Sashe 49
Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tayi tana murmushi snn ta dago a lokacin suka hada ido da sultan.. Hakanan kawai se taji gaban ta ya fadi.. Kallo daya sultan yayi mata ya dauke kai.. And farouq yaji dadin hakan... A hankali ta zagaya ta bude motar ta shiga.. Sultan ya karaso suka gaisa da farouq snn ya ja cin din hisam yana my boy fita zakayi babu gayyata.." Hisam ya kalli Fannah yace "aunty ce nima ta gayyace ni.. Ya juya yana kallon Fannah suka hada idanu.. Fannah ta kakalo murmushi tace "yaya sultan ina wuni".. "Yakike" shine kawai abinda ya fada snn ya dauke kai ya dubi hisam yace kayi mun tsaraba kaji my boy" hisam ya gyada kai kai.. Sultan yayiwa farouq sallama snn ya wuce ba tare daya kara kallon inda Fannah take.. Kuma sosai hakan ya damu fannah ita abinda take gudu knn kuma gashi yana shirin faruwa... Farouq da Hisam suka shigo cikin motar.. Dan sakarwa farouq murmushi tayi bayan sun hada idanu.. Shima murmushin kawai ya sakar mata ya tada motar dukda yaga hawayen nata...... Wani waje da akeyin dramers quiz's da kuma the bet ya kaita ya siya masu kayan ciye ciye.. Hakan dayayi mata seya mugun tuna mata da Amah seta tuna tym din da suke zuwa kallo.. Ta rinka kallon farouq tanajin wani farin ciki.. Ita setaga har kama ma yau farouq yayi mata da Amoon.. Shi kansa farouq din ya kula tayi farin ciki.. Sosai ta saki jikin ta... se gab da magrib suka dawo.. Direct part din baffa suka wuce.. Yusrah na ganin ta ta rungume ta "yar uwata taji sauki naji dadi" Fannah tayi murmushi tana kallon sultan dake dining wanda tunda suka hada ido data shigo ya dauke kansa. Shikam a ransa yusrah ce ta basa tausayi bama ita kade ba har jiddah.. Domin tunani yake yaza'a kare idan suka gano Amoon din da suke hauka suna fada akai ita wnn fannahr da suke ta nan da nan da ita itace yake so kuma suka gano cewa duk wnn Aliyun da take magana ba wani bane Aliyun sune de na gida wato Amoon wanda suke haukar so... Ya runtse idanu yana jin ransa duk babu dadi.. He's just hoping ya samu solution tunda kafin Mom dinsa ko Amoon ya ya dawo.. Yana gani Jiddah da farida ma suka shigo kowa se farin cikin yanda sukaga taji sauki yake.. .. He's sure inde sukagane cewa Amoon shine Amah din nan se an samu matsala dan yasan suwane jiddah da yusrah zasu iya batawa da kowa kan Amoon... Fannah da sun hada ido da sultan seya dauke kansa duk setaji ta tsargu. Farouq duk yana kula dasu.. Ana kiran sallah duk suka fice matan kuma suka shiga daki.... Se bayan isha'i duk suka dawo harda sadeeq.. Wann karon gaba daya harda su umma da mama duk suna parlorn.. An fito da dinner.. Fareeda ce ke serving kowa... Se tsiya sukeyi da umma.. Wayar sadeeq ce tayi kara.. Kallon wayar yy yana ware idanu... Kafin yace "bade gayen nan ya shigo Nigeria ba".. Farouq yace "who"... "Amoon mana".. Sadeeq ya fada yana Kara wayar ya kunnensa.. Shagewa Sultan yayi da ruwa daya kai bakin sa.. Aka farayi masa sannu amma gabaya hankalinsa nakan Sadeeq.. Yusrah da Jiddah kau wani farin ciki ya rufe su har hakan ya kasa boyuwa a fuskan su.. .. Bayan sadeeq ya daga.. Yace "hey bro don't tell me kana Nigeria".. Shiru sadeeq yy alamar yana sauraren sa... "What kana nufin tun jiya ka shigo kuma yau zaka wuce.. Pls ka karasa gida mana.".. Girgiza kai sultan yy kamar dashi ake wayar.. Jiddah ta rike umma tada saki baki tana kallon sadeeq pls umma se something... Sadeeq yace "kowa lpy amma ya da dawo soon gsky".. Boyayyar ajiyar zuciya Sultan ya sauke.. Yusrah tace "mama wai bazakuyi masa magana ba"karbar wayar umma tayi. "Bani shi nan dan ubansa Ahmad".. Tana amsa tace "Aliyu kar kasake ka fita... " kallon yawar tayi "dan banzan ya kashe kwafa tayi.. Sadeeq yayi dariya yace "to ai yana kano ma"... Umma tace "wlh duk ranar dana riki dan nan ko ze gane kurinsa.. Aure kawai zansa a masa bari de uban nasa yazo shine maganin wnn yawon nasa.. Yan matan akwai bawai babu ba".. Sultan yabi Jiddah ta yusrah da kallo dan tabe baki yayi... Farouq yace "umma kinfa san halin mutumin naki" zaka rufemin baki ai duk halin ku daya kaima dukaduka ba ynx ka natsu waje daya ba".. Sadeeq yace "umma ni naga ynx kamar ke kikeson amshe fadan baffa" tace "tunda shi yy sanyi ni sena karba" Bayan sati biyu.. More comments more typing... ✨✨✨ Urs Nafeesatuh... 😍😍 [8/12, 8:18 PM] +234 811 898 2182: 💫❤Love cycle❤ (16)✨ Sultan ya mike tsaye "good fitowa ya kamata kayi a gwabza ba wai ka tsaya kana abu ta karkashin kasa ba.. Farouq kasani na sani inasonta kanasonta ..so mene na wani boye boye"... Farouq ya dage gira yana kallon sultan... "Kai kana tunanin har ka isa nabi maka ta karkashin kasa idan inaso fannah ta soni zan fada mata but u want the best for her tana da wanda take so.. Mene dalilin da zanyi kutse cikin rayuwar soyayyar ta"... Ware hannu sultan yy "nade fada maka and inde akan fannah ne muzuba ni da kai idan har kana tunanin kai namiji ne ka shigo filin" daga haka ya juya ze fita... Farouq yace "mu zuba nida kai mu gani".. Sultan ya juyo yana kallon sa snn yace "and is either me or you, and that beech ta take fadin tabama zuciyar ta.. Kai ni wann bana ma zancen sa cos ina ganin kamar baya existing ne.. But you lets see" yayi masa kas kas kas da fingers dinsa snn ya fice.... Farouq ya lumshe idanun sa yana jin wani zafi a zuciyar sa.. "Yeah yana son fannah so me tsanani ma kuwa but he want the best for her.. Shi kansa da zata rabu da wnn Amah din he'll be happy sede yafi bukatar farin cikin ta akan nasa.. Yana ganin kamar ze iya hakura da ita yana kuma gani kamar baze iya ba"....... Rai a bace sultan ya shiga dakin sa ya kwanta yana tunanin abinda zeyi he have to do something yes dole ne... Toilet ya shiga ya watso ruwa bayan ya fito ya fada saman gado yana lumshe idanu.. Ya dade a haka kafin ya dago ya dauki wayar sa dake ringing ganin Mom dinsa ke kiransa yasa ya dauka.. Jin muryar sa yasa mom fadin "usman are you ohk?"... Yace "mom" yes son meke faruwa.." "Mom I love her" ya fada kaman zeyi kuka.. Daga can mom tayi dariya.. "Yace "mom am serious ina sonta sosai"... Tace "really ohk fadamun Ina kasameta"... Ya lumshe idanu "yaushe zakizo".. "Oh sena zo zan santa knn" yace "sure kina dawowa zan baki labarin ta".. Tayi farin ciki sosai daga nan ta fada masa abinda zata fada masa sukayi sallama"..., sultan ya lumshe idanu yana tunanin yanda zasu hadu da fannah.... ... Fannah ta kalli fareeda.. Data matsa mata se taje gidan baffa.. "Allah kaina ciwo yake shiyasa ko daya bana son fita.." Fareeda ta harareta.. "Lets go jor umma day mama sunce ynx ko kinxo a tsaitsaiye kuke gaisawa ki wuce ko an maki wani abu ne?"... Mikewa fannah tayi ta dauki hijab dinta shknn lets go kar KO cinye ni".. Suna shiga part din baffa fannah tayi kasa da kanta tana adduar Allah yasa kar su hadu da farouq.." Fareeda Na observing dinta wondering metake wa haka... Umma na ganin fannah tace "zonan sekin fada mun dalilin day yasa kike kunshe kanki a gida... Fannah tayi murmushi tana ji har umma ta gama korafin ta .. Fareeda tace "inace jiddah ta shigo nan".. Umma ta tabe baki tanuna wani daki tana can ta makale se waya suke da gadanga yau inajin yan mutuncin ne kansa.. Nide bn taba ganin inda ake haka ba".. Fareeda ta kama hannun fannah suka wuce dakin... Sukaga jiddah... Kallo daya zaka mata kasan tana cikin farin ciki... Fannah tace "matar Amoon".. Jidda har da tsalle "kai amma dole na maki kyauta.." Fareeda tace "kuma kishiyar yusrah"... .. Hade rai jiddah tayi "kinga fareeda bana son haka ki dena hadani da wnn yarinyar"... Kice da tsokana fareeda tace "dole kau a hada ku tunda kuna son Abu daya kinsa de baze auri daya ya kyale day... ".. "Fareeda stop it Amoon nawa ne no kade ita bata isa yaya Amoon ya sota ba duk kuwa shishshigin ta" fannah ta rufe mata baki "ynx de ya isa munji kafin ki bubbugemu anan".. Jiddah ta murguda baki ai fareedar ce wani lokaci se kaji kamar ma rufe ta da duka shegen tsona kamar me. Se kinje inda za'ayi maki duka".. Fareeda ta mike "kunga kuzo muje kitchen mu hada dinner".. Duk mikewa sukayi... Fannah ta dauki hijab dinta data cire tana kokarin sakawa fareeda tace "nan da kitchen din.. Tace "to bakiga kayan dake jikina ba".. Tabe baki sukayi sukayi gaba... Sultan da shigowar sa knn ya taho dakin yana kallon jidda yace "fannah fa".. Dakin ta nuna masa tayi gaba.. Shikuma ya shiga... Kusan cinkaro sukayi da fareeda.. Yayi murmushi "wai duk kuna nan knn".. Ta gyada masa kai snn tayi gaba.. Fannah zata fito knn ya shigo.. Snn ya tura kofar da jingina da ita.... Fannah tayi baya gabanta na faduwa.. Se kuma tace "yaya sultan".. Dan lumshe idanu yy still yana gingine da kofar yace "mena maki".. Ta kallesa.. Se kuma tace "babu komai fa".. Yace "why are you ignoring me"... Kasa tayi da kanta ba tare da tace komai ba.. Ya bude idanun sa yana kallon ta calmly yace "pls tell me mena maki kika dena kulani you go far from me and ignoring all my calls".. Kamar zatayi kuka tace "babu komai fa".. "Wait fannah karki boyemun oh sbd nace ina sonki"... Tayi kasa da kanta... Yace "look fannah I didn't force you to love me kawai na fadi abinda ke raina but to distance ur self from me hakan ze sakani damuwa...".. Ya kalle ta suka hada ido yace "kinada wanda kikeso ko".. Hawayene ya kawo idonta.. Yace "nasan dashi and dukda haka