Sashe 57
Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
💫❤Love cycle❤ (21)✨ Sultan ya girgiza kai... "Bnsani ba nima Abbie se ynx"... Dad yace "to ynx ka sani kana sonta koko"... Sultan ya runtse idanu zuciyar sa na beating ... Mom tace "magana fa ake maka".. Sultan ya sunkuyar da kansa.. "Inason fannah sosai Abbie"..... Daddy de kallon su kawai yake bece komai ba.. But yafi jin farouq din tunda diyar sa tace shi take so sede baze ce komai ba se abinda yan uwansa suka yanke..... Abbu ne yace "ku tashi kuje zamu neme ku"..... Tashi duk sukayi suka fita .. Dad yace "yakamata a duba lamarin nan".. Abie yace "tabbas tun kafin azo a fara samun matsala.. Ya maganar shi Aliyun"... Dad yace "ranar ita yau zasu dawo inshaallahu"...Abu yace "inshaallahu se asan abunyi zuwa dawowar tasa... Farouq na fitowa sultan ya tare sa.. Hakan yasa farouq ya tsaya yana masa wani kallo . sultan ya tape hannu "well aikin ka yayi kyau sosai kaje ka fadawa su Abie and bn san me kafadawa fannah ba da har tace ta fasa aure na... But let me tell you ynx aka fara wasan na rabata da Amah ma bare kai"... Farouq yayi wani murmushi... Snn yace "I don't knw what you're turning to usman but am ready for you zan nuna maka kaiba komai bane" daga haka ya wuce yabar sultan... Wani murmushi yy kafin ya koma ciki..... Fannah ta dago tana kallon fareeda data shigo dakin ta.. Tun jiya takeso su hadu amma Fannah taki bada damar hakan... fareeda ta jingina da kofa tana kallon Fannah... Can tace "why did you did that".. Fannah na kallon ta tace "menayi",. Fareeda ta lumshe idanu. "Idan ma kin hakura da sultan sbd nine da bakiyi hakaba dan ni na hakura dashi sbd sultan ke yakeso bani ba".... Fannah tace "ko sultan ni yake so ko bani yakeso ba kisani na hakura da sultan bazan aure sa ba"... Fareeda ta girgiza kai.. "Dan Allah idan ma sbd ni kikayi haka Fannah ki janye"... Tashi Fannah tayi ta kamo hannun ta seda suka zauna saman gado snn tace "tell me baki son sultan ne kome nasan kina sonsa"... Fareeda yace "yes Fannah I love him tunda na taso shi zuciyata ta fara so dashi kade na taba soyayya but ni naja sultan ya barni.. Ko ynx yace baya sona bazan ga laifin sa ba"..... Dan murmushi Fannah tayi zuciyar ta nayi mata babu dadi haka kawai taji haushin sultan take Ji kodon maganganun da taji yana fadawa farouq knn kansa kawai ya sani..".. Ta dubi fareeda "inshaallahu sekin auri sultan din da kika bata nakin kula kowa baze tafi abanxa ba". Zatayi magana Fannah ta rufe mata baki..... Shiru Fareeda tayi tana sauke kananun ajiyar zuciya... Da fareeda zata tafi har bakin gate ta rakata.. Sultan da shigowar sa knn.. Fannah na ganinsa tayiwa fareeda sallama ta koma cike da jin haushinsa... Fareeda tayi kasa da kanta zuciyar ta na bugawa ta wuce sa... Ya bita da kallo yama rasa tunanin da zeyi....a hankali ya shiga gidanasu Fannah ya aika me gadi ya kirata.. Sakon data aiko masa shine bazata zo ba... Sultan ya koma zuciyar sa babu dadi.. Wajen mom ya tafi.. Yana zuwa ya marairaice mata... "Mom Fannah bata kulani..".. Mom ta ture sa kaini rabu dani kar kusamin damuwa dawa zanji kai ko yusrah... Sultan bece komai ba ya tashi ya wuce daki... Mom ta bisa da kallo.. Yusrah bataji dadin abinda Fannah tayi ba dan haka kawai taji tana taya yayanta kishi kodan sbd damuwar daya shiga kwana biyu.. Ita ba wai bata son farouq ba amma dalilin ta takeson sani... Koda ta samu Fannah da maganar.. Hakuri kawai ta bata cewa baxata iya hada kanta da fareeda ba ta barmata ai tare ta gansu.. Yusrah taji dadin maganar.. She wish ace jiddah zata iya mata haka amma tasan ko dame take yawo jiddah bazata iya barmata Amoon ba... Yusrah tace "kin kyauta Fannah amma inaso ki sani yaya sultan na sonki.. Sede ina bayan ki akan abinda kikayi abinda nida jiddah dani muka kasayi knn.. Fannah inason yaya Amoon wlh da zan iya barwa jiddah shi da tuni na barmata".. Yusrah ta share hawaye ... Fannah tace "ki dena kuka inshaallahu komai ze dedeta".. Yusrah tace "wnn kukan da nake kadan ne akan idan yaya Amoon ya dawo.. Duk da inaso ya dawo amma ina tsoransa.. Fannah dan Allah idan har taku tazo daya da yaya Amoon ki fada masa wlh ina sonsa kuma zan iya yin kome akansa".. Sosai Fannah taji yusrah ta bata tausayi ita da jidda bata san Wanda yafi son Amoon din nan ba... Ba sultan ba harta farouq Fannah tayi masa wuyar gani dan gaba daya ta tattara su ta share ko wayar su bata dauka gashi bata zuwa ko ina ko gidan baffa zataje seta daidaici duk sun fita snn take zuwa gaisar dasu mama... Daddy da mummy sun lura da yanayin ta.. Shi kansa sultan saukin dayasamu shine ganin har farouq ma bata kulasa... Ynx ma haka seda ta daidaici basu nan snn taje ta gaisar dasu mama sama sama suka gaisa ta fito sbd bata ayi mata maganar.. Tana fitowa suka hadu da farouq shi kuma ze fito... Kasa tayi da kanta ta raba ta gefensa zata wuce ya kamo hannun ta.. "Fannah nayi maki wani laifi ne".. Fannah ta fashe da kuka "yaya farouq meyasa ka boyemun abinda faruwa ynx nan duk sbd ni kuke fada kaida yaya sultan"... Yace "look ki saurareni ni bnyi fada da sultan ba sbd ke kawai shine ke takalata ko kishi yake bn sani ba amma bana shiga harkan sa akan maganar yes I love you tun ranar dana fara ganin ki but I want the best for you tunda zuciyar ki na tare da wani I have nothing to do than to support you wnn shine son da zan iya nuna maki but abinda sultan yake mun yayi yawa shiyasa zan nuna masa iyakar sa".. Fannah ta rika kallon farouq hakika ya cika mutum me adalci da tausayi da kowa irinsa ne da anji dadi... Tace "yaya farouq kai zan aura na hakura da sultan".. Dan murmushi yy "ohk naji to yimun murmushi mana.. Rufe fuskar ta tayi yace "ohk muje na rakaki".. Tare suka taho.. Haka kawai Fannah taji ta dan samu wani relief.. Har gida ya rakata snn ya dawo.... Dad ne zaune a wani dan karamin parlo dake gidansa wanda yaji kayan more rayuwa tare da ilansa suna break daddy dake cike da fada.. Ya karashe maganar dayake "nide na fada maka kar kawuce ranar danace maka".. Daga haka ya katse wayar sa yace "wlh Aliyu bazai maidamu wawaye ba.. Idan har ya wuce ranar danace masa sena saba masa".. Mammah tace "inshaallahu baze tsallakeba kasan de baya tsallake maganar ka".. Dadd yace "inde har yasan dalilin zuwan ai ze iya zillewa".. Mammah tace "amma kana ganin Aliyu ze amince da abinda kuke shirin yi"... Dad ya mata wani kallo "ai se yaki tunda ya haifemu.. Dama duk abinda yakeyi nasan harda karin hadin bakin ki".. Mammah tace "ni kuma duk abinda yake inace halin ka ya dauko..kuma kasani Aliyu yace mun akwai wacce yake so.. Dama babu toh kila ya yarda da kudirin ku amma tunda har ya bude baki ya fada nasan baze amince da wata ba".. "Tunda shiya haifemu ai seya ki amincewa".. Itade mammah bata ce komai ba... Dad yace "ynx wata Matsala ce ma ta taso".. Mammah ta kallesa matsalar mene" nan Dadd ya kwashe komai yanda sukayi da Akan zancen Fannah.. Tun kafin ya gama chucu take zufa hankali tashe .. Excusing kanta tayi.. Ta tashi wai zataje toilet ... Aikam tana shiga ta fashe da kuka... Ynx duk dakonn soyayyar farouq da take.. Har an fara maganar sa da wata ba itaba.. Ta fashe da kuka hakika Fannah mutum ce kuma tayi alkawarin hakura da farouq inde har zasu zauna lpy da Fannah but dole ta nisanta kanta da Fannah da kuma farouq dan ta samu damar bawa zuciyar ta hakuri.. Duk yanda sultan yaso su hadu da Fannah taki yarda babban tashin hankalin sa shine yanda yaga ynx suna haduwa da farouq alamun sun shirya knn .. Fannah kau tana sane da yanda sultan ke se su hadu amma take dodging dinsa... Ko fareeda ma ynx basu haduwa.. Chucu ce ynx bata gani... Zaune take a wani dan karamin garding dake gidan su taji anyi mata sallama daga kai tayi ta kallesa kallo daya ta dauke kai.. Cki cki ta amsa sallamar sa.. kujerar dake kallon ta ya zauna... Yace "shin dama Fannah so na zama kiyayya.. Sonki nake fa" ba tare data kallesa ba tace "ina amfanin son dazaka ka rinka fada da dan uwanka akai na"... Ya tabe "baki wnn dalilin ne yasa kikace kin fasa aure na knn".. Tace "sure bashi kade ba" yace "sbd fareeda".. Tace "sure banason samun matsala da kowa"... Yace "amma ki sani ina sonki kuma duk abinda nayi sbd inasonki ne"... "Yaya sultan koda inasonka zan hakura kodan sbd fareeda".. Yace "well inde ko sbd fareeda kika rabu dani kika amince da farouq to ki sani chucu tanason farouq"... Fannah ta rinka kallon sa without blinking yace "yes chucu nason farouq fiyema da son da fareeda kemun kuma kisani ina sonki ina kishinki shiyasa nake kasa jurewa idan farouq na shige maki"... Daga haka ya fice yabar ta da tunani iri iri a ranta... Knn shiyasa chucu ta dena neman ta duk sbd da wnn dafe kai tayi sbd yanda taji yana sara mata. Se kuma ta mike da sauri... Hijab dinta ta dauka ta fito domin zuwa gidan su chucu.. Ganin farouq da sadeeq sun fito daga gidan baffa yasa ta karasa wajen su da sauri idanun ta cike da hawaye... Kallon ta suka dungayi harta Kara so... "Yaya farouq ashe dama chucu nasonka bn sani ba baka taba fadamun ba.. Kasa zata kullaceni".. Farouq ya rinka kallon ta dan shi be fahimce ta ba.. Sadeeq ne yace "ya akai kika san da zancen nan".. Fannah ta fashe da kuka kun sani shine kuka boyemun... Wucesu tayi gidan su chucu ta shiga suka bi bayan ta.. A balcony ta iske