← Book details Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 78

Sashe 58

Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

chucu zaune pressing her phone.. A yanayin da chucu taga Fannah seda gaban ta ya fadi... Fannah tace "pls meyasa kuke boyemun abu kamar ni ba er uwarku ba knn shine dalilin dayasa kikabar nemana... Fannah ta share hawaye.. Dan Allah kiyi hakuri nafasa auren kowa daga cikin su.. Kiyi hakuri bn sani ba" daga haka ta fice tana kuka sosai.. Chucu ta rinka bin sadeeq daya shigo da kallo.. Ya girgiza mata kai alamar bashi ya fada ba.. Snn ta dubi farouq da yake ta kallon da... Dan share guntun hawayen ta tayi tace "yaya farouq ina sonka tun can har yau sonka be ragu a raina ba kullum duniya da sonka nake kwana nake tashi but ynx sbd da Fannah yasa na hakura kana son Fannah itama naga kamar ta aminta da kai.. Babu abinda bazan iya yi mata ba shiyasa na hakura na barwa zuciya ta bayan sadeeq da yaya Amoon babu wanda yasan da wnn zancen.. Wlh yaya farouq na hakura bana son wani tashin hankali... Daga haka ta shige ciki tana kuka sosai.. Farouq ya rinka kallon sadeeq.. Shi be taba sanin da zancen nan ba..... Fannah tana zuwa dakin daddyn ta tafi ta fada masa komai.. Shi kansa hankalinsa ya tashi dakyar ya samu ya lallashe ta.. Washe garin ranar bayan angama breakfast abie ya bukaci ganin su Fannah dasu farouq.. Duk sun halitta wajen.. Nan abie ya tambayeta.. Tayi masu bayanin komai snn karshe da fadin ita da fasa auren kowa a cikin su tanada Amah shi take so... Abbu ne yace "bnd abinki ai bazamu tsaya jiran wanda bamu san ranar zuwan sa ba ki sani kefa mace ce... Sultan ne yace "Abbu wlh inasonta zan aure ta.. Fareeda ta rinka kallonsa.. Bama ita ba kowa na wajen.. Kafin Abie yace "ku tashi kuje zamu duba lamarin".. Fannah ce ta fara fita dan bata son haduwa da kowa cikin su... Jikin chucu yayi sanyi sosai.. Tasan Fannah ta dauka ada gaba ta dauka da ita bata san ba haka bane.. Dole taje ta bata hakuri suyi magana amma seta huce.. Ranar Fannah kulle daki tayi ta kashe wayar ta dan bata son ganin kowa... Sema da daddare ne takejin lvrin wai Amoon da Saleem sun dawo wajen su daddy.... Wai idan ya natsu zuwa jibi zasu zauna akan maganar sa shida su yusrah.. Fannah de batace komai ba.. Dan ita bama Amoon ba kowa ma bata son haduwa dashi... Washe gari small mom tazo.. Seda tazo snn Fannah tadan sake.. Dan mom dinma dakin Fannah ta sauka kuma sosai ta zauna domin kwantar mata da hankali har Fannah ta sake.. Koda zata tafi se Fannah tace zata binta zatayi hakan kau akayi tare suka tafi.. Har ranar bata kunna wayar ta ba sede taje gidan small mom din tata.. Shima seda daddare.. Taci karo sosai da messages din su chucu na bn hakuri da su farouq Fannah ta runtse idanun ta ita kanta tasan tana son yan uwanta.. Matsalar nan ce bata so.. Amah ne ya fado mata tayi murmushi she wish ace ya dawo rayuwar ta da duk ta huta da wnn ruguntsimin... Washe gari bayan la'asar small mom tasa driver ya maida fannah gida.. Bayan sun gaisa da mummy tace "yakamata kije wajen sumayya sau uku tana zuwa baki nan.. Pls fannah take things easy".. Fannah ta mike bari naje mummy.. Tashi tayi ta nufi gidan su chucu.. A balcony suka hadu da yusrah ta fito tana kuka.. Tana ganin fannah ta fada jikin ta.. "Fannah yaya Amoon baya sona kwanan sa biyu tunda ya dawo ko kallo bn ishesa ba bare yamun magana". Fannah da shaf tama manta da wani Amoon ya dawo tace "zomuje ciki to".. Yusrah ta girgiza kai "no bazanje ba idan kin fito zamuyi magana.. Daga haka ta wuce tabar fannah gaban ta na faduwa dan ita tun kafin ma taga Amoon din nan tsoransa take ji.. A hankali ta shiga da sallama.. Babu kowa cikin parlor se wani matashi me kama da mammah.. Fannah ta rinka kallon sa dan a tunaninta ko shine Amoon din.. Tace "yaya Amoon brk da zuwa".. Ya ware idanu.. "Amoon kuma saleem de kin wuni lpy sistern mu".. Dan murmushi tayi yace "tun ranar da muka dawo nake nemanki wai baki nan"... Ta gyada kai... "Chucu fa".. Ya nuna mata sama tana dakin mammah.. Ta juya knn zata nufi stairs taja wani burki.. Sbd kamshin turaren da taji irin na Amah... Lokaci daya kuma ta sauke idonta a kansa.. Yana sauka steps din a hankali.. Sanye yake cikin wasu milk kaya masu taushi da suka dace da fatar jikin sa data kara wani haske rigar me gageren hannun wandon kuma 3quater.. Kafarsa sanye da wani sleepers me taushi.. Ta daga idanun ta a hankali tana kallon fuskar sa... Fannah daskarewa tayi a tsaye wnn ai ba wani bane Amah dinta ne babu abinda ya canza da zata kasa gane masa sede kyau da haske daya kara.. To me yake anan.. Kode shine Amoon din kar de ace mata Amah dinta shine Amoon din da ake magana... Abubuwa dayawa suka rinka dawo mata ta rasa wane tunani zatayi.. Ta ringa binsa da kallo shiko kallo daya yayi mata ya dauke kai... Fannah ji tayi miyan bakin ta ya daskare.. Dakyar ta iya hada maganar bakin ta tace "Dr Amah".. Tsayawa yy tare da juyowa yana kallon ta.. Kafin a hankali yace "yes".. With shock fannah take kallon sa ganin yanda yake mata magana kamar be gane ta ba kode ba shi bane.. Amma idan ba shi bane yaza'ayi ya amsa sunan data kirasa... Tace "dama kaine Amoon Radda" dining ya tafi ya zauna kafin ya dago yana zuba mata lumsassun idanunta yace "sure nine did you knw me?".. Wani dumm fannah taji ganin tambayar da yake mata cikin rawar murya tace "you mean baka gane ni ba har ka manta dani Aliyuu"... Dan rolling eyes yy kafin a hankali yace "did i knw you.." Fannah ta fara ja da baya gaban ta mugun faduwa yace "wait but ur face looks familiar kamar na sanki ko".... Fashewa da kuka fannah tayi ta juya ta fita da gudu.. Saleem ya kalli yayan nasa "but why did you do that thought you're waiting for this day kuma ka nuna baka gane taba".. Chucu take bakin stairs ta karaso da sauri.. Tana zare ido cike da mmki tace "Yaya dama kaine Aliyun da Fannah ke magana"... Kallon su yayi gaba daya kafin yace "sure nine". Kamar zatayi kuka tace "but why did you do that. Lyk yanda ta damu da kai be kamata ka mata haka ba she love you".. Dan tabe baki yayi "I have to punish her she give a door for mens"... Chucu ta girgiza kai "no wlh har gobe Fannah na sonka" yace "iknw but I have to punish her.. I never fall for any girl except Fannah..I love only her.. I never give a door for others. So yanda nake son ta ita kade itama ni kade zataso Sbd itadin tawa ce ni kade ita din mallaki na ce.. Babu kuma wanda ya isa ya rabani da ita.. Bama sultan ba kowaye yace ze shiga gona ta seya gane kurinsa" .... More comments more typing
Chapter 58 · 0% Book details