← Book details Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 78

Sashe 65

Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Written by

*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wata mafita
Saboda duniya
Love cycle......

Bismillahir rahmanir raheem

💫❤Love cycle❤ (23)✨
Da sauri Hafsa ta rike jiddah dake kokarin faduwa.. Ta zaunar da ita saman kujera... Jiddah ta dafe kanta dake mugun juya mata.. Can kuma ta fashe da wani marayan kuka "wlh karya take wlh bata isa ba".. Se kuma ta mike yaushe yaya Amoon din ya ganta da har ya zama Amah dinta... Yusrah dake bin jiddah da kallo tana hawaye se gyada kai take.. " fita jiddah tayi da gudu tana kuka.. Hakan yasa farouq yabi bayan ta.. A main parlor ya cimmata ya kamota "ke ki kina da hankali kuwa ina zakije".. "Yaya yaushe Amoon yaganta da zata ce shine Amah naga jiya sun hadu amma bnga wani alamar sanin sa da tayi ba kawai de ita tace taga Amoon ya mata shine itama tana sonsa".. Fizgota farouq yy ganin tana niyar kwacewa "ki natsu mana" ya fada cikin tsawa fadawa tayi jikin sa tare da fashewa da kuka sosai.. "Wayyo yaya farouq wlh inason yaya Amoon bazan iya jure ganin yana son wata ba na shiga uku yaya".. Farouq ya bubbuga bayan ta sosai ta basa tausayi amma yafi tausayin fannah yasan duk tashin hankalin da take ciki yafi nasu a ynx.. Jan hannun jiddah yayi zuwa gida.. Yusrah kam nacan jikin Mom dinta.. Bnd hawaye babu abinda take maganar Amoon na dawo mata.. "Na fada mata ita nake so bake ba ko jiddah".. Ta runtse ido.. Koda da be fada masu yana son wata ba bashi da tym dinsu balle ynx kuma tasan zuciyar ta zata iya bugawa ...
Da kyar mummy tasamu Fannah ta dena kuka.. Dan fannah har cewa tayi ita komawa zatayi Nigeriar ta isheta..
Bayan ta natsu ta kira maryam.. Ta sanar mata.. Ita kanta hankalin ta ya tashi kuma ta tausayawa fannah.. A ranar kowa da abinda ya damesa shiyasa kaji fam din shiru babu wanda kake gani.. Se can cikin dare fannah taji karar shigowar text dauka tayi ta duba.. "How is ur health".. Abinda ta gani knn.. Tunani ta ringa yi wane ya turo mata wnn text din.. "Aliyu" wata zuciyar ta fada mata jefar ta wayar tayi tana dan tura baki kamar zatayi kuka... Tuni bacci ya dauke ta sbd harda maganin bacci.tasha.
Washe gari sega maryam.. Cike da mmki maryam ke tambayar ta abinda ke faruwa.. Sosai maryam tayi mmki.. Maryam tace "knn dama can yasan ke wacece yake tare da ke acan".. Fannah ta tabe baki "shide ya sani"... "To ke ynx yazaki knn dasu jiddah".. "Maryam I don't knw".. Ranar a gidan maryam ta wuni se gab da magrib snn fannah ta rakota.. Har wajen estate din fannah ta rakota suna tafiya a hankali babu kowa a cikin estate din. Yanayin yayiwa fannah dadi se tafiya suke har sun kusa gate din wata mota ta wucesu.. Slow motar tayi se kuma se kuma ta fara dawowa da baya.. Fannah ta rinka kallon motar dan bata taba ganin ta ba kuma bata ganin wanda ke ciki.. Seda yazo daidai su snn ya tsaya a hankali ya zuge glass din yana kallon su da dan murmushi.. Seda gaban fannah ya fadi ganinsa... maryam ta ware idanu "wow Dr Amah".. Dan murmushi yayi.. Yace "Amoon".. Maryam tace "oh hakane fa ynx ka zama Amoon".. Yace "har an kiraki an fada maki"... Maryam tace "ai kai din ne kafin abun mmki".. Yace "anyway ina zuwa" tace "zan hau taxi ne na wuce gida"... "Nayi dropping dinki mana".. Maryam tace "kaida zaka fita ka barshi kawai".. Yace "babu damuwa sako kawai zan karba airport".. Ya karashe maganar yana kallon Fannah da taki kallon sa.. Yace "madam am I new to you".. Dan murguda baki tayi batare da ta yarda ta kallesa ba.. Ya danyi murmushi "need ur accompany" noke kafada tayi.. Ya dubi maryam "bata son rakaki fa.." Maryam tace "muje Fannah" kamar fannah bazata shiga ba se kuma ta shiga gaba ganin maryam ta shiga baya.. Ita kanta motar kamshin ta daban ne ga wani sanyi.. Suna shiga yaja motar yace "maryam.. This ur frnd is ignoring me kamar bata sanni ba tamaki bani tym dinta."... Maryam tace "anya kaine de ka nuna baka santa ba".. Dan kallon Fannah yayi ta dauke kai... Yy murmushi yace "haka ta fada maki knn.. Kuma kin yarda".. "aa to nide bazan yanke hukunci ba".. Ya dubi fannah "madaam kinyi shiru.. Kode jan class ne". Maryam tace "fushi muke"... Ya ware idanu "ai ni yakamata nayi fushi wasu fa ta kula ganin bana nan har ta yanke shawarar auren wani bani ba.. Nikam bazan iya aure wacce ba ita ba bayan gata a raye"...maryam ta rinka murmushi fannah kam juyawa tayi tana kallonsa.. Hararan ta yayi ta dauke kai tana murmushi.. A haka har suka kawo gidan su maryam.. "Dama kasan gidan mu" da mmki yace "kina mmki ne".. Dan murmushi tayi ta bude ya dubi fannah yace "bari nayi sallah".. Fita tayi tabi maryam.. Shi kuma fito zuwa massalacin unguwar su maryam.. Suna shiga gida maryam ta rungume fannah "wow fannah wato Aliyu daban ne snn cike yake da abun mmki".. Fannah ta marairaice "ni wlh tsoransa nake ji".. Maryam tace "common dallah ni nan bakiji dadin da nake ji ba"
Chapter 65 · 0% Book details