← Book details Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 78

Sashe 29

Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*💫❤Love cycle❤ (11)✨ Ya kalli fareeda yace "ina zuwa ne"... Tace "zamu canza room ne grandma duk ta samana ido".. Ya saci kallon umma kafin yace "ohk muje nima wajen ta nazo".. Har sun juya zasu fita mom sa'a tace "oh mu baka ganmu ba ko sadeeq".. Sadeeq Fannah ta maimaita sunan a ranta... Knn wann shine sadeeq saura Aliyu, hakanan taji duk tafiso taga Amoon din nan,.... Sadeeq ya juya yace "oh mummys am srry good evening" mom raheena tace "bamu amsawa".. Bin bayan su Fannah dasuka fice yy yana fadin am coming mum bari na gaisa da sister na ya bar masu hisam da umma ta kira nan yabi su fareeda... A wani room ya same su fareeda nabawa fannah labarin fadan da sukayi da umma har tace ko part dinta bata kara zuwa... Fannah se dariya take.se mmkin yanda ko bakunta daya bata nuna mata ba kamar dma already sunsan juna.... Sadeeq da ya shigo ya dubi fareeda yace "umm parrot ta fara maki zubar tata ko"... Fareeda ta tura maki kai ya sadeeq.. Yace "ni kinma ki bari mu gaisa da ita aiba yar uwar kice ke daya ba" fareeda tace "wait let me introduce you to her ai yar uwa tace mace"... Sadeeq ya rungume hannu yana kallon kanwar tasa... Fareeda tace "fannah meet ur brother yaya Sadeeq Aminu Radda he's nice but sometimes hummm".. Tayi shiru duk dariya sukayi.. Fannah tace "tell me sometimes me".. Fareeda tace babu ruwana... Duk dariya sukayi.. Sadeeq yace "yeah kingamu Fannah we're all ur relatives hope you'll enjoy living with us".. Fannah tace "inshaallah but duk ina sauran"... Sadeeq yace "suwa knn" tace "su Amoon, Yusrah, sumayya, jidda, salim, fuad, hafsat, duk bngansu ba Farouq ma tunda nazo bn gansa ba sultan ma tun dazu bn gansu ba"... Sadeeq yace "Farouq ina jin sun fita wani aiki ne.. Ynx zaki gansa for sultan I don't knw where he's.. Amoon kuma dama ba'a Nigeria suke zaune ba suna America da Dad(Ahmad) da iyalinsa a can suke da zama se sukan zo hutu.. Dama su uku ne dashi Amoon din se salim se Cucu sumayya knn.. Jidda na katsina gidan aunty babba first jika ta Radda, yusrah ma a Lagos suke zaune mijin mamy acan yake aiki sede shi sultan yana nan yusrah ma ba laifi tana yawan zuwa nan... Fu'ad kuma dan dan mom sa'a yana Sudan karatu gidan Abba Rabiu . dasu Hafsat duk can suke zaune but da anyi hutu yake dauko family dinsa su dawo... Kinji inda yan uwanki suke".fannah ta jinjina kai... Ita kawai ta kosa taga kowa ya dawo... Yanda taga fareeda ta sake da itane yasa ta gane lallai family dinta sun damu da ita.. Dan fareeda tace yanda ake maganar ta kamar tana nan... fannah taji dadi sosai sadeeq ma ya zauna suka sha fira.... Sultan ne ya shigo.. Yana kallon su yace "kuce nan kuka gudo" fannah tace "haba ai munyi fushi wai tunda ka dauko mu ban kara ganin keyar ka ba".... Sultan ya sosa kai yace "gidan ne ya cika shine na bari ku gama gaisawa any way you guys should come out for dinner"... Duk tashi suka suka nufi babban main parlor wanda akecin abinci idan har za'ayi taron family.... Duk anan ta iske duk ilahirin family dinsu wadan suke nan.. harda mummy dinta da daddy wadanda kallo daya zaka masu kasan suna cikin farin ciki...suma duk guri suka samu suka zauna..baffa yana tsokanar su ita da fareeda.. Yace "duk sauran matana basa nan saura ku kade" a haka yaita tsokanar su ana dariya... Farouq ne ya shigo da sallama.. Duk aka amsa masa.. Yana sanye cikin kananun kaya masu taushi se kamshi yake.. Da Fannah ya fara hada ido.. Dan ware mata yy ita kuma ta sakar masa harara...daddy yace "Farouq se ynx"... Yadan sosa kai "daddy wlh aikine ya rike ne bn jima da shigowa ba .... ".. Gaisar dasu yy ya masu sannu da zuwa snn ya gaisar da jama'an dake parlon...shima guri yasamu ta zauna opposite Fannah yanda ze rika ganin ta... Dan langwabar da kai yy yana mata alaman srry ita kuma ta noke kafada... Yy kamar zeyi kuka.. Ita kuma ta dauke kai tacigaba da cin abincin ta tana murmushi....... Seda aka gama dinner snn baffa ya fara magana.. Inda ya kara rokon afuwar abba da kuma jinjinawa fannah, Farouq da kuma sultan dan sune jigo da dawowar su daddy.. Daga haka kowa ya tashi zuwa inda ze kwana... Umma tace "fareeda bana gayyar ki fa".. Dariya tayi suka shige dakin da suka fito... Farouq ne ya biyosu "haba sweet sis wnn hararar fa". Fannah tace "ai munyi fada tunda mukazo bn ganka ba bayan kasa muna hanya".. Kamar zeyi kuka yace "eyyer am srry wlh aiki ne ya rikeni shiyasa but am srry" ya fada yana kama kunnen sa.. Fannah ta rungume hannu tana dauke kai... Fareeda kau me take bnd dariya ya harareta kafin ya dubi fannah.. "Look sis kinga tunda de yau kinga bamu samu tym ba gobe ki shirya se mu fita zan kaiki kiga birni"... "Yauwa kaga seka kaini gidan maryam".. Fannah ta fada so excited.. Yace "duk inda kk so inda a abuja ne zan kaiki"..dafe goshi tayi tace "taya zanyi contacting dinta"... Sim na MTN ya ciro daga aljihu sabo ya mika mata "I got this for you tun jiya na siya na maki register number na na ciki"... Karba tayi cike da farin ciki.. Fareeda tace "yaya Farouq kode kode" harara ya balla mata "thank god you're not close to me dana rankwashe ki"... Dariya fareeda taitayi shi kuma ya harareta kafin ya maida duban sa ga Fannah da bama ta fahimci inda maganar fareedan ta dosa ba ita de kokarin saka sim dinta kawai take.. Yace "sis am going goodnyt" hannu ta daga masa tana murmushi ya kalli fareeda "lil sis goodnyt yau de a part din umma za'a kwana knn"..... Fareeda tace "nyt bro.. Aikam ina nan har se lokacin da aka gyara masu part dinsu"... Daga haka ya fice..... Bayan fannah ta gama saka sim din bada jimawa ba kira ya shigo wayar... "Bst bro".. Ta fada ganin sunan na yawo... Dauka tayi taba tunanin wanene wnn.... Muryar Farouq taji yace "hi bea that's my number".. Dariya tayi tace "bst bro" yace "yeah ko bani bane"... "Sure kaine"... Ta basa amsa dan hakanan taji tafi jinsa a ranta fiye da kowa ma a family din kodan shi ne ta fara sani a family din su oho".. Yace "good alryt good kiyi bacci me dadi a Nigeria you're welcome sister".. Daga haka ta kashe...babu jimawa taga Farouq ya mata recharging... Cike da farin ciki ta sayi data... Ta hau what's app... Suna lvr da fareeda tana chat da maryam inda cikin dubara fannah ke tambayar maryam gidan su da dama already tasan unguwar.. Maryam kau ta zage ta mata kwatance Ba tare da ta kawo komai ba... Dan dama sun saba irin hirar... Sun jima suna hira kafin suyi sallama... Fannah ta dubi fareeda da wayar da ke ringing for the fifth tym tace "pls pick the call wulakanci ba dadi fa" fareeda ta murguda baki tana hararan wayan "Allah bazaki gane ba this guy is so annoying.. Ni kinga mutanen nan duk basu gabana ina da wanda nake so".. Fannah ta dage gira tace "really to wane wnn a bani lvrinsa kinsan bayan mummy, daddy and maryam bn taba zama nayi lvr da wani ba .. Dan haka tunda yau Ina cikin yan uwana let's gist pls kafin sauran su dawo".. Fareeda se taji ta bata tausayi but she can't tell cewa ga wanda takeso sbd shi wanda take so dinma baima san tanayi ba... Bazata iya bude baki tace mata cewa Sultan ne wanda takeso ba... Murmushi tayi tace "wanda nake so be san ina sonsa ba" fannah ta kalle ta cike da tausayi lokaci guda Amah dinta ya fado mata a rai wanda kullum sonsa ke sake zama sabo.. Bata tabaji kodawasa sonsa a ragu a ranta ba ballantana ma ta deja.... Kallon fareeda tayi tace "Allah sarki yar uwa inshaallah komai zezama nrml".. Fareeda ta gyada kanta tace "inaji a jikina dan son danake masa bana wasa bane shine dalilin dayasa bana sauraren duk wani danamiji".. Cike da tausayin ta fannah tace "inshaallah"... Fareeda tace "kefa kema bani lvrin naki"... Fannah ta girgiza kai nima kusan dayane sede mine is different"... Fareeda tace "lyk kema kinada wanda kikeso be sani ba".. Fannah ta zauna tana rungume pillow... Tace "nop we both love each other but....... Nan ta kwashe duk lvrn Amah ta bata tundaga ranar da suka hadu har yau... "... Fareeda ta jinjina kai "gsky soyayyar ku tayi tunma daga lokacin data fara.. But ynx ya zakiyi knn"... Fannah ta share hawayen da suka zubo mata... "I will wait for him coz duk wanda zanso to bayan sa yake... Inda zabi na za'abi to konan da shekara nawane I will wait for him.. But I don't have that's ryt.. Shiyasa kullum nake addu'a Allah ya maido minshi kafin lokaci ya kure mun"... Fareeda tace "Allah ya amsa addur mu"... Daga haka sukacigaba da labari wanda duk sch ne se 12 snn sukayi bacci.... Washe gari bayan an gama breakfast baffa yasa a zagaya dasu cikin gidan.. Inda komai na gidan da tsarinsa yake burgesu.. Daddy da yan uwansa maxa kowane yana nashi part din matan kuma kowa tana dana inda zata sauka idan tazo ita da iyalan.. Baffa ya yabama daddy makulan gidan sa da kuma motoci guda hudu... Daddy biyu mummy daya se Fannah ma daya.. Abie ya kara ma daddy da mummy mota kowa daidai yace "no need ya sayi wata motar... Yayinda Dad(Alh Ahmad) ya bama Fannah itama mota..... Abba (Alh Aminu) ya bama hisam shima mota... Daddy yayi farin ciki sosai hakika kyauta dadi gareta duk da sun san yafi karfin kome za'a basa amma sun masa wnn ya nuna cewa hakika sunyi kewar sa... Ya rungume su yana farin ciki.... Fannah ta rungume fareeda sbd farin cikin abinda yan iyayen nata da kakanata suka mata.... .. A ranar aka saka a gyara masu gidan duk da de shi daddy yace baze komaba
Chapter 29 · 0% Book details