Sashe 5
Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
💫❤Love cycle.. (4)✨ Washe gari kamar yanda tayi alkhawari sukaje lab din domin tambayar office dinsa.. Aka masu kwatance cikin teaching hospital din suka shiga direct inda office dinsa yake sukaje.... Hadadden office ne Wanda daga gani kasan meshi babba ne... A ran fannah tace "dole yy wulakanci yana jin kansa sama".. PA dinsa suka tambaya anan aka tabbatar masu be zo ba. bama ya zuwa se yana da aikin da zeyi kamar surgery ko zema student class da kuma yan minor things da ba'a rasa ba.... Haka suka juya jiki a sanyaye... Washe garima suka gama zagayen nemansa baya nan in takaice maku seda sukayi 4dys suna nemansa amma kome kama dashi babu ranar sun gama zagayen neman su sun gaji suka yada zango wani garden Wanda yake shiru suka zauna... Maryam ta dubi Fannah da take ta wani daure fuska dariya tayi tace "easy mana love saki fuskar mana" kamar fannah zatayi kuka tace "wlh nagaji sbd dalili biyu yasa nake neman afuwar sa"... Mekewa maryam tayi tace "let me get something for us dan nasan harda yunwa take cinki" ficewa maryam tayi yayinda ta dauko wayar ta tana dannawa ... Kamar ance ta daga kanta ta hangosa daga can zaune cikin shigar kananan kaya yana amsa call.. Juyowa yy waya kare a kunnensa suka hada idanu... Da sauri ta dauke kanta gaban ta na faduwa.... dan dakewa tayi tana ganin wnn ma wata dama ce for her to apologize.. Hakan yasa ta tattaro duk wani courage ta tashi ta nufin inda take.... A hankali take tafiya toward him yana kallon lokacin da ta taho seda ya bari tazo gab snn ya mike ya nufi hanyar fita.... Cak ta tsaya tana kallonsa har ya fice.. Jiki a sanyaye ta juya hawaye cike a idanunta.. Tunda take bata taba ganin dan wulakanci da rainin hankali ba kamar sa..... Zama tayi bayan ta gama share hawayen ta tana daure fuska tanaji a ranta ta gama bin wnn mutumi har abada da sunan bada hakuri.... Koda maryam ta dawo bata fada mata komai ba ta ware suka cigaba da firar su... Tundaga ranar Fannah bata kara neman sa ba Monday... Seda Fannah ta tabbatar bata manta komai ba snn ta taho ta biyawa maryam sann suka taho yauma kamar wancan karon sun shiga bada jimawa ba ya shigo sanye cikin suit sede be sanya rigar saman ba se ya daura lab coat a sama.... Gaisar da class din yy duk suka amsa kafin ya fara bin yan class din kallo da lumsassun idanun sa har ya daura a kanta... Gabantane ya shiga faduwa amma seta dake ta daure fuskar ta... Cikin cool voice dinsa yace "class rep ryt?" Gira daya ta dage tana kallonsa cike da jin haushin sa.. Ya tabe baki kafin yace "any way come and stand by the door ur permanent position in my class"... Bnx tayi batace komai ba... Har seda ya juyo cike da isa yace "am I not talking to khadeeja".... Ba shiri fannah ta dawo inda yace cike da mmkin wnn bawa to ina ma yasan sunan ta... Harde hannu tayi tana zuba masa harara tana kallon yanda yake masu bayani gabadaya class din take da yanda kowa ke cooperating amma ita kam tayi shiru dukda kuwa ta sani shima kuma be tambaye ta ba be ma kalli inda take ba... Allah ya gani bata son tsayuwa amma ya zatayi ta nuna kamar be dameta ba..... A haka har ya gama ya fice .... Tabe baki tayi snn ta fice ko jiran maryam batayi ba taje inda inda suka saba zama ta tsaya.... Maryam taxo tana dariya tace "uhmm gsky mutumin nan yaci kai keda kowa ke kaffa kaffa yake ji dake shine shi yace ba haka ba wow I love this game can't wait naga karshen sa.."fannah da take danna wayar ta bata dago ba tace "i will be the winner while him the loozer" maryam na zama tace "uhm then after that what will be the next thing" tabe baki tayi tana mikewa tsaye "let me get us something"... Gyada mata kai kawai maryam tayi sbd wayar ta da tayi kara... Direct inda tayi parking din motar ta nufa snn ta nufi teaching hospital din... Office dinsa ta nufa.. Tama PA dinsa magana akan ya fada masa yy bakuwa.. Bajimawa ya dawo yace ance ta shigo ... Duk da gabanta na faduwa amma seda dake ta shiga a hankali sassanyan kamshin daya dake hancinta yasa ta dan rufe idanu office din very cool ya mugun haduwa... Dan kalle kalle tayi kafin ta hangosa cikin kujera system a gabansa yana dannawa koma dagowa beyi... Hankalinsa kwance just as handsome as he is...... Dakewa tayi kafin takarasa ciki batare da ta nuna ta damu da kin kulatan da beyi ba ya zauna cikin daya daga cikin kujerun da suke gaban table dinsa.... Cikin rashin damuwa da yana jinta ko bayaji tace "am not here to apologize, settle or any of the such let's continue the way it started or the way you want it I knw you have ur own reason for all what you're doing but no matter how it is or how it may be.. Knw one thing that at the end you will be the loozer because am ready for you".... mekewa yy duk tana kallon sa har ya isa gaban dispenser ya diba ruwa cikin mug yasha kadan snn ya dago suka hada idanu... Ya dage gira daya kafin yace "do you need water?"... Mikewa tayi tana tabe baki kafin tace "you need more" daga haka ta fice tana tunanin rainin hankali da kuma jin kai irin nasa... Komawa yy saman kujera tare da mug din ya zauna yana dan jujjuyawa kafin ya dakata ya saki wani murmushi tare da cizan dan lips dinsa yace "Khadeejah Muhammad Radda.. Yes you're ryt Aliyu comes to ur life with a reason but not as you think.. " ya daga kansa yana kallon sama tare da cizar lips dinsa... Yace "let's see the end of the drama"... nigerian dishes ta masu ordering da drinks se kuma yan chocolate da ta saya masu dan dukansu sha zaki ne koda ta dawo har lokacin maryam bata gama waya ba cin abincin ta farayi... Koba komai zuciyar ta ta dan mata sanyi daga abinda gayen nan ke mata tunda taje ta nuna masa ba tsoran duk abinda zeyi take ba....... **************** ****************** Haka suka cigaba dayi babu mai kula wani bata ganin sa se a class kamar yanda yace kuma a tsayen take tsayawa ta hade fuska kuma bata cooperating kamar yanda shima bai taba tabayarta ba sede duk abinda yake kaf babu wanda bata kwashewa a kanta kuma ta kula ana ganewa sosai.. A haka har sukazo na karshe inda zasu fara gwada aikin akan dabba kamar kullum yauma a tsayen ta tsaya kafin su fara.. Dan revision suka farayi yana tambayar question ana basa amsa duk question din daya tambaya babu wanda Fannah bata sani ba kuma tayi bris kamar ma bata class din.. Wani question ne ya tambaya kowa yy shiru an rasa me bada amsa.. Sarai Fannah tasan question din amma tayi shiru... Can batayi tsammani ba taji yace "young lady by the door"...... Gabanta ne yafadi dan ko daya bata dauka zece ita ba... Amma seta share tamaki nuna tasan da ita yake... Se ji tayi yace "Khadeejah can you answer the question".. Yanda yake kiran Khadeejah kamar shi ya rada shi yasa ta dan gyara tsayuwar ta tasan wulakanci ne yasa ya kirata ta bada duk ita ina ruwanta da class dinsu tasan idan bata fada ba ze iya dizgata kamar yanda ya saba... Dan haka ta dake tace "the questio?" cikin daure fuska tayi maganar.. Yan class de sun rasa wnn yar tsama dake tsakanin Fannah da Dr. Amah... Be fada da kansa ba se yace wani ya fada mata... Bayan an fada matan ta dubesa direct ta fada masa Answer din.... Ya gyada kai yace "well i knw the class need more explanation about it can you face the class and explain more to them just as a teacher"... Dan dage kafada tayi snn ta dawo daga gefensa tanajin yanda kamshin turaren sa yake shigar mata hanci... Dakewa tayi tare da aro courage ta fara bayani with confidence dan bata so kodaya ya rainata.... Cikin muryar ta me dadi ta fara masu bayani dalla dalla har abinda beyi tunani bama seda ta masu bayani tsaf bayan ta gama ta juyo tana kallonsa tace "thats what I knw about it any correction sir?".... Duban class din yy yace "perfectly correct you explained it perfect 👌 and for that I've forgiving you, you can go and sit down clap for her".... Nan da nan aka dauki tapi.. Fannah ji tayi kamar tace bata zuwa dan rainin wayo seda ma aka zo karshe snn ze wani ce taje ta zauna but deep down she's happy..... Zuwa tayi ta zauna maryam harda rungume ta dan murna.... Daganan suka fara gwada practical din akan idanun dabbar duk da shine keyi amma yana jeho masu question akai akai... Kuma da ya jeho se yace Khadeejah... Ita kuma kai tsaye ta basa amsa....... Sede idan har bece ita ba bata magana.. Can ya tambayi wani question kowa yy shiru babu wanda ya amsa kuma be nuna kowa ba.. Ganin kowa yy shiru ne yasa tafada cikin nuna halin ko in kula... Dago manyan idanun sa yy yana kallon ta... Gabanta ne ya fadi saura kiris ta rude amma ta dake tana tunanin kode ba daidai ta fada ba..... Wani murmushi ya sakar mata wanda seda ta kusa da burburcewa snn yace "wow are you this intelligent?. that's wow keep it up ohk" bata san sanda ta gyada masa kai ba sbd yanda ya tsare ta da idanun sa... A haka suka cigaba har aka tashi yau suka karkare se nan da 2wks kuma zasu cigaba tabi akan wasu mata man sauran kuma se a practical year dinsu zasu shigesu gadan gadan wanda shi kuma a asibiti zasuyi...... Tunda suka fita sedai maryam ta kalli Fannah ta fashe ta dariya.. Can dai da Fannah ta gaji tace "ke ya isheki"... Maryam ta ware hannuwa tace "that's