← Book details Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 78

Sashe 18

Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

💫❤Love cycle❤ (6)✨ Monday....... Gama shiri tayi kamar kullum snn ta fito tayi breakfast tayi wa mummy sallama snn ta wuce sch... Duk da ynx suna shiri dashi seda taji fargaban da tasaba ji a duk lokacin da suke sukeda class dinsa... Dan murmushi tayi tana tuna moments dinsu na jiya.. Ta girgiza kai kamar ba su bane suke fada kullum... Koda ta shiga be zo ba dan haka ta samu seat ta zauna cike da kewar maryam... Kamshin turaren sa ne ya cika mata hanci hakan ne yasa ta tabbatar da yazo kanta kasa ta kasa daga kai... Dr Amah ya shigo as handsome than ever dayawan yan class din suna crushing dinsa sbd komai nasa na daban ne..... Yawo ya farayi da idanun sa har ya sauke a kanta.... Kuma be dauke ba mutane da yawa sunsha cewa zeyi ta koma position din da ya bata.... Fannah duk da kanta na kasa seda ta tsargu..... Dan ji take kamar kallon ta yake gashi class din yy shiru... A hankali ta dago idanun ta ta zubasu cikin nasa...... Gaban tane yayi wani irin faduwa.. Tunanin ta cewa zeyi ta tashi... Ganin yaki dauke ido a kanta ne yasa.. Ta mike jiki a sanyaye... Gira daya ya dage yace "where are you going".... Da burbucewa tayi tama kasa magana... Dauke idon sa yy a kanta yana kallon sauran yan class din yace mata "sit down".. Dama kamar abinda take jira knn ta zauna tana sauke ajiyar zuciya.... Cikin natsuwa da kwarewa ya cigaba da abinda ya kawosa yana gamawa ya fice suma duk suka fice.... Fannah nada wani class din in the next 2hrs dan haka direct inda suke haduwa da Aliyu can ta nufa bawai dan tana tunanin ze zoba se don ta huta... Zaunawa tayi tana lumshe idanu cike da gajiya yunwa da kuma kewar maryam dan murmushi tayi da ta tuna cewa gobe zata dawo.... Kiran waitress din wajen tayi... Ordering din abinda zataci tayi.. Snn ta lumshe idanunta tana jira.. ... Bude idanun ta tayi ganin waitress din tana jera abincin a gaban.... Fannah ta danyi murmushi kafin tace "sister you're mistaken this not what I ordered"... Waitress din tace "yes ma but that guy ask us to change and he paid the bills" ta fada tana nuna mata Aliyu dake wata resting chair... Dauke kai fannah tayi bayan sun hada ido da Aliyu ba tare da tace komai ba... Waitress din ma ta wuce.. Fannah ta hade fuskar ta duk da kuwa tayi farin cikin ganin sa .... Kamshin turaren sa da ya cika mata hanci ne ya tabbatar mata da ya karaso kusa da ita.. Amma taki dagowa.. Kanta kasa se kallon Abincin da aka kawo mata take na mutum biyu.. Nigerian dishes ne kamshin su duk ya cika mata hanci sbd tsabar yunwar da takeji se kace wacce batayi break ba... Tanaji ya zauna a kujerar dake opposite da kujerar ta amma bata dago ba... Murmushi yy yana kallon ta kafin ya dauki spoon.. Maimakon yaci na gaban sa se yaci nagaban ta .. Da sauri ta dago tana kallon sa.. Ya dage gira yana tauna Abincin bakinsa seda ya hadiye snn yace. "Kallon fa?".. Dauke kai tayi ... Muryar sa ta kara ji yace "fushin fa"... Ba tare da ta kalle sa ba ta fara cin abincin.... Dan tagowa tayi suka hada ido... Marairacewa tayi yace "wai me nayi ne".. Hararar sa tayi tana dauke kai yace "alright bari na kara ci tunda bazakiyi magana ba"..... Da sauri ta janye tace "baxakaci ba wanda kaci ma ya isheka".... dariya yayi har ta dago tana kallon sa yace "to srry" tace "kuma bayan abinda kamun a class" ya ware manyan idanun sa "me kuma nayi"... Duk ba kaine ka rudani ba I thought you will say I should go back to my position da kabani da karfi da yaji".... Murmushi yy yace "na isa salan mu koma gidan jiya ki dena kulani bacin na riga na saba dake".... Tace "ai da maryam ta dawo gobe na dena kulaka"... Ya gyara zamansa yace "you must be joking babee".. Dan kallonsa tayi jin yace mata babee tace watch and see".. Dage kafada tayi...yace "tell me about you I mean ur family tunda ynx mu yan kasa daya ne" haka kawai ta tsinci kanta da basa lvrn ta da family dinta.... Haka ta basa lvr jiki a sanyaye lvrn da ko maryam bata taba ba.... Jin jina kai Aliyu yayi kafin yace "but at list you have to do something just see ur family back" kallon sa tayi tace "lyk how I don't even knw where to start"... Murmushin sa me kyau yayi yace "just think" shiru tayi tana kallon sa... Yace "kiyi tunani kamar nan da sati in kina bukatar taimako na zan taimaka maki" gyada masa kai tayi... Dan lvr sukayi daga nan suka tashi ta koma class.. Da Suka tashi shiya raka ta har mota daga nan sukayi sallama ta koma gida... Koda ta ta koma gida tana ta tunanin ta ina zata fara ranar har mummy seda ta tambaye ta lpy se tace ba komai .... Da sukayi waya da maryam se cewa tayi wai bazata dawo gobe ba wai se Wednesday babu flight daga Abuja... Haushi kamar ya kashe fannah haka ma de ta kashe wayar maryam din nata kiran ta amma taki dauka dan har kaga Allah taji haushi jin maryam take har cikin ranta kamar me..... Washe gari koda taje sch suna tare Da Aliyu idan kaga yanda suka sake da juna baka taba cewa da sune suke fada sosai ya biye mata gurbin maryam haka ma ranar Wednesday suna tare... Suna ta lvr yana tsokanar ta kamar yanda ya saba.. Hararansa tayi tace "yau de maryam zata dawo ko kulaka bazan karayi ba" ya dage kafada yace "nima na dena kulaki masu kawa nan gaba nasan se kinfi sona akan wnn kawar taki" zaro idanu tayi tace "tab to semi mugani" dauke kai yy yana wani murmushi itama batace komai ba dan takula shi miskilin mutum ne da kuma basar da abu ta kula da ita ne kawai yake sakewa .. Mikewa tayi tace "bari kaga zanje gidan maryam naga ko an gyara snn nadan dafa mata abinda zataci... Nasan ta taso... "Ya ware idanu yace inzo muje" make kafada tayi tace "bana gayyata".... Yana murmushi yace "zakiyi bayani.... Shiya rakata har mota yace "se gobe ko" ta noke kafada tace "baka kara ganina" murmushi yy batare da yace komai ba yana kallo har ta fice..... Wayar sa ce tayi ringing dubawa yy.. YUSRAH yaga yana yawo a screen din wayar tasa... Motar sa ya shiga ba tare da rufe ba yy picking wayar amma bece komai ba.... Tace "yaya"dan numfashi ya sauke kafin yace "yap" daga can tace "inafa America ance mun kana UK shine ka tafi bayan nace maka zanzo"... Dan lumshe idanun sa yy yace "yeah ai ba damuwa gasu mammah nan saleem da kuma sumayya suma duk yan uwanki ne ai".... "Ai ba dansu nazo ba dan haka I think next flight zan sauka a London din"... "Yusrah" ya kirata dan tsawa ce.....cikin rawar murya tace "srry yaya" yace "baki da hankali ne to idan kinzo nan wajen wa" "zan sauka gidan gidan aunty salmer "... Tabe baki yy yace "to karki sake ko wasa mu hadu you get me".. Cikin rawar murya tace "ka yi hakuri zan koma Nigeria"... Batare da ya ce komai ba ya katse wayar sa.. Yana tafe kai kafin yace " YUSRAH, JIDDA"... dan tsaki yy kafin ya tada motar yabar wajen .. Maryam na sakkowa ta hango Fannah da take ta raba idanu tanason ganin ta ina maryam zata fito.. Maryam tace "oh god I love that soul ka nuna mun tsufan ta".... Ba tare da ta yarda Fannah ta ganta ba ta lallaba... Fannah ji tayi an rungume ta baya ana ihu... Koba'a fada mata ba tasan kawar ta ce .. Ture ta tayi tana hararanta tace "ni kyaleni na dena kulaki" dariya maryam tayi tace "srry swthrt wlh bani da niyar kara kwana ba laifi na bane"... Hararar ta Fannah tayi cike da kewar ta kafin ta rungume ta... Maryam ta kwalo idanu "ke karki karyani fa" dungure ta Fannah tayi tana dariya mota suka shiga suna ta shirme har suka karasa gidan su Fannah... Maryam ta rungume mummy dake parlor... Mummy tace "umm ynx de zamu huta da wnn cin kunun da ake mana kwana biyu sbd kin tafi.." Fannah na tura baki tace "kai mummy kar kija ta rainani ta daukana wani damu da ita" gwalo maryam tayi mata tace zama ki fadi gsky babee"... Fannah ta murguda baki... Anan maryam taci abincin ci .. Suka zauna suna lvr.. Maryam ta ciro masu tsarabar su se murna suke dan duk wani abu na kasar tasu sonsa suke.... Ranar tare suka kwana da maryam sun dade suna lvr kafin sun kwanta... Bada wuri suke da lectures ba dan haka seda suka koma baccin safe... Kafin su tashi su shirya bayan sunyi break su ka wuce sch.... Bayan anyi lectures suka tafi inda suka saba zama koda wasa Fannah batawa maryam maganar Amah ba ... Chocolate suke sha suna ta shirmen su da suka saba... Suka saba kamar ance Fannah ta daga ido suka hada idanu dashi... Duk da dama tunanin sa take seda tayi mmkin ganin sa.... Wara idanu tayi ganin ya taso toward them.. Maryam da taga Fannah bata tare da ita ta juyo ga inda take kallo... Zaro idanu tayi tace "what Amah"... Dauke kai Fannah tayi batare da tace komai ba... Itama maryam sauke kanta tayi gaban ta na faduwa tana tunanin bade gurin su zezo ba ko .... Tunanin ta ya katse jin ya masu sallam tare da jan kujera ya zauna... Da sauri maryam ta gaisar da shi... Amsawa yy yana mata Murmushin bata taba gani a fuskar sa ba.. Snn yace "sbd kin dawo har ta manta dani... " cike da confusion da tsananin mamkin ina ya iya hausa tace "w.. Ww. Wa.. Kuma.." Ya nuna Fannah data wani tura baki... Maryam kallon Fannah tayi cike da mmki... Amah yace "to na nemo ki" marairaicewa Fannah tayi tace "ni
Chapter 18 · 0% Book details