Sashe 19
Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
wai me nayi" gyara zama maryam tayi tana kallon su da kyau cike da mmki wnn lamari... "Kallon wrist watch dinsa yy yace "zakiyi bayani bani da tym ynx am traveling" kamar tace ina zeje se kuma tayi shiru ganin irin kallon da maryam ke masu tace "self journey".. Murmushi yy kafin yace "bye" snn ya kalli maryam da ta saki baki yace "bye kawar mu" gyada kai kawai tayi batace komai ba tsabar mmkin daya narkar da ita.... Wucewa yy ya barsu.. Kamar jira maryam take yatafi tace "ke bn gane ba yaushe kuka fara shiri.. Wait dama wai bahaushe ne ina ya iya hausa".... Duk ni kade wnn tambayar he's a Nigerian shiyasa muka fara shiri tunda kika tafi kullum se mun hadu he is nice ba kamar yanda na dauka da farko ba"..... Murmushi kawai maryam keyi tana girgiza kai kafin tace "geng geng geng wasan ya fara canzawa let's see how it wil end"... Jifar ta fannah tayi da choculate tace "munafika babu abinda zaki gani"... Duk yanda maryam taso taji wani abu Fannah ta barsar dole ta hakura ta barta.... Washe gari Fannah ta nunawa maryam inda suke zama aikam taje ta zauna wai daga ranar nan zasu rika hutawa... Fannah de bata ce komai ba... Cikin ranta tana tunanin ko ina Amah ya tafi... A haka de har suka gama zaman su be zo ba hakan kau ya damu fannah haka de ta daure har suka karasa gidan maryam daga nan ta wuce... Duk fannah setaji ta damu da ina ya tafi sbd tunda maryam ta tafi kullum se sun hadu dashi kodayaushe suna tare.. To kode ya kyaleta ne sbd tace idan maryam ta dawo babu ruwansa da ita.... Ji tayi duk ba dadi... Tashi ta zaune tana dafe goshi "kai waini ina ruwana da shi ne".tura baki tayi kafin ta tashi ta shige toilet...... A hakade tayi baccin ranar da tunani tana kuma kokarin kawar dashi .... Wajen karfe 10 ta tashi tayi wanka ta shirya kamar kullum snn ta fita for breakfast.. Kamar yanda tayi tunani kowa nanan sbd yau Saturday weekend ne kusa da Hisam ta zauna tana dan dungurinsa tace "Acici"... Mummy ta harare ta tace "daga fitowarki zaki koma inda kk fito".. Tura baki tayi tace "daddy good morning".... Yana murmushi ya amsa mata ta gaisar da mummy itama ta amsa mata yayinda hisam ya gaisar da ita ... Bayan sun gama Hisam yace "Aunty yaufa akwai kallo".... Gyada masa kai tayi tace "we're going with maryam too"... Hisam yace "what of that bro" harara sa tayi kawai.. Yayinda mummy ta bita da idanu..... ..... Da yamma ta shirya cikin simple shigarta dake fito da asalin kyanta maryam tazo dan haka suka fice tare cike da nishadi hisam nabawa maryam lvrn last episode da suka kalla..... Fannah taxo zata gyara parking wata mota tayi blocking dinta.. Se ta danyi horn amma be matsa ba... Dama kaga yanda yy parking din kasan da gangan yy.... Dan tsaki Fannah tayi.. Tace "kinga maryam rabu da wnn kuzo mu wuce nasan dole securities zasu masa magana ya gyara"... Fitowa sukayi Gabadaya maryam rike da hannun Hisam suna zuwa saitin motar yayi daidai da bude dayar motar wanda ke ciki ya fito..... Da sauri Hisam yaje ya rungume sa yana fadin "brother"... Kallonsa fannah ta rinka yi da mmki dan batayi tsammanin ganin sa ita duk tunanin ta yadena kulatan ne kamar yanda ya fada... Setaga yau ya kara mata wani kyau yy wani fresh ga cool kamshinsa duk ya cika wajen.. Duk da da kagansa kaga jarumin namiji kallo daya zaka masa kasa irin sangartattun yaran nan ne yan gata snn hutu da natsuwa sun bayyana a tare dashi.... Hannu yasa yayi kamar ze tsokane mata idanu... Da sauri ta kipta tana tura baki... Daga nan tayi gaba tana murmushi dan har ga Allah taji kunya da yakamata tana kallon sa.... Shima wuce ta yy rike da hannun Hisam ba tare da yace da ita komai ba.... maryam ta karaso kusa da ita.. Cikin rada tace "he's cute".... Fannah ta tabe baki tace "to ni bn gani ba".. "Shiyasa naga kin shagala da kallon sa ai" tsuke fuska fannah tayi "me zan kalla a can" ta fada tana hararar bayan Amah dake tsaye yana siya masu ticket... Maryam ta ware hannuwa tana dariya ciki ciki....mikawa kowa ticket din yayi.. Amma yaki bawa fannah kamar zatayi kuka tace nima... Maryam ta kama hannun hisam suka wuce... Ya nuna mata yace gashi nan... Zata karba ya noke... Kumbura fuska tayi tace nama fasa kallon.. Ta juya.... Yana murmushi yabi bayanta... Tana ganin ya biyo ta ta kara sauri har ta shige mota ... Bude front seat yy ya shiga... Tsuke fuska tayi "why are you following".. "Coz you need me by ur side" ta hararesa... "Dalili" kai tsaye yace "you miss me".. Waro idanu tayi tace "nidin"... Yana kishingida yace "malama just tell me do you missed me"... Kai tsaye tace "no".. Yadan lumshe idanu yace "ohk let me go but I missed you jiya kade da bn ganki ba.. But tunda baki so I don't have to nima".. Bude kofar yy ze fita... Da sauri tace "wait I was joking I..missed ...you.....too" ta fada kamar tana counting words... Yanda tayi kade ya nuna maganar subuce mata tayi... Juyowa yy ya zuba mata idanun sa... Tayi sauri dauke kai tana tura baki... Murmushin gefen baki yayi yace "really" ta girgiza kai "am not sure"... yana shigewa cikin kujerar yace "zakiyi bayani"... Tace "anfa fara film din" yace "bakin fasa kallo ba" "nifa wasa nake lets go pls".. Budewa yy suka fita seda ya siya masu kayan ciye ciye snn suka shiga.... Tuni fannah ta ware sunata tsonar juna.. Bakaramin burge maryam sukayi ba dan tunda suke fannah bata taba gani ta sake da wani namiji ba se shi.... Wnn karkon ma seda suka je wajen wasan ni dukkansu suka sake suna ta wasan su... Suka gama kowa ya kama gaban sa.... Tundaga wnn rana Amah da fannah suka sake shakuwa kullum se sun hadu idan kacire sunday tun yan course dinsu fannah basu fahimci sun shirya ba har suka fahimta.. Wasu ma suka fara dauka soyayya suke dan koda yaushe suna tare sunba mutane da yawa mmki sbd da yar tsama suke... Duk wani abu da ya shige masu duhu ita da maryam a wajen karatu yana koya masu kuma suna fahimta... Dayawan mata na kasashe daban daban da suka san amah suna kishi da fannah dan Amah mutum ne wanda bazaka kalla ka yar ba sbd ya hada duk wasu qualities da ake bukata a wajen namiji... Duk wann abun ita fannah bata dauka cewa soyayya suke kamar yanda kullum maryam da vaneesa ke tsokanar ta.. Sede tace masu shaakuwa ce kawai.. Tunda ita de tasan babu wata soyayya da suke hasalima ko numbern sa bashi da ita haka shima bashi da tata.... Har mummy da daddy sun san da Dr Amah a bakin su Hisam da ita kanta fannah... Snn bangaren ta yanda zata shawo lamarin family dinta yana nam a ranta duk da har yau be kara mata maganar ba... Yaude ta yande wata shawara... Dan haka tana komawa gida ta gama duk abinda zatayi da daddare bayan ta kwanta ta dauki wayar ta.. Ta shiga IG duk da ita she's not irn social media person dinnan... RADDA tayi searching.. Aikam sega radda dayawa sun bayyana... Taga SADEEQ RADDA, AMOON RADDA, SULTAN RADDA, FARUQ RADDA, JIDDAH RADDA, YUSRAH RUDDA, SUMAYYA RADDA, HAFSAT RADDA, FAREEDA RADDA, SALEEM RADDA, FUAD RADDA, HABIB RADDA, dade sauran su... Fannah ta rasa ina zata saka ranta da farin ciki... Ynx nan duka family dinta ne knn duk suna nan.. Sunan duk suna tare, sun san juna amma basu santa da kaninta ba..😢Hawaye suka taru a idanun ta... Ta sauri ta share.. Tama rasa wanne zata shiga.. Kawai tayi clicking AMOON shi da ta taba jin sunan sa an kira kuma yana cikin qasar da take.. More comments more typing.. ✨✨✨ Ur Nafeesatuu....😍😍 [8/12, 8:18 PM] +234 811 898 2182: *💫❤LOVE CYCLE✨*