← Book details Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 78

Sashe 72

Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

wnn karon baza'a samu matsala ba babu dadewa saura 2weeks ramadan and ga waya nan koda yaushe kuma tare kinji".. Gyada masa kai tayi jikin ta a sanyaye yace "I love you".. A hankali tace "love you too"... Yadan langwabar da kai kamar zeyi kuka "to ki saki ranki mana".. Budewa tayi ta fita.. Dan zata iya fashe masa da kuka. Dan murmushi yayi jikinsa a sanyaye ya yaja motar.. Fannah ta daure batayi kuka ba...ta zauna gefen gado tayi folding hands dinta trying hard batayi kuka ba.. Duban wayar ta dayayi kara tayi alamar shigowar sako.. "Don't cry pls I love you" shine abinda ya turo mata se hawaye sharrr maryam tace "to me arhar hawaye me kuma ya faru".... Nan ta fadawa maryam yanda sukayi ta karasa da fadin tsoro nake ji maryam".. Maryam tace ki kwantar da hankalin ki inshaallahu komai ze zo da sauki.. Hankalin Fannah ya kwanta sbd yanda maryam ta kwantar mata da hankali.. Ranar da daddare sun dade suna waya kuma hankalin ta yadan kwanta... Washe gari Amoon ya wuce America Fannah sam sam bataji dadin tafiyar sa ba.. Tunda yatafi be yarda ya barta da kewar sa ba kullum suna waya wani lokacin harda vedio call... Wnn karon shakuwar su tafi ta da... A haka har a aka shiga watan azumi... Kowa ya maida hankalin sa kan ibada.. Ana saura sati sallah su Fannah suka koma Nigeria.... Koda taje kamar yanda tayi tsammani ne su jiddah babu wanda yabi ta kanta.. Itama bata bi ta kansu ba sbd tasan wanda suke domin shi ita yake so ba su sede tanajin tsoro sbd bata manta da maganar baffa ba akan cewa ze sama mata wani kuma taga alamar har ynx sultan na kan bakansa... Yanda chucu ke nan da nan da Fannah kade ya isa ya nuna maka cewa tana son yayan nata da ita.. Itama sun kulle sosai da farouq.. Ana saura kwana biyu sallah ne tafiyar su kt shiyasa kowa ya fara shiri dan dama duk sallama acan sukeyin ta a mota ci duk suke tafiya kowa ze sami motar da ze shiga su tafi..sultan ya turo mata message akan cewa su tafi a motar sa.. Amma ta share batayi masa reply ba.. Ranar da zasu tafi duk suna gidan Baffa sun fito duk za'ayi tafiyar tana ganin sultan se kallon ta yake amma ta nuna kamar bata gansa ba.. Baffa na fitowa dasu Abie kowa ya mike duk suka fita.. Da abie da baffa da daddy mota daya suka shiga.. Fannah ta rinka kallon motar Amoon dake wajen da tunanin Ko wani ne ze tafi da ita.. Bata gama tunanin da take ba taga ya bude ya fito.. Babu shiri ta ware idanu cike da mmki.. Dayawa ma kallon sa suke da mmki.. A wajen daga dad se mammah da saleem suka san ya dawo jiya amma ko chucu bata sani.. Ya karasa wajen iyayen nasa ya gaisar dasu snn yaje yana mikawa su sadeeq hannu harda sultan.. Su chucu suka gaisar dashi.. Yadan kashewa Fannah idanu ta dauke kai tana murmushi dayawa a wajen sun gani amma babu wanda ya kula dad dinsa ya girgiza kai kawai.. Mammah tace "kai da suwa zaku tafi".. Yadan sosa kai.. "Mammah zan tafi da chucu da Fannah or chucu su tafi da farouq I will go with Fannah and fareeda".. Kowa a wajen kallon sa kawai yake harda Fannah dan har kunya taji.. Karasawa yy ya bude front seat yana kallon Fannah yace "get in".. Kanta kasa taki dagowa Abbu ne yace "jeki mana mamana".. A hankali ta karasa fareeda ma tabita".. Dadi kamar ya kashe chucu domin taga yanayin reaction din su jiddah da sultan bana farin ciki bane.. Murmushi kawai Dad yayi yana kara mmkin dan nasa.. Be kara bi takan kowa ba ya bude motar sa ya shiga.. Yayi reverse snn ya dago suka hada ido da sultan kashe masa ido yayi snn yaja motar ya fice da mugun gudu..... More comments more typing... Urs ✨✨✨ Nafeesatu...😍😍 [8/12, 8:18 PM] +234 811 898 2182: *💫❤LOVE CYCLE✨*
Chapter 72 · 0% Book details