← Book details Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 78

Sashe 27

Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

jikin sa na saki ganin yan uwan nasa gabansa bayan tsawon shekaru 19 se yake ganin kamar a mafarki... Ko a yanda numfashin sa ke sauka kasan yana cikin wani yanayi... Sauran yan uwan nasa da hawaye ya cika idanun su ganin little kanin nasu kamar a mafarki.... Cikin raunanniyar murya Alh. Ibrahim yace "Muhammad"... Fashewa da kuka daddy yy ya nufi dan uwan nasa da sauri ya fada jikin sa suka rungume juna.. Cikin rauni da kewa daddy yace "ya..ya..na" ya kara fashewa da kuka.. Alh. Ahmad ma da kukan yaci karfin sa ya rumgume su hakama Alh. Aminu... Kuka suke cike da kewar juna.. Idan ka gansu a yanda suke se sun baka tausayi sbd da kagani kasan suna matukar kaunar junan su to be separated from each other is something else musamman ma idan kuna kaunar junan ku.. Koda baku kaunar juna kuka rabu irin haka for years bakwa ganin juna se kunji kuna kewar juna ballantanama wanda kukeson juna.. Fannah ma rungume mummy tayi tana kuka watching her parents crying.. She's can't believe cewa daddy dinta take gani tare da yan uwansa... She have been dreaming this for so long tunda tasan kanta.. But nayau is different.. Na yau is reality.. Idan ma mafarki take bazata so ta farka ba let her continue dreaming till her last breath.. But her Dr. Amah should be included she can't wait to go back to Nigeria taga yan uwan ta.. Kilama acan zata hadu da Amah dinta..... so how is it? .... Is it sweet?. If yes se ku karamin yawan comment and ku danna mun vote.. . Bakuga komai ba inde a littafin love cycle ne.. I knw you will enjoy it more than ur expectation.se kunji kamar karna gama just need ur support more comments dan hakan na karawa duk wani writer kwarin guiwa.. So more comment more typing..... Kar ku manta nice taku Nafeesatuh😘 popularly as... ✨✨✨ *ANNAFIE😍* [8/12, 8:18 PM] +234 811 898 2182: *💫❤LOVE CYCLE✨*
Chapter 27 · 0% Book details