Sashe 61
Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
fannah taji dadi sosai chucu da ta ganta kamar tayi hauka... Dan tayi murnar ganinta over duk da suna yawan waya... Ranar Fannah bata samu kanta ba.. Dama su Jiddah suna America se gobe zasu dawo shiyasa .. Washe gari tare sukaje gidan small mom dinsu raheena suka kwana ita da chucu.. Sultan ne ya dauko su ya sauke chucu a gida snn ya ya kawo Fannah har gida.. Tare suka shigo Fannah ta wuce sama shi kuma ya tsaya yanawa tambayar hisam sch... Ta window Fannah taga farouq ya shigo gidan.. Cike da murna ta fito daga daki domin yi masa oyoyo.... Sultan na fita sukaci karo da farouq.. Mika masa hannu farouq yy.. Suka gaisa..farouq yace "tana ciki ne Fannahr".. Sultan yace "sure.. Farouq zanje na samu abie inaso a saka mana rana da ita ai hakan yy".. Sultan yace "sure yayi Allah ya taimaka"... "Ameen idan da gske kk" cewar sultan... Murmushi farouq yy snn ya kalli sultan tundaga sama zuwakasa yace "sultan why are you behaving kamar karamin yaro sbd mace naga kamar ka manta alakar dake tsakanin mu".. Sultan yace "farouq munafunta ta kake.. Ina sane da duk abinda kk duk zuwan da kake England wajen Fannah ina sane da kai".. Farouq ya harde hannu.. "Inaji ita din yar uwata ce".. Sultan ya dage gira daya "yar uwa kade kode wacce kk so".. Farouq yace "sultan na kula bakason zaman lpy yes inason Fannah.. Amma nafi son kwanciyar hankalin ta.. Shiyasa kaga bn shiga tsakanin ta da wanda takeso ba na barta kaima bn shiga tsakanin ku ba nabar ku.. But dana so wlh tun daga lokacin da ta amince zata aure ka ni kuma zan shiga tsakani na raba.. Wlh sultan kai baka fini son fannah ba kawai ni zaman lpy nake bukata".. "Farouq baka son zaman lpy da kanasonta da baka rinka bibiyarta ba".. A kufule farouq yace "sultan banason zaman lpy kayi abinda zakayi kuma inason Fannah har yau har gobe do ur worst".. Dan sultan ya fara kaisa bango... "Ai zaka gani ne a soon in kana sonta daka dena bibiyaryata... Juyawa farouq yayi yafita dan sultan ya bata masa mood dinsa. Ada yanajin ya hakura da fannah ammah sbd Abinda sultan ke masa a shirye yake daya nuna masa shi wane.. Sultanma bin bayansa yayi ransa bace... Fannah data gama jin komai.. Ta koma dakin ta ta fashe da kukan da take rikewa.. Ynx sbd ita yan uwa ke fada... Ynx sbd farin cikin ta farouq ya hakura da tasa soyayyar ya barwa sultan.. Ta runtse idanu "why is sultan behaving lyk dis".. Tabbass Koda ace tanason sultan yau seta rabu dashi.. Gara ma farouq tunda shine ke tausayin ta yake son zaman lpy.. Ta runtse idanu tana hango farouq... Ko sau daya be taba nuna damuwar sa akanta ba.. Lallai inde haka suke wnn fadan farouq yy hakuri.. Ynx kuma zega ribar hakuri dan ta fasa auren sultan farouq zata aura... " ta kwanta tana kuka sosai... A ranar farouq ya samu Abie dinsa da maganar yanason auren Fannah... Abie ya rinka kallon sa snn yace. "My son are you ohk ko bakasan zancen su da sultan ba"... Nasani Abie but tun kafin ya so ta nake son ta... Abbie ya rinka kallon sa... Can yace "tashi ka tafi I will think about it".. Tashi farouq yayi ya fita.. Abie ya dubi mamie. Me kika fahimta da yaron nan".. Dan murmushi mamie tayi "na dade da sanin haka.. Sede na dauka ya hakura amma bnsan dalilinsa nayin haka ba tukunna.... Fannah ta fito tare da Hisam babu tambayar da Mummy bata mata ba ta fada mata dalilin kukanta amma taki.. Shiyasa ta korota.. Tana ganin farouq daya fito daga gida ganin su yayo inda suke shiyasa tayi hanyar gidan su farida.. Kiranta yy ta tsaya batare data juyo ba... Ya karasa kusa da ita ganin yanayinta yasa yace "meke damunki".. Juyowa tayi tace "babu abinda zakuce mun ynx ni har na isa na hadaku fada" seta fashe da kuka "jiya duk naji maganganin ku kaida yaya sultan.. Kuma kasani nafasa auren sultan kai zan aura".. Daga haka ta shige gidan su farida tana kuka.. Jimm farouq yayi zuciyar sa nayi masa babu dadi.. Se kuma ya kama hannun Hisam suka shige gidan baffa.. Dakin fareeda ta shiga.. Bata ciki sede karar ruwa a toilet.. Zaunawa tayi saman gadon ta tana share hawaye.. Idon Fannah ya sauka akan wani diary me kyau vaneesa ta taba bata kalar sa janyosa tayi tana dubawa.. Kafin ta bude a hankali tana dubawa tafi kusan kusan minti uku kafin fareeda ta fito.. Turus fareeda ta tsaya ganin ta da wnn diary din jiya dashi ta kwana ta manta yau bata dauke ba.. Gabanta ya dunga faduwa.. Fannah ta dago idanun ta cike da hawaye.. "Fareeda is this real?".. Da sauri fareeda ta girgiza kai tana kokarin kabar diary.. Fannah ta fisge "you mean duk wnn da kk fadamun kinaso dama ba wani bane sultan ne amma baki taba fadamin ba fareeda wane irin kallo kikemun ne"... "No Fannah don't quote me wrong". Fannah ta fashe da kuka sosai.. "Na shiga uku da wane zanji.. Wlh na fasa auren sultan.. ".. Fareeda ta riko hannun ta "pls Fannah ki tsaya ki saurareni ni na hakura da sultan tunda ke yake so ni na hakura ".. Kuka Fannah take sosai ta fizge hannun ta daga rikon da fareeda ta mata.. Ita tayama zata auri sultan wlh ta hakura dashi.. Daga haka ta fice tana kuka hankali tashe.. Gida ta wuce ... Dan gaba daya hankalin ta ya tashi.. Karo ta kusa ci da daddy ze fito... Hankali tashe yake tambayar ta lpy sbd yanda yaga tana kuka.. Ta fada jikinsa "daddy na fasa auren sultan bazan aure sa ba bazan iya ba daddy..." Da confusion ya jata suka zauna saman kujera ya kwantar da ita a shoulder dinsa seda yabari tayi me isar ta snn yace "now tell me meya faru".. Nan tayi masa bayani na komai da yake faruwa.. Shi kansa daddy kasa magana yayi sede yace taje ze duba lamarin.. Amma seda ya tabbatar tayi breakfast snn ya fita.. Ko a ranar duk yanda farouq ko fareeda suka so ganta ki yarda tayi.... Tsab abiee ya gama fadawa yan uwansa yanda sukayi da farouq, nan ma daddy ya fada masa yanda sukayi da Fannah.. Dadd yace "ikon Allah but ya kuke ganin za'ayi..." Mom tace "akira su muji ta bakin su".. Nan da nan kowa yy kiran dan sa... Farouq ne ya fara zuwa se sultan.. Sultan na shigowa seda gabansa ya fadi ganin harda farouq... Abbu ne yace "farouq maimata abinda kaje kafadawa mahaifinka".. Babu bata lokaci ya fada.. Sultan ya dinga kallonsa.. Dad yace "kana da labarin cewa Fannah tace ta fasa auren ka".. Wnn karon ba sultan kade ba har farouq seda ya dago... Abie yace "sure tace farouq zata aura.. Snn kuma fareeda na sonka baka taba sanar mana ba".. Sultan ya dago with shock.. Dama har ynx fareeda na sonsa.. Shi besan da wnn zancen ba tabbas yaso fareeda tun besa mene so ba Amma ynx Fannah yake so kuma bayajin ze iya barwa koda Amoon ne bare farouq"....