi suna murmushi... Suna gama ci Suka tashi suka koma parlor sukaci gaba da kallo ba tare da sun kalli mummy ba... Mummy tace "oh haka akayi zaku sani... Suma suka zauna suna kallon... Da da daddare daddy ya kalli mummy yace "madam how about the dinner".. Mummy ta dauke kai tace "yau ba dinner dana kade zeci abinci"... Mikewa daddy yy yace "mamana zokiji wani Abu".. Daga haka sukayi hanyar fita... ganin haka yasa da sauri mummy taje ta dauko mayafinta suka fito lokacin har su dady sun shiga mota.. Mummy ta bude baya ita da hisam suka shiga tana hararan dady tace "kafar mu kafar ku.".. Duk dariya sukayi snn dady yaja motar suka fita.. Yawo sukayi sosai sunyi ciyeye iri iri.. Se 11 suka dawo daga nan kowa ya neme makwancinsa haka suke rayuwar su cike da farin ciki su hudu se kuma abokanai basu da wani family da zasu ce nasu ne........