← Book details Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 78

Sashe 35

Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Da matsala" sadeeq ya furta cikin ransa... Tun jiya ya gama gane cewa Farouq yafada soyayyar Fannah... Wanda abinda farouq din be sani ba shine Chucu na matukar qunar sa babu wanda yasan da wann se shi.. Kuma hakan yasamo asali ne tun soyayyar da sukayi a yarinta wanda kowa ya dauka lokacin yarinta ne amma har gobe chucu nason Farouq and hoping that ze dawo gareta wata rana sede ynx babu wnn hope din because Farouq fall for Fannah.. And now yaga soyayyar Fannah a idanun sultan ma wanda shine babban matsalar.. Sultan inde akan abunda yakeso ne baya dagawa kowa. .. Wanda yasan hakan ze iya kawo masu matsala da Farouq.. Inda shi kuma ze kokarin nuna masa iyakar sa dukda Farouq nada hakuri Amma ita mace daban ce... A haka har suka gama dinner da tunane tunane kala kala a zuciyar sadeeq... He have to discuss this issue with someone but who?... "Amoon"... "No Amoon won't take this Serious shi mutum ne wanda ba komai yake saka kansa a ciki ba".. To wa knn.. Dan lumshe idanu yy yana tunanin yanda ze bulloma lamarin .... ... Washe gari karfe 6 sultan ya masu knocking fareeda ta tashi cikin bacci ta bude. Tana kallon sultan.. Dan tura baki tayi tace "yaya da asuba kuma.. Ko morning judging dinne ya motsa".. Yace "sure so wake her up.. Ina jiranku" fareeda ta ware idanu yace "be past jor".. Juyawa tayi ta shiga tayar da fannah da kyar ta samu ta tashi... Tana tura baki haka ta shirya cikin kayan sport suka fito". Sultan ya dubesu yy murmushi fannah ta tura baki tace "in this early morning everyone one is sleeping".. Yy dariya yace ina son maidake sport gal ne".. Fannah ta tura baki kamar zatayi kuka dan harga Allah bacci takeji.. Ya matso kusa da ita murya can kasa yace "you look so cute with this ur morning face so take away".. Murmushi kawai fannah tayi.. Gaban fareeda yy mugun faduwa she hear what sultan just said and she's don't want believe what just came to her mind.. Sultan loves fannah.. Oh no Farouq fa tasan Farouq ne ke son fannah ba sultan ba because she's watching them.. Yes Farouq ne not sultan.. Relief taji a ranta dan zuciyar ta bazata iya dauka ba.. She loves sultan, she can wait for him har yazo gareta sugina rayuwar su.. She's can't imagine losing him... ".. Akwai wajen motsa jiki a gidan amma se suka fita cikin gari cikin motar sultan.. Haka sukaje tun basa sakewa har suka ware.. Sultan make sure that dukan su sunyi exercise.. Se 8 sann suka dawo gida.. Suna shigowa.. Suka wuce daki sukayi wanka fareeda ce ta fito parlor bayan ta gama shiryawa ta baje saman kujera ita ala dole jikin ta ciwo yake mata... Umma ce ta fito tana zuwa kitchen ganin fareeda baje ta tabe baki ta shiga tabawa yan aikin ta sakon da zata basu ta fito idanun ta akan fareeda.. Tace "ke wai lpy kika wani fito kk bajemun a parlor".. Fareeda ta tura baki "umma ba yaya bane ya tashe da safe wai muje exercise ba".. Umma tace "wane yayan sultan hala.. Dan nasan babu me san wasanin nan kamar sultan da Haydar.. Haydar kau baya nan koda ma yana nan nasan kwakkwaran kallo baku ishesa bare ya kwashe ku wasanni sede shi sultan din".. Fareeda tace shine mana.. Sultan ne ya shigo duk suka maida kallon su garesa.. Umma tace "kai ynx ma matan kwasar su kk wasanni" ya kalli fareeda da tayi kamar zatayi kuka ita a dole ta gaji.. Yace "motsa jikine fa umma".. Tace "su yan matan ce maka akayi karfafa suke san zama?.. To nide badani ba daga haka ta tabe baki ta shige inda ta fito... Ya dubi fareeda.. "Kode senayi maki massage ne kafin ki hadani da umma".. Dan tura baki tayi.. Ya zauna gefen ta... "Where are you feeling the pain" ta tura baki "everywhere".. Murmushi yy kafin ya daura kafar ta saman tasa a hankali yana massaging dinta.... Sadeeq ne ya shigo farouq na biye dashi.. Sadeeq na duban su yace "what's wrong with fareedan umma"... Sultan yace "wai dan mun fita exercise.. Shine ta langwabe haka".. Farouq da nufi dining making a cup of tea yace "I was wondering meya tashe ta da safen nan babu lectures ashe da dalili".. Ya fada yana zama kujera opposite to them.. Fareeda ta kalle su ta dan lumshe idanu.. Sadeeq yace "fannah fa"... Fareeda ta nuna masu daki tace "she's inside"... Fitowa fannah tayi dama duk tana jinsu ta tsaya bakin kofa kamar zatayi kuka.. Farouq yace "cutie what's wrong".. Ta zuba masa manyan idanun ta camly tace "hungry"... Farouq ya mika mata cup din hannun sa "take".. A hankali ta karasa inda yake ta zauna ta karbi tea din a hankali ta kai baki.. Yace "srry snn ya dubi sultan yace "yaude yan muguntane suka motsa duk ka wahalar mana dasu".. Sadeeq yace "they're lazy.. Yusrah da jidda sun fisu jarumta.. Inde Amoon na nan suna binsa motsa jiki ai"... Sultan yace "duk bigece matan family din nan duk ragwaye ne suma su yusrah din ai sbd Amoon ne sukeyi".. Farouq ya dubi fannah da gaba daya tayi yaushi yace "srry dear be strong now".. Kamar zatayi kuka tace yunwa.... Duk dariya suka mata harda fareeda sbd yanda tayi magana muryan ta a shake.. Sadeeq yasa aka kawo masu breakfast gaba dayan su anan sukayi.. Fannah naci ta ware suka cigaba da fira.. Sosai fannah taji dadin kasancewa cikin yan uwan nata. Yanda ta zauna suna lbari kamar dade tare.. Farouq yace "so kin iya zuba haka".. Ta ware idanun ta tana kallon sa kafin tace "namafi haka I really love this kind of conservation with family but I lack.. That's why I'm happy today.". Sadeeq yace "and yau wasu na hanya jidda zata dawo ita da aunty babba daga kt.. Snn.. Abbu da iyalansa ma na hanya su Hafsat knn daga sudan... ".. Farouq taba hannu "no wanda naga tun jiya se farin ciki kk ashe su mutuniyar na hanya knn".. Fareeda tace "romeo and Juliet".. Fannah ta fashe da dariya "tace wace ce Juliet din.?" Farouq yace "hafsat mana soyayya suke kamar zasu cinye juna"... Nan suka rinka kunnasa harda fannah.... .. Wajen karfe 3 su jidda suka iso tare da aunty babba.. Yanda aunty babba ta rungume daddy kade kasan akwai shakuwa me karfi tsakanin su tun can da taita kuka yana lallashinta snn tazo ta gaisar da mummy tana kara rokar wa iyayen ta gafara.... Jidda kam bayan komai ya lafa tace wai ina su fannahr mummy tace sun fita da su sultan da fareeda.. Kamar jidda zatayi kuka tace "shine suka tafi bayan sun san ina hanya.. Wlh na kosa naga yar uwata" mom raheena tace "common ynx sukace zasu dawo basu ma dauka zakiyi isowar wuri haka ba".. Ta kalli wrist watch din ta ta mike.. "Wlh I just can't wait naganta".. Duk dariya suke suka bita da kallo main parlor ta koma tama kasa zama ita kawai ta kosa su dawo.. Duk yan gidan haka suke da zumudi.. Farouq ne ta shigo da sauri ta rinka kallon bayan sa ganin babu wanda ya shigo yasa ta dan tura baki.. Farouq yace "sis what?"... Tace "wai ina suka tafi ne bama sa farin cikin dawowata".. Farouq ya dage gira.. "Nima baki murnar gani na knn that means you didn't miss me" da sauri taje ta rungume sa.. "No yaya na kawai de na kosa naga yar uwata ne"... Dan jan hancinta yy "don't worry dear ynx zasu dawo"... Ta gyada masa kai... Basu ida rufe baki ba fareeda ta shigo da sallama.. fannah da sultan suna rike da hisam.. Still jiddah tayi tana kallon fannah.. Ta kara tamke hannun Farouq dake cikin nata har fareeda tazo ta rungume ta amma idanun ta na kan fannah.. Itama haka idanun fannahr na cikin nata tun kallo daya taga tsananin kamannin ta Farouq hakan ya nuna mata itace suke daki daya knn... Fannah har ta fara tsarguwa da irin kallon jiddah ke mata... Can kasan makoshi ta furta "beautiful.".. Zare hannun ta tayi a hankali ta karasa kusa da fannah ta mika mata hannu tace "jiddah Radda.. Hauwa'u Ibrahim Radda".. Fannah ta mika mata hannu suka gaisa tace "khadeeja Muhammad".. Jiddah tayi murmushi tace "baki ce Radda ba".. Fannah tace "to Radda ta fada so excited ganin yanda itama jiddah farin ciki ya bayyana a fuskar ta... Jiddah ta rugume ta cike da doki tace "welcome back our beautiful sister welcome back to ur family we really miss you dear"... Fannah ta lumshe idanu cike da farin cikin yanda kowa ke kaunar ta tace "I love you too".. Ta saki fannah ta kamo hannun hisam "welcome boy" ta kalli su Farouq tace "kaf family din nan banga wanda yake kama sosai da ya Amoon ba kamar boy din nan har saleem".. Ta kalli hisam tace "what's ur name?" Yace "Aliyu" ta ware idanu "wow sunan su daya".. Ganin duk babu wanda ya kulata tace "wai ku lafiyan ku"..sultan yace "ai gani mukayi bakiyi farin cikin ganin mu ba".. Fareeda tace "har hugging dinta nayi ta nuna kamar bata ganni ba".. Wata harara ta masu tace "to kukuma awa yau na fara ganin common ba taku nake ba"... Duk dariya sukayi sultan yace "beb din nan baki taba canzawa idan kinga sabo seki manta da tsoho".. Tayi dariya "banda sheri fa yaya sultan ku shekara nawa nayi ina ganin ku ita kuwa yau na fara ganin ta"... Farouq yace "ohoo muda kika raina knn am sure da Amoon bazaki share sa kamar yanda kika mana ba.." Jidda ta dauke kai tana murmushi.. Fareeda tace "ko karyane" jiddah ta dafe kai daga dawowana zaku saka mun ciwon kai" duk dariya sukayi.. Yanda suke tsokanar ta akan amoon kade yasa fannah ta gane cewa saurayin ta ne sadeeq ma yazo suka dasa... Fannah itace me kareta... Sun dade sunayi kafin kowa ya kama gaban sa.... After magrib fannah na zaune a daki bayan ta idar da sallah jiddah ta shigo.. Ta zauna ta kalli fannah tace "yaya Sadeeq fa" fannah tace wai ya
Chapter 35 · 0% Book details