← Book details Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 78

Sashe 75

Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

tasan yana cikin gidan sultan ma ya sani amma beyi magana ba.. Ganin babu wanda ya kara maganar sa yasa ta tashi a hankali ta fita.. Hanyar data ga yabi nan tabi can ta hangosa zaune cikin wata er rumfa yana danna wayar sa.. Komawa tayi.. Seda taje daki ta dauko dambun sa snn ta wuce kitchen seda ta diba masa komai har zu drink snn tasaka a tray snn ta juya tabi ta baya.. Tana karasawa gaban ta na faduwa tayi sallama.. Ya amsa ba tare daya juyoba... Jin muryar sa kade ya isa ya tabbatar mata da yana cikin damuwa.. Kujerar dake kallon tasa ta zauna tace "why are you alone".. Ba tare daya kalleta ba yace "just".. Ta langwabar da kai.. "Is it because of sultan".. Yace "am just thinking of how to handle that guy"... Tace "but I love only you".. Ya zuba mata idanun sa da suka canza kala snn yace "I don't knw why but sultan nason shiga gona ta.. But idan beyi wasa ba se bakin ciki ya kashesa"... Kamar Fannah zatayi kuka tace "beb pls forget about that ga abinci". Dan murmushi yy.. A haka ta tsare sa seda yaci duk abinda ta kawo masa snn ta tashi.. Duk yanda yaso ta tsaya ki tayi.. Ta dawo parlo ynx duk babu iyaye se su yaran tare da Adda da alama labari take basu.. Fannah ta shigo ta zauna ba tare da Adda ta ganta ba ta boye bayan Hafsat... Babu jimawa sega Amoon ya shigo.. Duk suka bisa da kallo wajen farouq dake wani murmushi yaje ya zauna tare da dan tallabar masa keya... Da yamma.. Sadeeq ya dauke su ya zazzagaya dasu cikin gari.. Basu dawo ba se dare shima sallah kawai sukayi suka kwanta..... .. haka Washe gari ma wani fitan suka karayi tunda suka fita basu dawo ba se yamma.. Yanda Fannah taji dadin sallahr nan ba'a magana bata taba sanin haka ake sallah ba gashi har hawa sunje kallo duk da basu wani dade ba suka dawo amma abun ya kayatar da ita.. . A get suka hadu da Amoon da sageer zasu fito.. Tsayar dasu yayi yana kallon Fannah yace "ur bag.. Sbd kwai abinda yake son saka mata.. Da kamar ta cire wayar ta se kuma ta mika masa gaba daya... Ya tafi da ita.. Cikin motar sa ya shiga ya ciro wasu bngles masu kyau na gold ya saka mata a jakar. Snn ya dauko wayar ta sbd da tayi karar shigowar message.. Dubawa yayi ganin sultan.. "Dear pls lets meet by 8 pls don't ignore".. Amoon ya rinka kallon message din.. Da ynx yayi niyar maida mata da jakar amma se ya fasa ya shiga contact din sultan yana duba messages din yake tura mata bata reply".. Zuciyar Amoon wani irin tafarfasa kawai take.. Wayar ya saka aljihu jakar kuma ya barta cikin mota yacewa sageer suje... Suna dawowa sallahr ishai yaji wayar na ringing kara dubawa yayi ganin sultan ne.. Tuni idanun sa suka sauya kala.. Ya rasa gane me sultan yake nufi shi gaba daya.. Suna shiga parlor ya hango sultan dake zaune cikin wasu raw na kujeru yana danna waya.... Kiran ne ya sake shigowa Amoon yayi silencing wayar snn ta karasa kusa da sultan zuciyar sa na wani tafarfarsa a tym din ji yake ze iya yiwa sultan dukan tsiya dan ya kaisa bango.. Sultan be an kara ba se ji yayi an fizge wayar an bugata da kasa... Ya dago da sauri yana kallon Amoon da idanun sa sukayi jawur... Tsabar fitina da kishi dake cinsa a lokacin.. Cike da fusata sultan yace "what? Amoon, my phone," Amoon yace "an fasa do what ever you think you can do.. And if you did not stay away from Fannah I will do worst than this".. Sultan ya rinka kallon sa ransa a mugun bace.. Before ramadan ya siyi wayar nan amma ba wnn ne damuwar sa ba yanda Amoon yazo ya fasa masa and yana masa magana cike da isa kamar ya haifesa shi yafi komai bata masa rai.. Sultan yace "an kula ta din who are you to give me rules.. Wlh Amoon kai baka isa ka hanani abinda raina ke so ba yanda kake son fannah nima haka nake sonta kuma".. Ai be idasa ba Amoon ya shake wuyar sa "don't ever se that again Fannah tawace ni kade." Hakan yasa shima sultan ya kaimasa wata shakar... Tuni akazo ana kokarin raba su.. Amma yanda kowa ya harzuka da yanda kowa yake jin haushin dan uwansa se aka kasa raba su... Seda mom ta fito ta taka matsu tsawa snn suka rabu amma basu bar gayawa junan su magana ba... Wata tsawar ta sake daka masu.. Se ynx suka kula da Abie, abu, se daddy da kuma Abban sageer.. Da alama shigowar su knn.. Abie yace "you guys should meet me and Fannah should join".. Duk bin bayansa sukayi kowa fuska a hade.. Duk suna ciki mom ta shigo tare da Fannah.. Kanta kasa bata yarda ta kalli kowa ba se Amoon.. Kansa a kasa yake amma kallo daya zaka masa kasan a zuciye yake.... Abbu ya tambayesu a binda ke faruwa. Sultan ne yayi karfin halin yin bayani Amoon de be dago dan babu ma alamar zeyi magana.. Abbu ya dubi Amoon "why did you did that. Aliyu".. Ba tare da Amoon ya dago ba yace "he should stay away from Fannah".. Abbu yace "you're very stupid the two of you.. Fada akan mace.. And wait baffa yace you guys should both let her..nether one of you will marry her.. Oh kun manta.. Sbd kunga mun zuba maku idanu" ya dubi Fannah yace "mamana" ta dago idon ta yace "inshaallahu gobe zan sama maki wani daban basu ba inde har ya maki in few days time za'ayi maku baiko"... Fannah ta amsa idanunta cike da hawaye.. Yace "Allah ya maki albarka.. Duk wanda ya sake maki magana ki kawomin karar sa and I will deal with that person" ta gyada masa kai tana kallon Amoon da har lokacin kansa a kasa yake.. Snn ya koma gasu Amoon yace "and duk wanda ta kawomin zancensa a cikin ku wlh zaku sha mmki na inshaallah inde har wanda na kawo yayi mata ranar Friday za'a masu baiko kuma ku shirya cos tun ba yau ba nariga nayiwa su yusrah alkhawari dan haka Amoon ka shirya auren ka dasu babu fashi... And you sultan.. It seems lyk you're not on ur ryt sense.. Kaima ka sani har fareedan kafasa auren ta itama I will get her one and before Friday ka tabbatar ka fito da wacce zaka aura".. Kaji na rantse inde har kuka saba dokata zaku sha mamaki".. Sultan ya rinka kallon Abbu jin wai har fareeda ya fasa basa.. Shifa bece bayason fareeda ba.. Yana mugun sonta kawai de baya so Fannah ta subuce masa ne shiyasa amma yanason fareeda.. Yace "Abbu kuyi hakuri wlh na hakura da fannahr zan auri fareeda wlh. Inasonta.. Tsawa mom ta daka masa "will you shoutup my friend you're very stupid se ynx kasan da haka to wlh koda wasa inga ka kara kula fareeda da neman rigima ne yasa ka kyale ta".. Kasa yayi da kansa cike da tsoro dan yasan kila wnn shawarar mom ce dan ba wani ba... Abbu ya rika masu fada.. Sosai yaga karaya da nadama a idon sultan.. Amma ko daya be gani a idon Amoon ba.. Babu ma Alamar ze karaya.. Ana sallamar su Amoon ya tashi ya fice ba tare daya kara kallon kowa ba.. Sultan kau tsayawa yayi ze bata hakuri.. Abie ya masa wani kallo yace "get out".. Ya kalli mom dinsa ta zuba masa harara hakan yasa ya tashi jiki a sanyaye... ..... Urs ✨✨✨ Nafeesatu....😍😍 [8/12, 8:18 PM] +234 811 898 2182: *💫❤LOVE CYCLE✨*
Chapter 75 · 0% Book details