Sashe 21
Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
💫❤Love cycle❤ (8)✨ Da fannah ta tashi da safe setaga kamar mafarki tayi duk maganganun sa suna kanta ta kasa mantawa sometimes har murmushi take saki ba tare da ta sani ba seta ankare se tace to ita menena murmushi ita da ba sonsa take ba... Seta tura baki kawai... Ji take kamar ta kira maryam ta fada mata amma ta fasa koda sukayi waya da khalil ze tafi bata fada mata komai ba.... Ranar monday ko a class kasa yarda tayi su hada idanu but duka muryarsa tanaji a kunnen ta... A hankali ta daga ido carap kuwa idanun su suka harde.. Dan kashe mata idanu yy tare janye nasa.. Itama tayi kasa da kanta da sauri tana zare idanu kalmar I love you din da ya fada mata kawai ke dawo mata setake ganin kamar da wasa ne be fada ba.. Har aka tashi class din .... Maryam ta dubi fannah da duk ta wani zama silent tace "ke are you okey".... Kallon ta fannah tayi batace komai ba sukaci gaba da tafiya.. Maryam duk setaji ta zama wata disturb sbd bata saba ganin kawar tata haka ba.. Har sukaje inda suka saba zama maryam ta masu ordern abinda zasuci... Se a anan Fannah ta dubi maryam tace "you knw what?" Maryam ta girgiza kai.. Numfashi Fannah ta sauke kafin tace "he proposed" da confusion maryam tace "who?".. Harara fannah ta banka mata... Maryam ta wani zaro idanu "you mean Amah, when? Where? Oh woww I love dis ur drama from quarrel to friendship, friendship to.... what's a good good story before you knw it sede muji ana Nigeria za'a kai fannah"fannah ta jefe ta da tissue "ce maki akayi ina sonsa ne"... "Yo tun yaushe kuma se ance mun ai tuni na hango jirginku da ma.. Na tafi na barku kuna fada wai daga dawowa se gani nayi an zama frnds dama can ta ciki na ciki"....da idanu kawai fannah tabi Maryam... Ganin ta mike ne yasa tace "maryam ina zuwa" "wait for me ina zuwa ynx" bama ta jira cewar ta ba ta tafi... Waya Fannah ta dauka tana dannawa tana dan murmushi dan maryam daban ce a rayuwar ta.... Amah ne yazo ya zauna inda maryam ta tashi fannah ta dago ta kallesa.. Kafin tayi kasa da kanta tana amsa sallamarsa ciki ciki... Shiru yy wanda har seda ta sake dago kai... Suka hada ido tayi kasa da nata... Ta danyi murmushi yace "am I new to you" da sauri ta girgiza kai "kodan maganar ranar that's why you're changing to me... Ta girgiza kai "no I knw you're kidding me"... Ya dage gira daya yace "that's no.. I mean what I said.. Yes I love you kuma ba wasa nake ba" ta tura baki tana wasa da fingers din ta.... Maryam ce ta dawo... Gaisawa sukayi da Amah kafin yace "wai bata yarda ina sonta ba"... Maryam tace "wasa take mu ai tuni mun san komai"... Fannah ta zabga mata harara... Amah yace "babee" Fannah bata san sanda ta dago ta kallesa ba yace "you knw I love you ryt?"..tura baki fannah tayi... Yy murmushi yace "any way idan ma baki sani ba I love you now kin sani seki shirya zan maida ke Nigeria".. Tace "wai bazakayi shiru ba" yace "see you akan wane dalili magana ma ynx na fara" maryam tace "aishine nima shi Nagani" haka suka taran mata tun tana hade rai har ta sake sukacigaba kamar ta sede na yau is different dan Amah yana mata magana ne as wacce yake so ba frnd ba kamar da duk da dama can sometimes yandaa suke kamar masoya but ba kamar yau ba tun tana nokewa har ta sake..... Koda suka koma gida ma yau da daddarre seda ya kirata kuma sunyi waya sosai duk da idan ya mata maganar soyayya seta basar ta fara masa shagwaba shima seya biye mata Fannah that isn't a fan of making call se taji kamar su kwana suna waya....... Wasa Wasa fannah tun tana nokewa soyayyar sa har ta sake domin Amah is perfect kusan 3weeks knn koda yaushe suna tare ba'a waya ba ba kuma a sch ba bata taba fada masa tana son sa ba amma bazata ce bata sonsa ba but he always remind her da he love her and she's happy.. Sometimes idan tana masa shagwaba he will be lyk babee you knw I love you ryt..?wnn kalma tana tafiya da ita sosai.. Har yau bata fadawa maryam cewa tana son Amah ba.. But Maryam knws that kawarta has already fall for him mutane dayawa ma sunsan soyayya suke dukda basu fito sun fada ba.. Wasu se kaji suna fada ya koma soyayya barin ma yan department dinsu... Wasu dayawa najin haushi fannah sbd akwai da yawa dake sonsa itakam hakan kesa ta kara kusanci dashi..... Har gida mum tasan da zancen Amah dan kaf babu abinda Fannah bata bata lvr ba sede ita batace tana sonsa ba... But tuni mummy ta gane Fannah na son Amah Shakuwar fannah Da Aliyu kam kullum gaba take...yauma suna tare kamar kullum bayan ya gama tsokanar ta tacika tayi Fam yana ta faman lallashi da kyar yasamu ta sauko.. Ya kalle ta yana murmushi "yauwa koke fa da kin wani hade rai kinga dame kikayi kama kuwa" ta tsuke fuska tace "wa" ya wara idanu "da matata" rufe fuska tayi yace "wait babee you knw I love you ryt? Pls karki barni inaji a jikina ke tawa ce ni kade pls don't leave kinsan inasonki"... Ta tura baki "inshaallah I will not" yace "promise" "I promise" ta fada... Hannun ta ya kamo yasaka mata wani ring💍 me kyau Fannah ta kalli ring din da mugun mata kyau a hannu tace "wow" ya sakar mata murmushi yace "just to remember me koda bana tare dake".... Fannah feel lyk huging him dan ita kanta tasan tana sonsa bama tun ynx ba... Yace "babee baki taba cewa kina sona ba".. Rufe fuska tayi... Yy murmushi yace Any way just knw that Aliyu loves you, yes I love you" "I love you too" shine a ranta amma ta kasa fada ta rasa ranar da zata furta masa wnn kalma da ta dade a ranta.... Wayar sa ce tayi ringing duk suka kalli wayar.. Idon ta ya sauka a kan YUSRAH .. Beyi picking ba kamar yanda be kashe ba... Tace "pick mana" girgiza kai yy dan yasan ynx ya dauki wayar nan to da matsala bama daya ba.....Fannah taji gaban ta ya fadi tace "why" daukar wayar yy yasaka aljihu.. Fannah ta mike ba tare da ta kallesa ba dan idanun ta ne suka cika da kwalla wani irin kishi ne ya taso mata wanda bata san dashi ba .. Amah be san sanda ya ciro wayar da ta katse ba ya sake Kira ya saka a hand free "babee wait she's my sis" se akaci sa'a Yusrah na dagawa tace "hello yaya".. Wani relief Fannah taji Yace "yusrah I will call you back Mom na gida ko?" tace "eh" "ohk zan kiraki ina wani abu ne" daga haka ya kashe wayar... Yanajin dadi da bata kwafsa masa ba kuma yaji dadi da dama yaya take cemasa... Fannah kam kunya ce ya isheta but a kasan ranta taji sanyi... Ganin ta dan saki fuskar ta yace "umm miss jealous" da sauri ta bude motar ta ta shiga ta tafi shima dariya yy ta tafi tasa motar... Wayar sa ce ta sake ringing ganin me kiran yasa ya dauka da sauri... Shiru yyy okey sir kawai yake fada...suna gama wayar ya dafe kai..." Oh god what's the fuck" hannu ya saka yana yamutsa sumar kansa tare da cije lips... Yasan duka plans dinsa sun rushe but amma ba duka ba yasan Fannah loves him but what if ta canza sa daga Baya.. Iska ya furzar " I knw is hardly but it can happen.... And I need to go."... Tayar da motar yy yana dan cije lips dinsa.... He have no idea dole ya tafi........ ✨✨✨ Ranar gaba daya be kira fannah ba itama bata kirasa ba but abin ya dame ta har safiya kasa jurewa tayi ta dauki waya ta kirasa but bata tafiya... Bata wani damu ba... But seda taje sch taga har aka tashi bataga me kama dashi ba hakan ya daga mata hankali.. Har ta fadawa maryam.. Se tace mata maybe suna wani aikin ne ta masa uzuri... Hakan yasa hankalinta ya dan kwanta.. Sede me ranar ma be kirata ba Fannah ta kira wayar sa yafi sau a kirga but bata shiga... Duk ta kasa natsuwa.. Har ta fada wa mummy.. Ganin yanda ta daga hankalin tane yasa mummy cewa ta basa lokaci may be yy tafiya ne... Shiru kawai tayi amma ita hankalin ta ya tashi.... Wasa wasa har suka shiga weekend babu Amah babu waya... Fannah ta shiga damuwa sosai sede maryam ko mummy suyi ta kwantar mata da hankali.... Daurewa kawai take amma ta damu.... Hankalin ta be kara tashi ba se ranar class dinsa da taga bashi bane lecturern sune ma nada ya dawo masu.... Ranar kam damuwar da Fannah tashiga ba'a magana.. Maryam ke kwantar mata da hankali... Ta dubi maryam tace "ina ze tafi be sanar min ba yasan halin da zan shiga ne" ta share hawayen da suka zubo mata maryam lallashin ta kawai take dan bata da abin fada ta dade da sanin cewa fannah na matukar kaunar Amah.. And she's have no Idea akan rashin ganin nasa... Koda suka koma gida seda mummy tayi da gske snn taci abinci... Mummy ta bata shawarar akan ta tambayi lectures din akan inda yake.... Hakan kau akayi office din wanda yake koya masu course din da Amah ke masu sukaje.. Bayan sun gaisa se maryam ke masa maganar.... Yace "Amah is not part of of us he's a Nigerian but lives in American.. A doctors that can worked with four countries America, England, Nigeria and spain, he's not normally working with us besides a worked bring him to UK and he assist us but he's not permanently here.. He is done and has gone back to america already"... Fannah ji tayi kamar kanta ze fashe dan maganganun sa