← Book details Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 78

Sashe 37

Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

suke da nishadi suna dariya... Dan lumshe idanu yy zuciyar sa na masa zafi... Farouq be bar fannah ba se gab da mangariba snn suka taso ganin sun taho yasa sultan boyewa inda bazasu gansa ba yana kallon su har kofar parlor ya rakata snn ya juya ya fice gidan... Sultan ya lumshe idanu yana fursar da iska me zafi.. Ko ba'a fada masa ba yasan Farouq son fannah yake sede tsoransa daya kar ace itama tana son sa.. He have to do something tun kafin shakuwar su tayi nisa duk da yariga yasan already fannah tafi shakuwa da Farouq a kansa amma dole yasan abunyi dan tunda ya daura idanun sa akanta kullum da soyayyar ta yake kwana yake tashi bakuma ze yarda wani ya masa shige ba......
Chapter 37 · 0% Book details